💗💗 *MATAR HAIDAR* 💗💗
Page 86By
*MARYAM S INDABAWA**HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS*
HAJOW
✍🏻✍🏻✍🏻
🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
(United we stand, our aim is to educate, entertain and enlighten our readers in a adventurous manner.)Facebook @Maryam Sulaiman
Instagram @Maryam S Indabawa
Wattpad @MSindabawa*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Yana zaune a falo sanye da dogon wando da riga mai gajeren hannu wacce akai layi-layin fari, ja da ba'ki, sai kamshi yake kamar ka dauke shi ka gudu kwana biyu da tayi bata ganshi ba kawai sai taga ya kara kyau, itama gani yai ta kara kyau da haske sanye take cikin doguwar riga pink kala wacce duk jikin ta stone ne tai kyau sai walwali take, hannu ya bude mata ta karasa ta fada jikin sa tana sakin murmushi tare da kissing nasa a kumatu, ya dago kan ta ya hade bakin su yana bata wata irin sumbata wacce ta nuna mata yayi kewar ta sosai da sosai.
Daga nan wasan ya canja salo, sai da suka samu nutsuwa sannan ya fara fadin yadda yai missing nata, tana jikin sa har wajen sha daya ta mke tace zata tafi, yadda ya marairaice mata yasa ta zauna lallashin sa, wanda Aliyu ya kara cika ta da salon sa tafiyar da batai ba kenan sai kwanan sashen.
Ai kuwa asubar fari yana tafiya masallaci itama ta koma bangaren su, sallah tayi sannan ta shiga kitchen dan haka musu breakfast. Bayan ta gama tai wanka ta debi nashi ta nufi bangaren sa, yana zaune akan kujera hannun sa rike da waya ta shiga ya amsa sallamar yana kallon ta har ta karaso sanye take da doguwar rigar atamfa tai mata kyau ta ajiye tray din aka stool din dake dakin ta karasa ta zauna akan cinyar sa tare da tallafo kansa tace
"Morning Honey."Tare da kissing lips din sa, lips din nata ya kama ya dan tsotsa sannan yace
"Morning too My Noor."
Ya bi ta da wani kallo yace
"Ina Haidar?""Yana can bangaren Yaa Muhammad."
"Uhmm yaga yan uwa."
Ta saki murmushi ta mike tare da nufar kayan da ta shigo dashi, kunun gyadan da tai masa ya sha madara ta mika masa ya amsa tare da janyo ta jikinsa yana bata tana sha shima yana sha a haka suka shanye ya fara bata dankalin da ta soya masa sai da suka gama sannan tace
"Yaya yanzu fa zamu tafi?""Karfe nawa ne daurin auren da zaku tafi yanzu?"
"Sauran awa daya fa Yaya gwara muje da wuri so tayi mu kwana fa.""Amara kenan."
Tai murmush tace
"Bari muje mu shirya."Ta masa kiss ta fice, kaya ta canja ta saka wata Sky blue din shadda wacce ta sha aiki da stone ja sosai tai kyau ta dauki half covern takalmin ta, da jan mayafi ta saka dan kunne da sarka na mai red stone sosai tayi kyau kamar ka dauke ka gudu da ita ta fito tare dasu Najwa da Jawahir, Yaa Alkasim ne zai kaisu, Yaa Abdullah ya bawa Aliyu mukullin dayar motar gidan nasu, wanda ya dauki Maryam da Jawahir, Aisha da Najwa kuna suna motar Yaa Alkasim sai da suka ajiye su sannan suka tafi wajen durin auren.
Bayan an daura aure da yamma akai yini inda dukkan su suka saka ankon atamfar da akayi sunyi kyau abinsu, karfe biyar aka kai amarya gidan ta inda aka bar su Maryam a wajen ta, sai da ango yazo sannan su Yaa Alkasim da suka rako su sukai tafi da matan su.
Yau ma dauke matar sa yayi sukai bangaren Yaa Abdullah acan suka kwana sai washe gari ta koma wajen su suka shirya wajen sha biyu suka tafi gidan Rukayya. Kwanan su Najwa bakwai suka tafi suka bar Maryam dan sai ta kara yin sati daya wanda shi kuma Yaa Aliyu kwana biyu yayi ya tafi ya barta.
Bayan tafiyar su kuma sai ta fara zazzabi, da wani irin ciwon kai, da yamma bayan sun dawo daga gidan Mami ita da Haidar kaami suna zaune a falo, yace
"Adda Ummi ita ce maman Abbi, ita kuma Mami maman Abbi na da ya mutu ko?"
YOU ARE READING
MATAR HAIDAR
Fantasy*Assalamu alaikum warahmatullah!* The authur of Mijin Ummu nah, Wa nake so?, Ni da Yaa Fauwaz and Ni da Aminiyya ta (Samira da Ja'adah) bounces back with another heart touching love story named.... MATAR HAIDAR MATAR HAIDAR labari ne da ya kunshi ra...