✨✨✨✨✨✨
Mai sona
✨✨✨✨✨✨*𝐔𝐧𝐢𝐭𝐲 𝐰𝐫𝐢𝐭𝐞𝐫'𝐬 𝐚𝐬𝐬𝐨𝐜𝐢𝐚𝐭𝐢𝐨𝐧*
.𝖒𝖔𝖙𝖙𝖔.
{ 𝒘𝒆'𝒓𝒆 𝒖𝒏𝒊𝒕𝒚 𝒘𝒓𝒊𝒕𝒆𝒓𝒔, 𝒎𝐢𝒔𝒔𝒊𝒐𝒏 𝒕𝒐 𝒎𝒐𝒕𝒊𝒗𝒂𝒕𝒆 𝒂𝒏𝒅 𝒆𝒏𝒕𝒂𝒓𝒕𝐚𝐢𝐧 𝒐𝒖𝒓 𝒓𝒆𝒂𝒅𝒆𝒓𝒔}𝑃𝑒𝑛 𝑜𝑓
R̶o̶s̶e̶ f̶l̶o̶w̶e̶r̶Wʀɪᴛɪɴɢ ʙʏ✍️
h̶e̶r̶w̶w̶e̶r̶ j̶i̶d̶d̶e̶r̶h̶*𝐍𝐚 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐮 𝐤𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐥𝐢𝐭𝐭𝐚𝐟𝐢𝐧 𝐧𝐚𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚 𝐝𝐚𝐲𝐚 𝐠𝐚 𝐝𝐮𝐤 𝐰𝐚'𝐢𝐧𝐝𝐚 𝐬𝐮𝐤𝐞 𝐜𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐢 𝐡𝐚𝐥𝐢 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐨*
Dan Allah kuyi following ɗina a social media handle ɗina kamar haka , yin haka shine nuna Godiyar ku a gurina, musamman anan Wattpad..
*Facebook* jiddorh ofeecial
*Tiktok* @jiddorhofeecial
*Instagram* jiddorhofeecial
بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"
Page 24
Writer POV
Lion bayan ya bar gurin Aishah, kiran shi akai ya taho gidan wani abokin shi mai suna farhan ,
ya wuce, sun yi karatu tare da shi a Sydney, abokai ne sosai sun fahimci juna suna yin komai dan ganin ɗan uwan su ya samu abin da yake so ,
Lion Latifa ya fara zuwa ya ɗauko a hostel ɗin su tasha uwar kwalliya kamar wata amarya,
tasa wata damar miyar riga da ake ganin albarka tun jikin ta, taci wani Oban high heels kamar wacce zata tashi sama, ba ƙarya tayi kyau abun ta,
Kai tsaye bayan ya ɗauke gidan da a ai party suka wuce a cikin GRA, dake nan Zaria,
Da shigar su cikin gidan samari da ƴan mata suka fara ihu suna kiran sunan lion lion lion...
Wani kyakkyawan gaye ne ya taso, yana yin wani abu kamar bugaggr ya zo gaban lion ya tsaya,
sai da ya ƙare wa lion kallo tsaff yana rufe idon shi irin yacce mashaya suke irin wa'in da suka sha suka bugun nan , kafin yace da ƙarfi, cikin yanayi na manyan gayu ya dage ,
Yace," PARTEEEY NO DEYYY STOPPPP ..
gaba ɗaya mutane gurin suka haɗa baki suka ce , WHEN WE POPPP ...
Suka kuma haɗa baki suka shiru ,LION ya ƙarasa yace YEAH WE UPPP!!! PLENTY SPENDING LIKE IT'S NOTHING..
Kuma haɗa baki suka ce PARTY NO DEYYY STOPPPP when we pop yeah we up..
Ta fawa sukai da guyen da ya taso da lion , suka yi gaisuwa irin tasu ta manyan gayu, guy ɗin yace shegen mutumina kana wuta da
Wani mayen kallo yabi latifa da shi yace ahh ahh ga lion ga lioness party after party sake tafa wa sukai, aka sake ɗaukan ihu,
Sunan shi farhan mahaifinsa hamshaqin mai kuɗi ne tare sukai kara tu da lion , san gar taccen ne sosai akwai son mata kamar bunsuru
Dawowarsa daga yawan shakatawa ƙasashen duniya da ya zaga ne yasa ya haɗa wannan shagalin.
Zama lion yayi latifa ta zauna kusa da shi tana Mamman ne wa a jikin shi ,
Shisha aka haɗa mai ya fara busa wa, ana tsaka da party lion yaja latifa ɗaya daga cikin ɗakunan gidan ,
YOU ARE READING
MAI SONA { 2023 }
Romance* 𝐒𝐞𝐱𝐲-𝐫𝐨𝐦𝐚𝐧𝐜𝐞-𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤 * *Best in Wattpad ( 2022-2023 )* ★★★★★★★★★★★★★★★ Tana taka duk inda ya taka. Tana zuwa duk inda yake. Tana yin duk abin da yace Bata san komai ba sai soyayyar shi. Duk abin da yayi bata gani...