Page 13

1.5K 106 2
                                        

🌀🌀🌀🌀🌀
          *HIDAYAH NOOR*
                        🌀🌀🌀🌀🌀


           *Story~Written~Edited*
                  *_By Mss Xerks_*🌺


         *Devoted to Ummi Aisha*



*_2018/2019_*


بسم الله الرحمن الرحيم...


*_Na bakin?🤔,kai A'a anya kuwa🤔,kai nadai bakin kodan zunzurutun son da kike mani😍,ƴar mutan jigawa up up gaba dai gaba dai kishiya namesake Sadia lawan UMMU HANASH😘,kema ganaki nan ki yanda kika ga hagu dashi sai wanda ki bama😁_*

'''Anty nah Mrs Adam ƴar mutan kagara ina gaisuwa Allah ja zamani ya bar mani ke na tsokani wanda naga dama'''😎💃

*13*

Cima mai kyau Surayya taima su Ammar .

Surayya na matuƙar son Ammar aranta,in har ka santa to kasanshi dan duk zaman dazakuyi bata da wani zance sai nasa.

Kaf gidansu babu wanda baisan shi ba hatta Umminta,Daddy ne kawai baisan da zancensa shima dan bai ƙasar ne.

Kamin tafiyarsu kowa na gidan sai daya zo ya gaidashi kama daga kan ƙannenta zuwa ƴan aikin gidan harda Babban yayanta Harun.

Sai bayan Isha'i sannan sukai haraman tafiya.
Yellow harda kwasan fruits ɗin da yay ragowa aleda yana waman taraka bati.

Har ƙofar gida ta rakosu ,tinda akaje gidan Ammar kejinsa wani iri jikinsa duk yay sanyi.

Surayya ce ta dakatar dashi da siririyar muryarta mai daɗin sauraro tana murmushi.

Juyowa yay yana kallonta.

"ya dai,kin tsaidani karsu tafi fa su barni"

"Ammar gaskiya yau nidai sau ɗaya ka faɗa mani konaji daɗi kaji"

"mekenan"

Waskewa tai da faɗin,
"dama cewa zanyi na gode sose naji daɗi wlh,dan Allah in ka koma ka gaidasu Inna musamman ma my ƙanwa"

"insha'allahu zasuji,nima na gode"
"bana son godiyarka ka gaida gida"

Kallonta yay sai faman rausaya take kai daka ganta kaga wadda ke cikin nishaɗi.

"ok bye,ki koma gida"

Maƙe kafaɗa tai saida taga ƙulewarsu sannan ta juyo ta shiga ciki da gudu tana murna.

Yayarta Nusaiba ce ta maketa garin gudu ta bangaje mata ɗa,"Mtsww son shirme mutumin da baice yana sonki ba sai faman hauka kike akansa har kina neman jima ɗana ciwo"

"kai Anty yi haƙuri,kuma dan Allah ki daina cewa baya sona shima kunyace ke hanashi kaman yanda ta hanani nima"
"mtsww dake kin taɓa ganin namiji dayake da kunya awannan fanni,ni matsa ban wuri"

Yau bai tsaya zaman ɗinki ba dan agajiye yake ,gida suka wuce shida Yahya akan hanyarsu Yahya kece masa Wlh Surayya nada mutunci.

"gaskiya,nima hakan yasa nake tare da ita ai dan ita kowa natane kuma tana burgeni gata ahalin masu kuɗi amma sam walaƙanta talaka bai kanta"

"gaskiya ka gaida yanda aka karamtamu agidansu du basu daji da kai"

Isowarsu kantin Yahya ya buɗe ya fito masu da bench suka zauna.

Ganin Ammar yay shiru ya taɓashi yana tambayarsa lafiya.

Ajiyar zuciya ya sauke yace dashi,
"wai kasan me kuwa"
"A'a saika faɗa mani"

HIDAYAH NOOR completed.Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang