💗💗 *MATAR HAIDAR* 💗💗
Page 82By
*MARYAM S INDABAWA**HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS*
HAJOW
✍🏻✍🏻✍🏻
🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
(United we stand, our aim is to educate, entertain and enlighten our readers in a adventurous manner.)Facebook @Maryam Sulaiman
Instagram @Maryam S Indabawa
Wattpad @MSindabawa*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Karfe sha biyu da rabi ya bude narkakun idon sa wanda suke cike da shauki da soyayyar matar sa, a hankali ya lumshe idanun nasa yana tuna halin da suka kasance a jiya da dazu, wata nutsuwa yaji wacce bai bata jin irin ta ba, a hankali ya fara bud'e idanunsa, ya sauke akan fuskar Maryam wacce take kwance a saman k'irjinshi.
Murmushi ya saki tare da tura hannun sa cikin rigar ta, wanda a take ta bude idon ta akan fuskar sa, wani tsadaddan murmushi ya sakar mata wanda ya kashe mata gaban jiki, ya kama hannunta ya manna mata kiss, ido ta lumshe tana mai sakar masa nata murmushi.
Idon ta a rufe taji ya janye jikin sa ya sauka, baya ta juya masa tana sakin murmushi ita kadai, ji tayi ya ciccibo ta gaba dayan ta yai sama da ita da sauri ta kamkame shi, dariya yayi yace
"Ni fa ba yar dake zan ba Baby."Kanta ta daura akan kirjin sa tana me zagaya hannayen ta, ta bayan sa, a haka suka shiga bandakin ruwan d'umi ya had'a musu suka shige ciki luf abinsu ruwan na ratsasu, take ta fara jin gajiyar da ya saukar mata na sauka, jin hannun sa taji yana kara lallubar ta yana shashshafa ta, kukan shagwaba ta saki dan wata yunwa take ji, nan ya rikice yana tambayar ta menene tare da lallashin ta, kamar zatai kuka tace
"Yaya yunwa nake ji."Bakin sa ya tura mata cikin bakin ta, ai kuwa ta kama tana tsotsa, sai da ta sha sosai sannan ya zare bakin, wanka sukai suka fito. Lokacin har sha biyu tayi, dakin da aka kai mata kaya yaje ya d'auko mata wata atamfa dinkin riga da siket ne, tana gaban mirrow tana shafa mai ya shigo ya ajiye kayan akan gado yana fadin
"A'ah wannan aiki nane."Tai murnushi ya amsa ya shafa mata da kansa ya saka mata kayan, dinkin riga da siket ne yai mata kyau sosai sun zauna a jikin ta das, shima ya shirya cikin brown kalar shadda ya dauki turaren sa mai dadi ya musu barin sa, wayar sa ya dauko ya kunna tare da daukar Maryam suka fita a dakin, falon suka nufa ya ajiye ta akan kujera yana fadin
"Bari na samar miki abinda zaki fara ci ko Baby?"Mikewa tayi tana fadin
"A'ah Yaya bari na shiga na girka mana."
Kamo ta yayi ya zaunar yace
"Ina kika taba ganin amarya da girki?""Yaya yan mata ne wadan nan ai."
Durkusawa yayi a gaban ta yace
"Nima matata budurwa ce."Tai murmushi, ya sakar mata kiss a kumatu sannan ya mike yai hanyar kitchen, knocking yaji ana yi ya dawo yace
"Bari naga waye."Ya nufi can main falo inda kofar take, budewa yayi yaga Baba Mai gadi ne, tsaye hannun sa rike da katon basket, rissinawa yai ya gaishe shi, ya amsa ya mika masa basket din yace
"Tin dazu Farouk ya kawo yazo yana ta knocking kila baku tashi ba."Hannu Yaa Haidar ya sa ya amsa yana fadin
"Mungode Baba, bari na kawo maka naka."
Ya juya yai ciki, a tsakiyar falo ya ajiye kayan abincin yana fadin
"Kinga Ummi ma da kan ta ta aiko da abinci saboda kada wahala tai wa 'yar ta yawa ga ta d'an ta ga ta girki."Fuska ta boye a jikin kujera tana jujjuya kai, ya zauna kusa da ita ya jata jikin sa ya dago kan yana kallon kyakyawar fuskar ta, ido ta lumshe dan ba zata iya kallon wannan abun na idon sa ba, bakin sa taji cikin nata yana kissing dinta, itama biye masa tai dan yadda yake shan bakin nata kowa akaiwa irin haka sai ya bada kai, sun dauki sama da minti goma suna kissing junan su.
YOU ARE READING
MATAR HAIDAR
Fantasy*Assalamu alaikum warahmatullah!* The authur of Mijin Ummu nah, Wa nake so?, Ni da Yaa Fauwaz and Ni da Aminiyya ta (Samira da Ja'adah) bounces back with another heart touching love story named.... MATAR HAIDAR MATAR HAIDAR labari ne da ya kunshi ra...