Page 34
Not edited
"Ta shiga cikin makaranta kafin ya ja motar shi ya bar gurin kai tsaye gurin farhan ya wuce suka shiga gari yawo.
A'ishah da shigar ta cikin makaranta inda yan department ɗin su suke ta wuce,
Suna Zazzau ne ana fira ana gai sa wa an yi kusan wata uku ba a haɗu an ga juna ba sai yau ,
sai ga hod na makaran tar yazo shida muƙaraban sa , ko wani ɗalibi ya shiga aji ya nemi gurin zama ya zauna,
Hod ya fara jawabi, akan kowa ya zaɓi makarantar da yake so yaje Tp ɗin shi, saboda sati mai zuwa zasu wuce, duk wani shiryen za a gama shine a cikin wannan satin da suka koma,
Zuwa sha biyun rana lion yazo ɗaukar A'ishah nafisa tace baza ta bisu ba , saboda sabon saurayin yace zai zo ya ɗau ke ta a kwai inda zasu je,
Kai tsaye gidan su lion din suka wuce, lion yana fakin ɗin motar shi a in da suke faka motocin su, ya fito ya zagaya ya buɗe ɗayar ƙofar ,
A'ishah tana zaune kawai taji anyi sama da ita , lion ne ya ɗauke ta kamar jariri ya , ya nufi part ɗin shi da ita,
Bai dire ta a ko ina ba sai kan gadon shi , cire mata ka ya ya fara yi yana aika mata da kiss ta ko ina a jikin ta,
Har sai da ya cire mata duka kayan da ke jikin ta shima ya cire nashi , ya fara mata kamar wani Mayun wacin zaki,
Ni dai jiddorh harara na wurga musu na fita a cikin ɗakin naja musu kofa na koma falo na zauna ina shan iskar AC.
Sai bayan kamar minti arba'in na koma cikin ɗaƙin, a kwance suke A'ishah na kwan ce a sama ƙafa ɗun lion,
Shi kuma lion yana mata susa a kan ta , Aishah ta kwanta ta yi shiru, da alama tana jin daɗin su sar da yake mata,
Can sai naji tace ya Aliyu, lion yace yes baby love , next week za a tura mu teaching practice , ance kowa before ending of this week ya zaɓa makarantar da yake so ayi posting ɗin shi,
Shi ne dama na rasa wace makaranta ya kamata na zaɓa,
Lion miƙe wa yayi yace ki zaɓi school ɗina , kin fahimta dady yana da wata school nan kusa da mu, haɗe da islamic school makarantar take,
Sai karfe biyar ake tashi, in kika zaɓa school ɗin zan yi magana da principal ɗin ba kullun zaki ɗun ga zuwa ba , sai kin ga dama ku ma baza ki ɗin ga kai wa ƙarfe biyar na yamma ba ,
Iya kacin ki sha biyun rana, ki ga zamu samu damar haɗuwa da juna cikin sauƙi,
A'ishah cewa tayi kuma fa haka yayi, but amma in supervisor na ya zo ya tarar bana nan fa, ko ya duba Attenders yaga bana zuwa kullum fa,
Lion yace kar ki damu da wan nan ba abin da zai faru zan san yacce za ayi,
A'ishah tayi nodding kan ta tace shike nan, suka koma suka kwanta,
Sai gurin ƙarfe uku da rabi suka tashi, sukai wanka a tare Aishah ta mai da kayan jikin ta , shima lion ya shirye, ya fito , A'ishah ta ce zan je gidan mune kafin in wuce gidan yaya mardiya,
Lion yace ok kije gidan naku in zaki wuce sai kimin waya in zo in raka ki,
Sumbatar go shin ta yayi, A'ishah ta wuce kamar kar su rabu da juna,
Tana zuwa gida bata samu malam a ƙofar gida ba, ta shiga cikin gidan a zaune a kan ta bar ma , ta samu malam da mama suna yin fira,
Da sallama ta shiga ta , tsugunna ta gaishe da malam da mama, suka amsa, malam ya tambaye ta ya makarantar ,
A'ishah ta bashi amsa da lafiya Sannan ta ƙara da bashi labarin duk abin da ya faru a makarantar,
Tare da gaya mai makarantar da ta zaɓa, malam bai ce komai akan zaɓin taba, ya shi mata albarka, ya ƙara da shi mata albarka,
