🌀🌀🌀🌀🌀
*HIDAYAH NOOR*
🌀🌀🌀🌀🌀*Story~Written~Edited*
*_By Mss Xerks_*🌺*Devoted to Ummi Aisha*
*_2018/2019_*
بسم الله الرحمن الرحيم...
H̸͟͞A̸͟͞P̸͟͞P̸͟͞Y̸͟͞ B̸͟͞I̸͟͞R̸͟͞T̸͟͞H̸͟͞D̸͟͞A̸͟͞Y̸͟͞ T̸͟͞O̸͟͞ U̸͟͞🧚🏼♀,H̸͟͞A̸͟͞P̸͟͞P̸͟͞Y̸͟͞ B̸͟͞I̸͟͞R̸͟͞T̸͟͞H̸͟͞D̸͟͞A̸͟͞Y̸͟͞ T̸͟͞O̸͟͞ Y̸͟͞O̸͟͞U̸͟͞🧚🏼♀,H̸͟͞A̸͟͞P̸͟͞P̸͟͞Y̸͟͞ B̸͟͞I̸͟͞R̸͟͞T̸͟͞H̸͟͞D̸͟͞A̸͟͞Y̸͟͞ H̸͟͞A̸͟͞P̸͟͞P̸͟͞Y̸͟͞ B̸͟͞I̸͟͞R̸͟͞T̸͟͞H̸͟͞D̸͟͞A̸͟͞Y̸͟͞ H̸͟͞A̸͟͞P̸͟͞P̸͟͞Y̸͟͞ B̸͟͞I̸͟͞R̸͟͞T̸͟͞H̸͟͞D̸͟͞A̸͟͞Y̸͟͞ T̸͟͞O̸͟͞U̸͟͞ 🧚🏼♀,H̸͟͞O̸͟͞W̸͟͞ O̸͟͞L̸͟͞D̸͟͞ A̸͟͞R̸͟͞E̸͟͞ Y̸͟͞O̸͟͞U̸͟͞ N̸͟͞O̸͟͞W̸͟͞🧚🏼♀💃🏽💃🏽.
🎂🎂🎂🎂🎂
🎂🎂🎂🎂
🎂🎂🎂❷❸.❶❶.⓿❶❽
🎂🎂
🎂ıɬʂ ųγ ɖąყ ɬơ ¢ɛιɛცγąɬɛ! ŋơщ ų ¢ąŋ ɛąɬ ɱơγɛ ცıγɬɧɖąყ ¢ąƙɛ ɬɧąŋ ų ¢ơųιɖ ɧơιɖ ιąʂɬ ყɛąγ! ŋơщ ყơų ¢ąŋ ιơųɖɛγ ąŋɖ ɛŋʝơყ ıɬ ɛ۷ɛŋɱơγɛ ცɛ¢ơʑ ɬɧıʂ ıʂ ą ცıɠɠɛγ ცγɖąყ ɬɧąŋ ყơų ɧą۷ɛ ɛ۷ɛγ ɧąɖ ცɛʄơγɛ.
(✿ฺ'∀'✿ฺ)(✿ฺ'∀'✿ฺ)
հɑԹԹվ ҍíɾԵհժɑվ ƘíՏհíվɑ ղɑʍҽՏɑƘҽ Տɑժíɑ Ӏɑաɑղ մʍʍմ հɑղɑՏհ😍😍..
(✿ฺ'∀'✿ฺ)(✿ฺ'∀'✿ฺ)
ᎳᎥsh ᎽᎾu Ꭺ mᎪᏁᎽ mᎪᏁᎽ hᎪᏢᏢᎽ ᏒᎬᏆuᏒs Ꮎf ᏆhᎬ ᎠᎪᎽ,mᎪᎽ ᎶᎾᎠ bᏞᎬss ᎽᎾu ᎳᎥᏆh hᎬᎪᏞᏆh,ᎳᎬᎪᏞᏆh ᎪᏁᎠ ᏢᏒᎾsᏢᎬᏒᎥᏆᎽ ᎥᏁ ᎽᎾuᏒ ᏞᎥfᎬ.👏🏼👏🏼
🍥🍭🍥🍭🍥
🍭🍥🍭🍥
🍥🍭🍥
🍭🍥
🍭*20*
"amma ba irin son da zuciyarki ke mani ba,tawa ta baki matsayin ƴar'uwa ne acikinta tana maki sone irin na yaya da ƙanwarsa. Surayya tin alokacin dana fahimci so na atare dake nai ƙoƙarin naga na janye maki kema zaki iya tinawa da hakan.i like your gud chrcter and personalty,naso kin fahimta da kanki cewan bana sonki don bazan iya faɗa maki ba kai tsaye matuntakarki da sanin darajarta manyanki suna burgeni.kina ɗaukana da ƴan'uwana tamkar naki ƴan'uwan, kin kasance ɗayan daga cikin masu kuɗin da basa ƙyamatar talaka ko kaɗan,kin ɗauka dashi dake duk ɗaya ne babu wani bambamci domin Allah da yayi ki shi yay shi saɓanin wasu masu kuɗin da inuwar talakama bason gani suke ba.
wanan dalilin yasa nake tare dake har kawo yanzu badan wai akwai soyayyarki cikin raina ba"Rinannun idanunta ta ɗago ta ɗorasu akansa cikin shashsheƙar kuka tace dashi,
"dan Allah ka bani babban matsayin dazan kasance atare da rayuwarka har abada kaji Ammar"
"bazan iya ba domin bazan yaudareki ba akan So,ki yarda kici gaba da zama a matsayin dana baki na ƴar'uwa ƙanwata"
"Bana so indai iya wannan ne Ammar,burina na zama matarka nace na yarda ka haɗani da Hidaya.wai shin mine ma aibu na da ban cancanci kasoni ba"
Murmusawa yay inda yace da ita,
"Hidaya ta dabance acikin raina,bazan taɓa iya sirka soyayyarta data wata ba. Ke sona kike kuma karki manta so tsuntsu ne wanda zai iya sauya wuri a duk sanda yaso amma tsakanina da Noor ƙaunace wadda idan har ta kasance ta kasance kenan har gaban abadan . Hidaya rayuwata ce farincikinta shine nawa bazan so ɓata mata ba daidai da second ina matuƙar sonta da ƙauntarta fiye da tinanin mai tinani,dan haka indai akan ƙudirinki na insoki ne to ix better ki rabu dani dan babu wannan damar..."
KAMU SEDANG MEMBACA
HIDAYAH NOOR completed.
Fiksi SejarahHidayah Noor labari ne daya ƙunshi soyayya, butulci, sakayya da kuma ɗaukaka.