page 23

165 12 7
                                    

✨✨✨✨✨✨
Mai sona
✨✨✨✨✨✨

*𝐔𝐧𝐢𝐭𝐲 𝐰𝐫𝐢𝐭𝐞𝐫'𝐬 𝐚𝐬𝐬𝐨𝐜𝐢𝐚𝐭𝐢𝐨𝐧*
.𝖒𝖔𝖙𝖙𝖔.
{ 𝒘𝒆'𝒓𝒆 𝒖𝒏𝒊𝒕𝒚 𝒘𝒓𝒊𝒕𝒆𝒓𝒔, 𝒎𝐢𝒔𝒔𝒊𝒐𝒏 𝒕𝒐 𝒎𝒐𝒕𝒊𝒗𝒂𝒕𝒆 𝒂𝒏𝒅 𝒆𝒏𝒕𝒂𝒓𝒕𝐚𝐢𝐧 𝒐𝒖𝒓 𝒓𝒆𝒂𝒅𝒆𝒓𝒔}

𝑃𝑒𝑛 𝑜𝑓
R̶o̶s̶e̶ f̶l̶o̶w̶e̶r̶

Wʀɪᴛɪɴɢ ʙʏ✍️
h̶e̶r̶w̶w̶e̶r̶ j̶i̶d̶d̶e̶r̶h̶

*𝐍𝐚 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐮 𝐤𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐥𝐢𝐭𝐭𝐚𝐟𝐢𝐧 𝐧𝐚𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚 𝐝𝐚𝐲𝐚 𝐠𝐚 𝐝𝐮𝐤 𝐰𝐚'𝐢𝐧𝐝𝐚 𝐬𝐮𝐤𝐞 𝐜𝐢𝐤𝐢𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐢 𝐡𝐚𝐥𝐢 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐨*

Dan Allah kuyi following ɗina a social account ɗina kamar haka , yin haka shine nuna Godiyar ku a gurina, musamman anan Wattpad..

*Facebook* jiddorh ofeecial

*Tiktok* @jiddorhofeecial

*Instagram* jiddorhofeecial

بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"

Page 111-115

A'ishah ( POV)

Shiga cikin ɗaki nayi na cire hijabi na , na kwanta a kan gado ina sauƙe nunfashi, tunanin abin da ya fara yau tsakani na da lion na fara yi,

Shin wai wannan shine soyayya na kasa hana shi abu ko yin musu da shi, duk da nadan ba dai-dai bane hakan,

Amma in nace banji daɗin abin da ya mun ba nayi ƙarya, ji nake kamar mu dan wama a haka,

Ina cikin tunani ya mardiya ta kwaɗa min kira daga waje , tana cewa wai A'ishah ince yau ɗai baza muci tuwo a gidan nan bane ko,

Amsa kiran nayi da ga ninan fito wa, na tashi na rage kayan jiki na, nasa wata dogowar riga mara nauyi na fita,

Ya mardiya tana min tsiya tana cewa ai na ɗauka yau na ɗe da mai zamu ci, zama nayi kusa da ita ina cewa to me za a dafa,

Ya mardiya ta ce mun kwana biyu ba muyi tuwon shin kafa ba, ina ga a yi shi yau mu canza baki,

Nace to , sai an je anyi ce fanen kayan miya, bari na daura tuwon sai naje na yo,

Haɗa wuta nayi na ɗau ra ruwa na ɗebo shin kafar tuwo na tsin ce na wanke ta tas , kafin na gama har ruwan ya tafasa na zuba shin kafar na rufe,

Hijab ɗina na ɗauko na ansa kuɗin cefanen gurin ya mardiya , na wuce

Sai da nayi tafiya mai nisa kafin na kawo gurin da ake sai da kayan miya , na sissiya duk abin da nake bukata na jiyo na dawo gida , na kama aiki muna ɗan taɓa fira nida ya mardiya dake kan tabar ma tana jan lokacin,

Ina gama wa na ɗaura ruwan wanka lokacin yaran ya mardiya sun dawo daga  islamiyya kama su nayi na musu wanka nima yi nayi na ɗauro alwala dan an kusa kiran sallar magrib,

Sai da mukai salla kafin na zuba mana ha ɗaɗɗai tuwon shin kafar mu miyar alaiya hu , miyar taji manja da ƙashi , kowa yaci yana santi ,

Muna gama wa muka shiga ɗaki lokacin ya mardiya na ɗakin ta nida yaran muna ɗaki tare ,

Waya ta, ta fara ringin Aliyu ne yake kira na , na ɗauka nayi sallama cikin siririyar murya ta mai jan hankali mai sauraro,

