page 67

267 19 0
                                    

Page 67

•Ignore the typing error..

*Happy reading*

"Kwana biyu kenan da dawowar A'ishah Zariya, tun dawo War ta, take samun kula ita da yaran ta sosai daga gurin malam da mama zuwa ga kan ƴan uwan ta.

Lion be koma Abuja ba , a hotel yake kwana sau ran yini kuma tare da AHYAN da AYANA, duk yadda yaso A'ishah ta kula shi su yi magana ina ta ƙi sauraren shi ,

Ita cikin ɗaki ma take wuni dan bata buƙatar su haɗu da shi, kuma bata gaba sake wa ba , sai dai su AYANA su kawo abu wai abban su yace a bata , ko buɗe wa bata yi take ɗauka ta miƙa wa yara,

Me ƙo sai ma bata koma Kano ba bisa ro ƙon da malam ya mata kan tayi ha ƙori ta zauna da su ko da na ɗan wani lokaci ne ,

Bayan one week daddy yazo , ya sa mu babbar tar ba gurin malam, har hawaye sai da ya zubar da lion ya nuna mai ƴaƴan jikokin shi , take ko ya musu kyautar wani babban Company shi da ke Scotland,

Sun daɗe suna magana Tare Da Malam , kafin suka ɗauki hanyar Abuja shi da lion, lion bai so koma wa ba , dole ne ya saka shi ya koma saboda ai yukan shi,

sai dai yayi wa kan shi al'ƙawari bazai dade ba zai rinka zuwa yana ganin A'ishah da su AHYAN, har lokacin da Allah zai sa ta sake bashi dama,

sai dai daga ganin alama kafin ya sake samun wata damar hakan zai ɗauki tsayin lokaci,

Bayan ya koma Abuja ai yukan shi ya cigaba da yi, a rana dai yakan kira A'isha su biyar so shi wani lokaci ta ƙi ɗauka,

wani lokaci ta bawa su AHYAN da AYANA suyi ta mai shiriri ta, in ya Jan za number ya Kira ta , da taji Muryar shi ta ke kashe wayar,

Abin ya fara damun shi wata ranar juma'a bayan ya gama aikinsa ya shirya tsaf ya ɗau ki hanyar Zaria,

A falon ɓaƙi aka sauke , mama ta cika mai gaban shi da kayan ci da sha,

Nan da nan su AHYAN da sauran yara suka kewaye shi, da kyar mama ta kora su cikin gida, AHYAN da AYANA ko sun ƙi yarda,

Mama ta bar su dan su gana da mahaifin su,

Haka lion ya ƙara ci zaman shi amma ya zuba ido ko zai ga wul ƙawar A'ishah bai gan ta ba, ya tambayi AYANA ina momy ku,

A'ishah ba tare da damuwar komai ba tana zaune saman cibiyar lion tana wasa da sajen shi, tace tana cikin dakin ,

Shi lion yayi mamaki duk a zaton shi A'ishah bata nan ne, ashe tana cikin gidan ta san yazo ko ta leƙo ta gan shi,

in da tasan yadda zuciya shi da idanu wan shi suke mararin ganin ta duk baza ta mai haka ba,

Tura AHYAN yayi da ya kira ta , tace AHYAN yace mai bata zuwa,

Ɗaya wayar shi yayi ya kira ta, A'ishah na kwance tana karan ta wani littafi taji ringin ɗin wayar ta, ta san ba mai kira sai lion , haka yayi ta kira yafi so a irga amma taƙi ɗaga wa,

Sai daga ƙar she ganin alamar ina bata ɗauka ba ta mai rashin mutunci bazai barta ba ya dena kira,

Ta shi tayi ta dau ki kiran , ko jira bata yi ya ce komai ba ta fara magana cikin faɗa,

Na gaya ma karo na ba adadi , da ka dena kira na bamu da wata alaƙa a tsakanin mu da zaka dinga takura min ,

nida yara na Bama buƙatar ka cikin rayuwar mu, tun da bamu buƙace kaba balan tana yanzu, alfarma ba maka da na bari kake haɗu wa da su, so in ka gama zaka iya tashi ka wuce,

Tana gama faɗa take haka ta kashe wayar ta aje a gefe tana sau ke nun fashi,

Nafisah ce da tun da A'ishah ta fara waya ta shigo cikin dakin , duk taji magan ganun marasa daɗi da A'ishah ta gaggaya wa lion,

Cewa tayi cikin baƙin ciki abin da A'ishah tayi amma sai yau na fahimta kuma na tabbatar da baƙin da wayau kuma baki da hankali,

Nuna A'ishah ta yi da hannu cike da baƙin ciki da takai ci, tace keee kin ko me san me kike yi kuwa?

