Page 37

1.2K 97 6
                                    

🌀🌀🌀🌀🌀
          *HIDAYAH NOOR*
                        🌀🌀🌀🌀🌀



          *Story~Written~Edited*
            *_By Mss Xerks_*🌺




         *Devoted to Ummi Aisha*



*_2018/2019_*



بسم الله الرحمن الرحيم...

*ƳAN'UWA A RAYUWA IDAN KA SHUKA KHAIRI ALKHAIRI ZAKA GIRBA HAKANA IDAN KA SHUKA SHARRI TABBAS BABU MAKAWA SAIFA KA GIRBI SHARRINNAN dan haka mu kula mu kiyaye KUMA MATSAWAR KA TOZARTA ƊAN'UWANKA MUSLMI A BAINAR JAMA'A DOMIN DUNIYA TA ƘYAMACE SHI TA GUJE SHI TO KA SANI BASHI ZAIYI KUKA BA KAINE ZAKAYI ZAKAYI*..👌🏼

*36*
Tana gama shan lemun ba wani ɗaukan lokaci taji jikinta gaba ɗaya ya mutu ya saki.

Saurin dafe kanta tayi jin idanunta na juyawa.

Mutuwar da jikinta yayi tai laƙwas kan kujera tana tattakure jikinta.

Da ƴar dariya Mansur dake kusa da ita yana kallonta ya kirayi sunanta.

"Hidaya"

Kamar wadda tai maye tana miƙa tace dashi, "ummnn" ta faɗa ido a lumshe.

Murmushi ya fitar wanda ya fidda sauti.

"mene? Mai kike so"?

Buɗe idonta tayi a hanƙali ta dubesa tare da miƙa masa hannu.

Miƙo mata shima yayi ya jawota zuwa jikinsa ya kwantar da ita.

"Mansur" ta ambata a wani irin yanayin murya.

"yes"

"take me to bed kaman ina jin bacci"

Numfashi ya fidda harda cizon leɓe ya ɗauketa kaman Baby yay ɗaki da ita.

Akan gado ya ajeta zai miƙe ta riƙo rigarsa tana masa wani irin kallo.

Fahimtar abinda kallon nata ke nufi ya shiga aika mata da saƙwanni itama da dake cikin buƙatar hakan ta shiga maida masa wadda ba cikin hayyacinta take hakan ba.😔

a susuce da yanayin daya shiga ya kai ga ƙwallonsa zuwa raga nan tinanin Hidaya ya dawo mata jikinta da ba ƙwari tasa hannu ta riƙesa tana juya masa kai.

"karka aikata hakan Mansur ,karkayi ɓarna ,nice matar dazaka aura dan Allah karka rabani da mutunci na...."

Ina Mansur ai yayi nisan da bazai iya jin kira ba dan gaba ɗaya ya gigice burinsa kawai ya cimma buƙatarsa.

Daɗa turasa tai a zafafe ya hankaɗe hannunta kamin kuma cikin razani Hidaya ta ƙwala ƙara haɗe da fashewa da kuka.

Sai daya gama biyan buƙatarsa sannan ya mirgina gefe yana maida numfashi.

Juyi yake da kansa kawai yana ta sakin murmushi daɗi fal ransa abinda yake ta kwaɗayi gareta tin farkon haɗuwarsu yau ya sameshi.

juyawa yayi ya dubi Hidaya dake ta rera kuka ranta kaman zai fito ya jawota ta tureshi.

Cikin tsiwa murya a disashe tana shashsheƙar kuka tace.
"karka taɓani karka kuskura ka kuma kawo hannunka jikina mugu..."

Toshe mata baki yay ya janyota da iya ƙarfinta tasa ƙafa ta hankaɗasa.

"azzalumi macuci mayaudari ,dama saboda wannan ƙazamin ƙudirin naka ka ɗaukoni ka kawoni gidan karuwancinka ,Allah ya isa bazan taɓa yafe maka ba"

HIDAYAH NOOR completed.Donde viven las historias. Descúbrelo ahora