🌀🌀🌀🌀🌀
*HIDAYAH NOOR*
🌀🌀🌀🌀🌀*Story~Written~Edited*
*_Mss Xerks_*🌺*Devoted to Ummi Aisha*
*_2018/2019_*
بسم الله الرحمن الرحيم ...
*_i dedicated this page to you Fatimunifat,i lyk d way u show ur love 2 dis story,tanx alot for d care nd support_*🤝
*5*
zaune suke cikin class suna report na wani practical da sukayi na titration.
Hidaya ce grup leader ,duk da cewan sune grupC yaci ace kamin su gama grupA sun manta da gamawa amma saboda ita ɗin expert ce nan dann tayi nasu tabada submit.
Office ɗin Unle Deen ta kai ta aje masa,sannu da ƙoƙari yace da ita yana ta murmushi ita kuma ta amsa da yauwa cike da jin daɗin yanda kowanne teacher ke yabata.
Tana gab da fita uncle Deen ya kirayi sunanta.
Cikin girmamawa ta juyo tana yes Sir.Nuni da hannu yay mata nufin data zo ta zauna kan kujera.
Ƙarasowa tayi ta zauna akan kujera tana jiran mai zaice mata.
Ajiyar zuciya yayi ya gyara zamansa tare da aje biron dake hannunsa.
"Dr Hidaya"
Da jin daɗi Hidaya ta amsa da "Insha'allah Sir"
"Hidaya kina burgeni sosai,ki ƙara dagewa kinji kiyi karatu kodan saboda ni"
"oak sir insha'allah i will try my best naga nayi scceed"
Izini ya bata data je kuma ta cema sauran grups ɗin he gave them only 10mnt suyi submitng if not he will purnish them.
A ƙofan class ta sami Sadia na zaman jiranta.
Sai data isar da saƙon uncle Deen sannan ta dawo ta sameta.
"hey Madam me kike tinani ne haka naga kinyi jugum"
Murmushi Sadia tayi"sai yanzu kika ga daman dawowa daga zuwa submitng"
"na daɗe ne"?
"sose ma tinfa ɗazu,ai da an kaɗa bell ma tafiya na zanyi kya taho""ayyah srry ƙawata,yanzu tashi muje kawai mu tafi tinda we dont have anthing else to do"
"yp ta uncle Deen muje"
Harara Hidaya ta zabga mata" ko ta abinda yafi Uncle Deen ba".
"Hhh ke wlh ƙawata kima yarda ko karki yarda mutuminn sonki yake na faɗa maki""mtsww shi yasa ni kuma nake cemaki kin samu matsala,dalla tashi mu tafi kin san yau zamuyi rabon cingum"
Suna tafe suna suna hira.
Sadia ce ta kalla Hidaya da kanta ke gaba kawai tafiyarta take.
"Hidaya nifa nace maki bazanyi walimar nan ba indai kema bazakiyi ba"
"to ƴar baƙin ciki saboda kar nazo gidanku naci nama ko,to wlh sai kinyi muguwa kawai"
"hmm nifa banma yarda da maganarki na wani cewan ke bazaki walima ba,dan na tabbata Hamma zai maki komai bare kuma ki faɗiwa Adda kuma""ehh nasani Sadia amma bana son takurasu ne kinga kwanan Hamma ya gama biyan schol fees yanzu kuma na masa zancen wata walima ai abin da tausayi,ke infact ma Inna bazata bari ba"
"to ai shikenan sai kawai muyi atare dake ko,idan munje wurin wanda zai mani su calender duk sai ya haɗa dake"
Zaro ido Hidaya tayi tana kallonta.
"taɓ rufani kisaya ƴan mata,so kike Adda tai mani mugun dukan da sai na kasa motsa yatsa tace wato tona masu asiri nake na cewan sun gaza,Aa ƙyaleni kawai tinda na amsa Allo ai na warke"
YOU ARE READING
HIDAYAH NOOR completed.
Historical FictionHidayah Noor labari ne daya ƙunshi soyayya, butulci, sakayya da kuma ɗaukaka.