To wallahi in ma zaki chanza salon abin da kika dau ko gwamma tun wuri ki sake lale,

To da kike cewa ya tashi ya wuce , taya zai wuce shi da gidan su, kada ki manta gidan mahaifinsa ne muke zaune a cikin in bai mana guri ba to kece zaki samu bakin yi mishi,

In da muna zaune a wancan kwaraɓaɓɓen gidan ƙila da tuni gini ya ruf to mana,

Allah ya miki gata ƙina neman wulakanta damar da ya baki, duk cikin mu wa yake da aure in ba keba , kada ki man ta har yanzu da auren shi a kan ki,

Ko ƙin ƙi ko kin so shi mijin kine, kuma uban ƴaƴan ki, a ƙar she ta ƙare da aikin banza nina na samu ko mai turin baro ne na aura mana babu sai duk uban feelings ya dama mutun na tsofe a gida, tana gama cewa haka ta fita cikin dakin,

Ruf da kai A'ishah tayi tana kukan baƙin ciki da irin furu cin nafisah a kan ta, ji take kamar gaba ɗaya duniyar ba a son ta an tsane ta, ta Jima tana hawaye kana ta tashi taje ta wanko fuskanta,

Shiko lion dauriya kawai yayi zuciyar shi bata buga ba saboda azabar da take mai , da kyar ya miƙe ya wa su malam da mama sallama , da kyar ya samu ya rabu da su AYANA,

Hotel ya wuce, ko kaya be cire ya shiga toilet ya sakar wa kan shi ruwan sanyi ko zai taimaka mai gurin rage raɗaɗin azabar da zuciyar shi take mai ,

ya dade a tsaye ruwa na sau ka sama kan shi kafi ya fita ya canza kayan shi, ya kwanta dan wani zazzaɓi ne ya rufe shi.

A'ishah da daddare bayan sallah isha'i, tasa hijabi ta wuce ɗakin mana tayi sallama, ya bata izinin shiga ta shiga, ta iske malam na duba wasu littattafan addini,

Samun guri tayi ta zauna ta gaishe shi, malam amsa yayi da yauwa mama na ince ba wata matsala,

A'ishah cewa tayi ihmm dama malam sai kuma tayi shiru, malam cewa yayi fadi mana mama na ya kikai shiru,

A'ishah tayi so nake a amsar min takardar saki na gurin Aliyu, dan murmushi malam yayi sannan ya ce shi kadai ne abin da kike so mama na , A'ishah ta ce a'a ya kamata tun da na dawo mu koma tsohon gidan mu,

Malam cewa yayi to shike zaki iya tafiya in abin da kike so kenan, godiya A'ishah ta mai sannan ta tashi ta fita,

Murmushi malam yayi kawai ya mai da kai ya cigaba da duba littafin da ke hannun shi,

Mama ce ta shigo cikin ɗakin ta zauna gefen shi , tana cewa yau kuma firar uba da ƴa ne ya tashi kenan,

Malaa ya ce ke dai rabi da ita wai nan zuwa tayi akan in kar ɓar mata ta kaddar sakin ta,

Dariya mama tayi tace tooh kaji ƴar kwal uba , san da tayi auren wa ya sani,

Ama aje batun wannan ba mu san ikon Allah ba dai amma in ta rabu da yaron na wa zata aura,

Malam cewa yayi, haƙori za a mata har ta sau ko har yanzu ba ta dena fushi akan duk abin da ya faru ba,

Daga haka suka aje firar suka ci-gaba da wata.

*****

Ayi min aikin haƙori.

Kada ku manta ayi comments da vote,

San nan ku temaka kuyi following ɗina a tiktok

@ummitanabba19
Ngd...

MAI SONA  { 2023 }Where stories live. Discover now