✨✨✨✨✨✨
𝐌𝐀𝐈 𝐒𝐎 𝐍𝐀
✨✨✨✨✨✨Wʀɪᴛɪɴɢ ʙʏ✍️
Haya Iqbal
*𝐍𝐚 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐮 𝐤𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐥𝐢𝐭𝐭𝐚𝐟𝐢𝐧 𝐧𝐚𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚 𝐝𝐚𝐲𝐚 𝐠𝐚 𝐝𝐮𝐤 𝐰𝐚'𝐢𝐧𝐝𝐚 𝐬𝐮𝐤𝐞 𝐜𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐢 𝐡𝐚𝐥𝐢 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐨*
بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"
*GARGAƊI*
Bamu yarda wani/ku wata ya joya wannan labarin ba tako wacce siga duk wanda ya aika ta haka nabar shi da Allah,
*Tsokaci*
Wannan labarin ƙirƙirarran labari ne ban yi shi dan cin zarafin wani ku wata ba, sai dan na nisha ɗantar wa da ilimar tarwa, idan yazo daidai da labarin ka/ki to ina mai nai man afuwar ku.
*Kalaman godiya*
Duk kan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki, ka ƙara tsira da aminci ga Manzon mu Annabi Muhammad {S.A.W }tare da alayen sa, ina godiya ga masoya na maza da mata ma su bibiyar littattafai na, haqiƙa soyayya ku agare Ni ita ke garamin ƙarfin kwiwa harna ke jin nima zan'iya.
*Shinfiɗa*
Wannan labarin labari ne mai cike da sarga ƙiyar soyayya, mai cike da ƙaddara kalala, ko wa'in an masoyan daga garshe zasu ci nasara, ku kasan ce masu bibiya ta dan jin yarda zata kaya.{ Ina kuna kuna karanta wannan shafin ko saurari waƙar da take sama }
Page 11-15
Sanda su A'ishah suka gama lecture dinso zata tafi ta haɗu da nafi da wasu daga cikin cause met dinso suna fira a bakin get din school din ,Sallama nafi tayi wa friends din nata, kafin suka tare a daidaita sahu , kallon A'ishah nafi tayi tace, zaki je gidan ya sa'an ne ko in mun ƙara sa sabon Gari in hau adaidaitar cikaci kawai, bata amsa A'ishah tayi da zan je mana,
Ba wanda ya ƙara ce da wani ƙala har suka ƙara sa sabon Gari suka shiga wata motar,
Bayan ƙoma War su gida saida sukai salla suka ci abin ci kafin suka tafi cikaji gidan ya sa'a
Da isar su gidan suka tarar da ya Sa'a na shara da sauri A'ishah ta amshi tsitsiyar tace cike da wasa a'a Hajiya anty sa'ar mu da girman ki ke shara,
Dariya ya sa'a tayi tace auta daga zuwa har kin fara ko , kallon nafi ya sa'a tayi tace hmm nafi kenan ai da nayi zaton an ammana hijira ne kwana biyu shiru,
Nafi ba tace komai ba tashi ga ɗakin da yake mallakin ta, A'ishah koma tambayar ya sa'a tayi ina su Minal amsa ta bata da suna gidan su kakar su.
Ƙara sa sharar A'ishah ta yi kafin ta gama suka fara fira da ya sa'a , nafi ita ma ta fito ta jone da su , ƙirkin dare suka ɗaura suna yi suna fira, har ya dahu, A'ishah ta kwashe ta zubu musu nasu,
Bayan sun gama cine har an kira sallar mangariba basu ankara ba , da sauri A'ishah ta tashi tana na shiga uku ina nan na saki baki dare yayi, buta ta ɗauka tayi alwala, ta shiga ɗakin nafi,
Suma su ya Sa'a tashi sukai suka ɗaura alwala suka shiga cikin,
A'ishah bayan ta ƙidar da salla Salamah tayi wa ya Sa'a, nafi tayi mata rakiya har bakin layin ,Kafin sukai sallama akan sai sun haɗu a makaranta gobe,
Met clob pz Zaria kida ne kawai ke tashi agurin, inda na hango guy din ɗazu wanda aka kira da lion yana ta dura wa cikin shi shisha gefen shi kuma friend dinshi dai na ɗazu ko wannensu yana harkar gaban shi,

YOU ARE READING
MAI SONA { 2023 }
Storie d'amore* 𝐒𝐞𝐱𝐲-𝐫𝐨𝐦𝐚𝐧𝐜𝐞-𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤 * *Best in Wattpad ( 2022-2023 )* ★★★★★★★★★★★★★★★ Tana taka duk inda ya taka. Tana zuwa duk inda yake. Tana yin duk abin da yace Bata san komai ba sai soyayyar shi. Duk abin da yayi bata gani...