💗💗 *MATAR HAIDAR* 💗💗
Page 19By
*MARYAM S INDABAWA*
HAJOW*Bismillahir Rahmanir Rahmin*
Tin lokacin ake gyara amarya har karfe shida da ya dawo sannan aka gama mata, amman fa ba karamin kyau tayi ba, gashin nan nata mai tsayi ya kara tsawo sai sheki yake, haka nan lallen ja da baki kamar ajikin ta aka hallice shi dan yadda ya dace da kafar yai kyau sosai da sosai. Lokacin da ya shiga ya same ta ana kankare bakin kasa motsi yayi sai ido da ya zuba musu ana gamawa ya karasa yana kallon kafar tata mai taushi fara tas sai zanen lallen da yake akai mai kyau da daukar hankali.
" *Matar Haidar* kinyi kyau!"
Mikewa tayi tana fadin
"Wash nagaji wallahi!"Hannun ta ya kamo yana fadin
"Sannu ai kwalliyya ta biya kudin sabulu."
Kallon sa tayi ya sakar mata murmushi ya matso kusa da ita ya kai bakin sa kunnen ta yana fadin
"Ai da zaki yadda da mun tafi gidan mu nai miki tausa na gasa miki jikin ki yadda zakiji dadin sa sosai ko?"Dan hararar sa tayi yace
"Ni kike harara ko?"
Waya ta dauka ta kira su Aisha akan su fito, suma duk sunyi kyau abinsu. Nan suka fita ya bude mata mota ta shiga ya zagaya ya shiga a hanya ya siya musu kayan motsa baki sannan suka karasa gida suna zuwa ana kiran sallah magariba dan haka sukai ciki shi kuma yai alwala ya tafi masallaci.9:45pm yana kwance akan gadon sa wayar sa tayi kara hannu yasa ya dauka. Ahmad ne ya kai kunnen sa yace
"Kada kace min komai!"
Dariya Ahmad yayi yace
"To nayi shiru ya shirye shirye?""Alhamdulillah!"
"Gobe sai kamu ko?""Yes!"
"Wallahi naso nai attending bikin nan amman Allah bai yi ba please am sorry my friend!""In ban hakura ba ka fada min ya zanyi zan zo na dauko ka ne. Ka sani da nasan da haka da, da wuri zan zo na taho dakai ace biki na ba babban aboki kai abun ba dadi sam."
"Ga Alkasim nan.""Duk da haka amman kai ma i need you by my side, ina da damuwa Ahmad!"
"Meya faru? Wacce damuwar kuma ce zata dame ka bayan nasan *Matar* kace kadai damuwar ka, kuma a iya sanina ita ba zata samar maka da damuwa ba sai dai tai maka maganin ta!"Ajiyar zuciya ya sauke yace
"Ahmad nasani amman akan tane dai."
"What happened?""Ahmad you know my problem....."
"Me kenan?""My health problem mana, about my feeling...."
"I think this problem has already gone...""Ina fa kasan *Matar* tawa akwai tsoro, sam taki bari na rabe ta ko dan rage zafi, dan Allah yadda muke da ita nan ai yaci ace komai ya wakana ta saba da komai amman ina? Tin na farkon nan fa, ko hannun ta na rike zata fara ba kyau fa."
Ido ya lumshe yace
"Am suffering, dan ranan Alkasim ne ya kaini asibiti abin yana son yafi karfi na, ina da kyankyami i can't go for any girl, ita kuma taki ta ban hadin kai, kullum sai tace sauran kwana kaza, i know sauran kwana kaza, but am afraid....... The thing is getting worse wallahi kwana biyu ban bacci bakaga ba duk na rame bani da nutsuwa kullum aba ta a tsaye ga marata a daure kamar dutse...."
Ya karashe maganar cikin rauni. Sosai abokin nasa ya shiga tausayin sa.Can yace
"Kasan me?"
"A'ah!""Ya kamata ka daure ta da jijiyoyin jikin ta, i know Maryam Love's you and she will not allow you to suffer, so you have to used this change and have her."
"Tayaya kai na ya kulle Ahmad!"Nan ya masa wasu maganganu wanda na kasa gane ko me ya fada masa amman dai naga Aliyu yai murmushi yana fadin
"Thank you so much friend i really appreciate with your help, please kai ma ka daure kai aure ka daina bin matan waje."Murmushi yayi yace
"Zanyi aure matan waje kuma ana rage zafi ne kai bagashi nan ba sai wahalar da kai take amman ni kam da na fita na samu yar Baby zata dan kawar min da sauran sha'awa ta."
"Ahmad please ka daina wannan rayuwa. Ba kyau fa. Na sha fada maka ba auren yarinya zakai ba kana yaudarar su, ni Maryam Matata ce kuma kaga yanzu dai remain few days to go...."
YOU ARE READING
MATAR HAIDAR
Fantasy*Assalamu alaikum warahmatullah!* The authur of Mijin Ummu nah, Wa nake so?, Ni da Yaa Fauwaz and Ni da Aminiyya ta (Samira da Ja'adah) bounces back with another heart touching love story named.... MATAR HAIDAR MATAR HAIDAR labari ne da ya kunshi ra...