✨✨✨✨✨✨
𝐌𝐀𝐈 𝐒𝐎 𝐍𝐀Wʀɪᴛɪɴɢ ʙy 🖊️
Hiya Iqbal*𝐍𝐚 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐮 𝐤𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐥𝐢𝐭𝐭𝐚𝐟𝐢𝐧 𝐧𝐚𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚 𝐝𝐚𝐲𝐚 𝐠𝐚 𝐝𝐮𝐤 𝐰𝐚'𝐢𝐧𝐝𝐚 𝐬𝐮𝐤𝐞 𝐜𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐢 𝐡𝐚𝐥𝐢 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐨*
*Three problems solved in three ways:*
*The first one:* If you have too much desires:
*Solution:* Check yourself with your prayers. Are you praying the right way?
*Proof:* Allah Taala Says:
"But there came after them successors who neglected prayer and pursued desires; so they are going to meet evil -"
*Surah Maryam, 59.**The second one:* If you feel miserable and lacking success.
*Solution:* Check yourself with your mother. Are you treating your mother good?
*Proof:* Allah Taala Says:
"And He has made me dutiful to my mother, and He has not made me insolent (rude), unblessed;"
*Surah Maryam, 32.**The third one:* If you feel stressed and depressed.
*Solution:* Check yourself with Qur'an. Are you reciting Qur'an?
*Proof:* Allah Taala Says:
"And whoever turns away from My remembrance - indeed, he will have a depressed life, and We will gather him on the Day of Resurrection blind."
*Surah Taha, 124.*Do not block this knowledge with you. Keep sharing, there are those who need it.
May Allah guide and bless us all, Allahuma Aamin
بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"
*GARGAƊI*
Bamu yarda wani/ku wata ya joya wannan labarin ba tako wacce siga duk wanda ya aika ta haka nabar shi da Allah,
*Tsokaci*
Wannan labarin ƙirƙirarran labari ne ban yi shi dan cin zarafin wani ku wata ba, sai dan na nisha ɗantar wa da ilimar tarwa, idan yazo daidai da labarin ka/ki to ina mai nai man afuwar ku.
*Kalaman godiya*
Duk kan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki, ka ƙara tsira da aminci ga Manzon mu Annabi Muhammad {S.A.W }tare da alayen sa, ina godiya ga masoya na maza da mata ma su bibiyar littattafai na, haqiƙa soyayya ku agare Ni ita ke garamin ƙarfin kwiwa harna ke jin nima zan'iya.
*Shinfiɗa*
Wannan labarin labari ne mai cike da sarga ƙiyar soyayya, mai cike da ƙaddara kalala, ko wa'in an masoyan daga garshe zasu ci nasara, ku kasan ce masu bibiya ta dan jin yarda zata kaya.𝐩𝐚𝐠𝐞1-5
"ba abin da ke tashi acikin dakin sai sauti zazzagar Muryar ta datake karatun Alkur'ani cikin suratul Yusuf, sai da ta kai ayar qarshe kafin ta rufe qur'anin ta ada na Shi a muhallin shi, ninke sallayar tayi kafin ta fita daga cikin ɗakin.
Tsin tsiya ta ɗauko ta share tsakar gidan tas kafin ta haɗa wuta ta ɗaura ɗumamen tuwo,
A'ishah A'ishah sunan da ake kira kenan ɗakin da taji ana kiran sunan ta ta nufa da sauri har tana cin tuntuɓe, sallama tayi ta tsaya abakin ƙufar ɗakin, izinin shiga cikin ɗakin aka bata ,
Bakin ta dauke da sallama tashi ga dakin, durqusawa tayi agaban matar dake zaune a gefen gado tana jan jarbi, yarinyar da aka kira da A'ishah ne ta ce," ina kwana mama," cikin isa matar da aka kira da mama ta amsa, taƙara dacewa," ina fatan kin gama aiyukan gidan ko , da eh ta mai da mata da amsa,
YOU ARE READING
MAI SONA { 2023 }
Romance* 𝐒𝐞𝐱𝐲-𝐫𝐨𝐦𝐚𝐧𝐜𝐞-𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤 * *Best in Wattpad ( 2022-2023 )* ★★★★★★★★★★★★★★★ Tana taka duk inda ya taka. Tana zuwa duk inda yake. Tana yin duk abin da yace Bata san komai ba sai soyayyar shi. Duk abin da yayi bata gani...