🌀🌀🌀🌀🌀
*HIDAYAH NOOR*
🌀🌀🌀🌀🌀*Story~Written~Edited*
*_By Mss Xerks_*🌺*Devoted to Ummi Aisha*
*_2018/2019_*
بسم الله الرحمن الرحيم...
*70*
Satin Sadia biyu a asibiti tukunna aka sallameta bayan da drctrs suka tabbatr da bata da wata matsala CS da aka mata norml tukunna suka wuce gida inda tin randa yaron ya cika sati a duniya aka raɗa masa sunansa Ahmad sunan Abban Sadia wanda suke cema Affan.
A hanyar dawowansu a mota Ammar ya ɓata rai jin Inna Hassana tace in sun koma gida part ɗinta Sadia zata koma gaskiya ba'a masa adalci ba a hanasa sakewa da ita a asibiti sannan sun dawo gidanma bazai zauna da matarsa ba,tinda take maganar ya kumbure ƙarshe ma sai ya koma jin haushin Sadia da batace komi ba kenan ta amince hakan na nufin ta daina damuwa dashi.
Koda suka isko gida kuwa driver nayin parking yay saurin fitowa ya zago ya buɗa ma Sadia,tana fitowa ya kama hannunta suka zungura kai gaba.
Murmusawa kawai Inna Hassana tai batace masa ƙala ba har ya buɗa masu ƙofa suka shige sannan ita kuma suka wuce ita da Adda da Affan dake naɗe cikin showel.
Suna shiga parlon ya tsaya da rungumeta jikinsa tare da sauke ajiyar zuciya.
"I love you soooooo much Baby nah Allah ya ƙara maki lapia"
"luv you too" tace inda ta sake daga jikinsa tana tambayansa dalilin ɓacin ransa.
Hannunta ya kama zuwa kujera inda ya azata saman cinyarsa riƙe da hannunta.
"yanzu fisabilillahi yaza'a rabani da jin ɗumin jikinku keda my own, Inna tace ki koma wurinta har sai kinyi arba'in ni gaskiya ban yarda ba"
Murmushi tai inda ta shiga shafa fuskansa tace,
"yanzu akan wannan dama ka ɓata fuska ni harka faɗar mani da gaba nai tinanin wani babban abune"
"au yanzu wannan ƙaramin abune,baki damu dani ba kenan fa"?
"a'a ba haka bane, karfa ka manta kaine jigona gaba ɗaya taya zakace ban damu dakai ba"
"Baby kinsan bani son injini nesa dake ko kaɗan,wlh ko zamann da kinkai a asibiti ni ɗaya nasan mi naji bacci ma duk ban samun yin mai daɗi rashin jin ɗumin jikinki tare dani,kuma na farka naga baki ajikina bayan babu da abinda idonuwana keson tozali dasu yayin da suka farka in bake ba amma shine kinaji Inna na magana kinkai shiru,kinko san yanda nai mssng naki alot"
Tana shafa ƙirjinsa cikin shagwaɓarta tace dashi,
"to nima aikasan bani son nesa dakai nama fi missng ɗinka dan ka rigada ka sabar mani da yin pillow da faffaɗan ƙirjinka mai daɗin kwanciya, ba yanda zanyi kaga bana son muna musawa da zancenta shiyasa nai shiru kumama nai magana ace nai rashin kunya"
"to yanzu kin yadda kenan zaki koma wurinta ki zauna har 40dayz,toni ɗaga mani cinyata saiki tafi can ta ɗoraki akan tata"
Tana dariya ta ƙanƙamesa da ƙin tashi ,
"ni nafi son taka cinyar ai"
Juyar da fuskarsa yay tasa hannu ta juyo da ita tare da kumburo masa fuska .
Kallonta yay ya saki murmushi ,
"nifa bazan ydda dwni wayonki ba,kawai kice mata zaki zauna anan zan dinga maki komi nima ai na iya,dama haushi nikeji idan naga ana maki wanka aita kalle mani ke"
ESTÁS LEYENDO
HIDAYAH NOOR completed.
Ficción históricaHidayah Noor labari ne daya ƙunshi soyayya, butulci, sakayya da kuma ɗaukaka.