💗💗 *MATAR HAIDAR* 💗💗
Page 47By
*MARYAM S INDABAWA**HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS*
HAJOW
✍🏻✍🏻✍🏻
🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
(United we stand, our aim is to educate, entertain and enlighten our readers in a adventurous manner.)Facebook @Maryam Sulaiman
Instagram @Maryam S Indabawa
Wattpad @MSindabawa*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Ajiyar zuciya Ummi ta sauke ta janyo shi jikin ta da sauri ya daura kan sa a kafadar ta. Kansa take shafawa tana fadin
"Say Alhamdulillah and you should always say it if good or bad things happen Allah will give you the best of best for you."
"Alhamdulillah!"
Ya furta wanda furtawar da yayi ya sa ya samu saukin abinda yake ji."Nasan wacece Maryam Aliyu amman in kai hakuri ka amshi kaddarar ka Allah zai sauya maka da mafi alheri. I know a zamanin nan samun mace like Maryam is not a small thing but anything if we say Allah, that Allah will do it for us. Kai ma baka zalunce ta ba so Allah willl not let someone to bullying ur life so be patient Allah is with u!"
"I love you Ummi!""I love you son. Amman kaga da ka amshi Maryam's sister ai da ka dinga kallon copyn ta."
"Ummi ba zan iya ba gani zan yi kamar naci amanar Maryam ne, ya zanyi dasu a aljanna ina son na tashi da Maryam a gidan aljanna so gwara na auri wata daban.""Kamar gaske ka samo watan."
Kai ya shafa yace
"Ummi na kasa, my heart has close and the key is with Maryam how should i open it, i am not the one whose control my heart!""Aliyu ya kamata ka samu kai settling life dinka girma kake fa Maryam tatafi ba abinda zamuyi mata sai addu'a itama samun nutsuwar ta ta ganka cikin nutsuwa da farin ciki."
Kai ya lafe a jikin Ummi.
"Tashi muje kaci abinci i left Maryam alone!"Da sauri ya mike yana fadin
"Na manta maganin ta."
Ya dauko suka fita. Maganin ya bata ta sha sannan suka sauko da Ummi da kyar ya samu yaci abinci ya tashi yaje ya wanka sannan yai alwala sallah ya hau yi yana wa Maryam addu'a. Haka ya kwana kan sallaya sai wajen hudu wani bacci ya dauke shi.*
'''Zaune ya hange ta a cikin wani lambu sanye da fararen kaya ta kara haske tana tai masa murmushi karasawa yayi yace
" *Matar Haidar* "
" *Mijin Maryam* ""Ita kadai!"
Fuska ta bata tace
"Bana son haka Yaa Haidar wa yace maka ana halittar mutum dan abu daya kawai. Ka daina fadar ni kadai. Allah ya baka ni kuma ya amsa sai ace me? Sai ace ba zaka kara aure ba. A'ah fushi kake da wa da ba zaka kara aure ba please Yaa Haidar in har kana son farin ciki na ka samu kai aure kaji Maryam zatai farin ciki in kuwa ba kai ba zanyi akasin haka. Kalle ka duk ka rame kana saka damuwa a ranka baka cin abinci ni da na tafi menene na damuwa to ina tare da kai ka bar damuwa ko bama tare muna tare a jikin juna. Yaa Haidar ka cire damuwa ka sani kai kaidai nake so. In kai aure baka ci amanar soyayyar mu ba ka raya sunna Allah zai baka lada."Dagowa yai zai magana'''
Kiran sallah ne ya tada shi ya fara waige waigen dakin salati yayi tare da addu'a ya nufi bandaki ya kara watsa ruwa ya tafi masallaci. Bai dawo ba sai bakwai ya nufi sashen sa ya kara wanka ya sauya kaya ya fito falon su. Ba kowa sai kamshi dake tashi. Kitchen ya nufa ya samu Ummi na gyara wajen ya karasa yace
"Barka da safiyya Ummi nah!"Kansa ta dafa tace
"Ba kai bacci ba jiya saboda me?"
Idon sa ya shafa yace
"Aiki na danyi!""Uhm uhm fah Haidar!"
Yai murmushi yacs
"Ummi ya me jiki?""Da sauki Alhamdulillah!"
"Zazzabi fa.""Shima yau da sauki ba zafi sosai."
"Allah sauwake!"
YOU ARE READING
MATAR HAIDAR
Fantasy*Assalamu alaikum warahmatullah!* The authur of Mijin Ummu nah, Wa nake so?, Ni da Yaa Fauwaz and Ni da Aminiyya ta (Samira da Ja'adah) bounces back with another heart touching love story named.... MATAR HAIDAR MATAR HAIDAR labari ne da ya kunshi ra...