Acan ɓangaren lion amsa sallamar yayi ya ƙara da cewa , baby na gani a ƙofar gidan ku ina jiran ki,

Murmushi ne ya cika kyakkyawar fuska jin cewa yau zan ƙara sanya lion a ido na kafin na kwanta bacci,

Amsa mai nayi da ganinan fito wa, ɗaukar turare na burmi oud da na siya cikin kuɗin da Aliyu yakr bani ,

Fesa wa nayi a jiki na , turaren yana da shegen ƙam shi, tuni ɗakin ya ɗume da ƙam shin shi, hijab ɗina na ɗauka nasa, na kalli su Amina ,

nace musu in ya mardiya ta neme Ni suce mata Nuhu yazo muna tare , suka amsa min da to , nasa kai na fita a ɗakin,

Ina kawo zauren cikin gidan naji an Jani, an manna Ni da jikin bango,

Har na buɗe baki zan yi ihu , runfa mun, aka rufe min baki, ƙam shin turaren lion da naji ne yasa na gane shine,

han Kali na ya kwanta na tsaya ina ƙare mai kallo mai cike da tsananin shauƙin soyayya,

La kuce min hanci yayi ya ɗaga min gira yace ya da kallon, kunya naji na sun kuyar da kaina ƙasa ina murmushi,

Yatsan shi lion yasa yana min wai wayi a fuska , yana cewa ma tsora ciya kawai , har ta buɗe baki zata ihu ta ɗauƙa sace ta za ai,

Nidai ban ce komai ba murmushi na cigaba da yi, ɗago fuska ta yayi ya haɗa da ta shi, ya zama na muna kallon cikin kwayar idon juna, ko wannen mu da abin da yake kissima wa cikin zuciyar shi,

Lion Kiran sunana yayi, yace Aishah, ji nayi kamar tun da aka haife ni ba wan da ya taɓa kiran suna na dai-dai sai yau,

Wato gaba ɗaya kamar shi ya raɗa min sunan , sunana yafi ɗaɗin faɗa a bakin shi,

Aje tunani nayi a gefe na amsa da na am, lion ya cigaba da cewa shi kina kallon mu dubi kuwa, cewa nayi uhmm Meya faru,

Wani kyakkyawan murmushi yayi, yace wani ya taɓa ce miki ke kyakkyawa ce,

nima murmushi nayi har ana ganin fararen haƙora na da suke ajere gwanin burgewa nace mai, na kai kane,

Ya tsan shi guda ɗaya yasa ya    dun gure min kai cikin wasa yace kaji ta ko, ya kwaikwayi yanda nayi magana shima yace na kai kine, wai kenan ba haushi ya ta iya bada amsa,

Dukan mu dariya mu ka hau yi, ƙara haɗa ciki na da nashi lion yayi , ya kama tausasan leɓe na ya kama tsotsa kamar yaron da ya samu sweet,

Daka yawa yayi yasa hannun shi cikin hijab ɗina , ya daura su saman na shanu na , muka sauke wani nun fashi a tare , yace i love them ,

Matsa su ya fara a hankali yana goga hancin shi akan  nawa,

Zuwa lokacin nishin ɗaɗin abin da lion yake min kawai nake , sai cije baki nake , ina jin wani abu na tsikari na ta ƙasa na,

Abu yayi abu, tuni lion ya shiga cikin hijab ɗina yana sucking ila hirin jiki na , riga ta kuwa tuni ta ɗaɗe a ƙasa ,

Ana cikin haka wayar lion ta fara ringin tsaki yayi ya dakata, ya ciro wayar cikin aljihun shi , ya ɗauki kira yasa a kunnen shi,

Ban ji abin da aka ce a ɗaya ɓangaren ba , ji kawai nayi lion yace gani na,

Kallo na yayi da ida nu wan shi da suka ri ne daga kalar fari suka dawo jajaye, yace i have to go, nodding kaina nayi kawai dan na kasa magana ma ,

Tai ma kamin yayi na mai da riga ta , yayi min peck a goshi kafin ya wuce,

Sai dana kai kusa minti biyar a tsaye a gurin da lion ya barni, ina mai da nun fashi kafin na ɗan dawo dai-dai na shiga cikin gidan ,

Ɗaki na wu......

Sorry for the late update

Sorry for the short page

Bani da lafiya ne ku yi min addu'a gashi zan fara exam this week,

So zaku iya jina shiru .

Sannan abin da kuke min gaskiya bana jin dadin kuna karan yawa babu comments balan tana appreciating, in da kuna yi zan iya posting kullum ma

Na gode

Ignore the typing error

Not edited....

MAI SONA  { 2023 }Where stories live. Discover now