Chapter fourty- five

470 53 3
                                    

Samha kwance take akan lalausar gadonta tana kwasan bacci, cikin baccin ta soma jin saukan numfashin mutum dab da ita ana shafar fuskarta.

A hankali ta bude idanunta, Sabah ta gani zaune a gefen gadon, kyawawan idanunsa kyam a kanta yana aika mata da tsadaddar murmushinsa.

Idanu itama ta kura masa, tana tunanin yanda akayi ya shigo cikin dakin.

"Sabah what are you doing here?" Ta tambayeshi.

Bai bata ansa ba, taga ya Kara matsowa kusa da ita yana kokarin hada bakinsu wuri daya, cike da tashin hankali Samha ta dakatar dashi tana fadin "Sabah meye haka?! Me kake kokarin yi?" Ta karasa maganar tana zaro ido.

"Haba my sister, nine fah, let's be a pair of dangerous siblings ".

Yana gama fadin haka yayi sauri ya hade bakinsu wuri daya, ya soma mata wani irin kiss na fitan hankali.

Wata yar kara Samha ta sake, ta soma kokarin kwatar bakinta.

Kokuwa suka soma yi akan gadon suna birgima, Sabah ya sake janyota jikinsa gam, yana cigaba da kissing lips dinta babu sasautawa.

"Wayyo Allah Ammi!" Samha ta fada cikin bakinsa tana kokarin tutureshi.

Jin haka ne yasa Sabah ya tsaya cak, ita kuwa tana ganin ya saketa, cikin sauri tayi wani irin juyi bata ankara ta kai karshen gadon ba. Sai dimm kawai taji kanta a kasa. Wani irin razananen kara ta sake.

Firgigit tayi ta farka, taga kanta a kasa. Mikewa tayi ta soma sallati, tana waige waige.

Ganin kanta tayi ita kadai cikin dakin. Wani irin nanauyar ajiyar zuciya ta sake kirjinta sai faman bugun uku uku yakeyi tana tunanin mafarkin data gama yi.

Sabah shi kam har ya gama shirinsa na zuwa makaranta, ya fito har ya kai daidai wurin dakin Samha zai wuce yaji wani irin dira a kasa kuma an sake wani irin razananen kara.

Bai tsaya wata wata ba, ya murda kofar dakin ya shiga.

Ganinta yayi zaune a kasa, ta zabga uban tagumi zufa sai faman karyo mata yakeyi duk da sanyin ac dake cikin dakin.

Tana ganinshi ta soma kokarin janyo bargon dake kan gado don ta lulube kanta, saboda sanye take cikin kananan kaya na bacci.

Harara ta watsa mishi tana fadin "Sabah meye haka zaka wani shigo mun daki kai tsaye babu sallama ko knocking?"

Tsayawa yayi yana binta da wani irin kallo sa'anan yace "ihun me naji kikeyi? Na zata wani abu ne ya sameki ai". Ya fada mata.

Sunkuyar da kanta kasa tayi bata ce komai ba don bazata iya fada mishi cewa ga abunda ya sata ihu ba.

"Ka fita mun kawai daga daki Sabah".

Gira daya ya daga mata sa'anan yace "in fita fa kikace?"

"Eh ka fita ai nan ba dakinka bane da zaka wani shigo mun".

"Idan naki fa?"

"Wlh sai na sa ihu har sai Ammi taji ta hauro sama".

Sabah girgiza kansa yayi, bai sake cewa komai ba ya juya yayi hanyar fita daga dakin.

Samha tana ganin ya fice daga dakin tayi sauri ta mike ta daura hijab dinta itama tabi bayanshi suka sauko kasa.

Anty Fanneh ce take kokarin shirya kayan breakfast akan dining.

Tana ganinsu cike da farin ciki tace "my babies, har an shirya zuwa makarantar ne".

Sabah ne ya karaso inda take yace "eh wlh, ina kwana Ammi".

🥀ZABIN SAMHA🌹(YAYA ko MIJI)?Where stories live. Discover now