Chapter fifty

479 44 20
                                    

Assalamualaikum gareku readers masu karanta littafin zabin samha. Da fatan kowa na cikin koshin lafiya.

Wanan ba update bane but small announcement danake so nayi making.

Akwai whatsapp group da zan bude wanda iyakacin littatafai na kawai zan dinga turawa. So idan kanada sha'awan cigaba da karanta books dina, toh sai kayi dropping number dinka nayi adding.

Amma idan kasan bazaka dinga comments ba toh karka shiga because comments ne kadai zai dinga bani karfin gwuiwan cigaba da muku updates.

Sai na jiku❤️

🥀ZABIN SAMHA🌹(YAYA ko MIJI)?Where stories live. Discover now