Ana cikin haka aka kira sallar la'asar, A'ishah ta zuba wa malam ruwa a buta , yayi alwala ya fita Masallaci,
Ita A'ishah bayan malam ya fita alwala suma suka shiga cikin ɗaki sukai salla,
Bayan sun idar suka dawo waje , A'ishah ta taya mama aiki sukai towun dawa miyar kuka yasha manja ,
Zuwa ƙarfe shida A'ishah ta wa mama sallama, mama ta zuba mata towun da suka yi a kula wanda zai ishe su , su duka,
Kafin ta wuce, dama kafin ta fito tayi wa lion test cewa gata nan ta fito, a dai-dai ƙofar gidan su lion ta same shi a tsaye yana jiran ta,
Ta na ƙara sowa suka wuce, koda suka ƙara so, gidan A'ishah ta shiga ta aje jakar ta da kular towun kafin ta dawo suka cigaba da fira,
Suna fira suna romancing juna, tun da yan zu ma hannu lion na cikin rigar A'ishahn Allah kadai yasan me yake ko mai ya kai hannu shi gurin,
basa tsoron wani ya zo shiga ko yazo fita daga cikin gidan yaga abin da suke aika tawa
Har ta kai lion ya mata run fa , yana tsotsar leɓan ta na ƙasa,
Gyaran murya suka ji anyi , Aishah ce ta fara dawo wa cikin hai ya cin ta, ta ture lion,
Nafisa ce ta shigo cikin gidan taga abin da yafi ƙarfin idon ta, kuma ko da alama basu san da shigo War ta gidan ba, sai da tayi gyaran murya,
Kunya gaba ɗaya tare da tsoro ya kama Aishah ta rasa inda zata sakan ta , na farko tana jin kun yar , yanayin da nafisa ta shigo ta gan su a ciki, na biyu kuma tana jin tsoron kar nafisa ta gaya wa wani, in ko haka ta faru ta-ta ta ƙare yau,
A'ishah hijabin ta, ta gyara, nafisa dake ɗan ne murmushi ta, tace sannun ku sannan ta shiga cikin gidan,
A'ishah ta rasa sukuni,ganin tana ruɗe ne, lion ya mata salla ma, ya wuce,
Koda lion ya wuce Aishah kasa shiga cikin gidan tayi , sai taje zata shiga sai ta fasa, ta rasa taya zata fuskan ci nafisa gaba ɗaya.
Har sai da aka kira sallar magrib, kafin ta haƙora zata shiga a tsakanin ta su tashi daka tsakar gidan sun je yin Sallah,
Sai dai kuma tunanin ta ya gaya mata ƙarya tana shiga tayi turus, nafisa da ya mardiya na zaune a tsakar gida suna fira ,
A'ishah tayi ta tsaya, nafisa ta fashe da muguwar dariya, ya mardiya ta kalli A'ishah ta kalli nafisa san nan tace wa Aishah, ke kuma da kika ja kika tsaya ince dai lafiya,
A'ishah wuce wa ɗaki, tayi bata ce komai ba, kallon nafisa ya mardiya tayi da take ta tun tsira dariya har yanzu,
Tace Allah shi kyauta muku dukan ku, sannan ta tashi ta ɗauƙi buta , nafisa itama tashi tayi tana cewa , yaya mardiya baki san me ya faru bane yau a makaranta, bana son tuna wa dan dariyar dake kama Ni,
Alwala sukai suka je sukai salla, sai da Aishah taji sun shiga cikin ɗakin yaya mardiya dukan su kafin ta fito tayi alwala, ta koma da sauri,
Salla tayi,
Tana cikin lazimi sai taji kamar..........
*********
Ya na yau ɗin dai
Dan Allah a rinƙa comments
In ba like da comments bana iya typing
In kunyi comment da like zaku jini gobe,
Sannan kar ku manta kuje ku duba sabon littafi na, mai suna NISAN KIWO.
Nagode...

YOU ARE READING
MAI SONA { 2023 }
Roman d'amour* 𝐒𝐞𝐱𝐲-𝐫𝐨𝐦𝐚𝐧𝐜𝐞-𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤 * *Best in Wattpad ( 2022-2023 )* ★★★★★★★★★★★★★★★ Tana taka duk inda ya taka. Tana zuwa duk inda yake. Tana yin duk abin da yace Bata san komai ba sai soyayyar shi. Duk abin da yayi bata gani...