Page 74

456 21 6
                                    

💗💗 *MATAR HAIDAR* 💗💗
Page 74

By
*MARYAM S INDABAWA*

*HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS*
HAJOW
✍🏻✍🏻✍🏻
🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
(United we stand, our aim is to educate, entertain and enlighten our readers in a adventurous manner.)

Facebook @Maryam Sulaiman
Instagram @Maryam S Indabawa
Wattpad @MSindabawa

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Ina ma'abota son gyaran jikinsu yau ga maman sayeed collection tazo muku d gangariyar maganin gyaran breast (nono)
Maganinmu yayi fice gurin gyaran nono kikai amfani d maganinmu cikin 1week zakiga result maganinmu yana ciko d nono suyi bul² nono ko yakai silifas y mushewa kikai amfani dashi zakiga canji
Maganinmu Bashi d side effect mun hadashi d tsirrai d saiwoyi kala² domin Y'an uwa mata
Muna kano muna tura maganinmu ko wane state d yardar Allah meso yakira wannan number 08120337219
Chat 08063114606

'''Hannunshi yasa ya fara janye blanket ɗin. Ya bude yana kallon ta ido ya lumshe yana lasar leben sa dan take yaji wata sha'awar ta na kara fizgar shi, ya daura hannu akan ta yana mata tafiyar tsutsa cikin gashin ta, a hankali ta bude ido, tana ganin sa ta tabe baki zatai kuka ya daura hannun sa a kan bakin ta yana zagaye shi yace
"Haba Baby yi hakuri tashi kiyi wanka kinji?"

Kallon kanta tayi da sauri tasa hannu zata ja blanket din ya rike tace
"Yaya ka ban kaya to."
Ta fada tana sakar masa kukan shagwa'ba, kanshi ya ɗan kauda kana a hankali ya janye borgon tare da cewa.
"Baby kiyi haƙuri ki dena kukan kinji ko bana son jin kukanki."

Yana fada ya cicciɓota ya dauke ta, da sauri ta rumtse idanunta tare da cusa kanta cikin ƙirjinsa. Bathroom ya wuce. A hankali ya sauƙeta cikin ruwan ɗumin.

Wani irin zillo tayi tare da yarfa hannun da kuma sakin ihu mai sautin rauni.
"Wash Allah na Yaya zafi na kone."
Cikin sanyi yace.
"Sorry kiyi haƙuri zakiji daɗin hakan, yanzu zaki warke".

Ina sai zillewa take son yi. Da sauri yasa hannunshin ya danne ta cikin ruwan ta zauna daɓas, hannunta ta fara yarfawa tare da zubda hawaye, bakin bath ɗin ya zauna, kanta ya jawo ya manna da jikinsa, kana yayi shiru yana jin yadda jikinta ke karkarwar tamkar mazari.

Wata fitinenneyar zuface ta fara karyo mata tako ina na, jikinta, sai kuma ta fara sauƙe ajiyan zuciya. Sai da ruwan yai sanyi sannan ya kamo hannunta ya miƙar da ita tsaye, ya  zubar da ruwan ya kara hada wani yana fadin
"Zamu ƙara wani ruwan ɗumin kinji."
Ƙara tusa kanta tayi jikinsa, tare da manne ƙirjinta da nashi wai bata son yaga breast ɗinta.

Wani ruwan ɗumi ya kuma sawa, kana ya zaunar da ita ciki. Sannan a hankali yace.
"Aha Gud girl!"

Sai da ya hada mata sau uku sannan yai mata wanda ya hada mata wani ruwan yace
"Kiyi wankan tsarki bari na dawo."

Ya juya ya fita, tai wankan ta tas, kasa fita tayi tana tsaye bakin kofa ya budo kofar, ya karaso yace
"Kinyi?"
Kai ta gyada kanta a kasa, ya kamo hannun ta dan su fita amman me tana daga ƙafarta, ta runtse ido tare da cije laɓɓanta, kana ta ɗan ware ƙafafuwanta tare dacewa.
"Wash"

Ido ya ƙurawa yadda take tafiyar. Kanshi ya jinjina sannan a hankali ya karaso ya dauke ta suka fita a gefen gado ya ajiye ta, kaya ya dauko wata riga a wanda ya siyo wanda take tamkar babu ya saka mata yana yi yana kallon ta, hijab ya bata ya mike yajasu sallah

Ita kuwa Maryam tana idarwa ta zauna tana sharce hawayenta dake silalowa tana mamakin wasu zantukan Yaa Haidar da abubuwan da yai mata, amman kalle shi yanzu yana abu ko a jikinsa kamar bashi yayi wannan abun ba.

Tana shafa addu'a ya juyo ya kalle ta, jikin sa ya janyo ta wanda yaji da zafi zau, rumgune ta yayi yana lallashin ta da kalamai masu dadi da tsada wanda take ya shige zuciyar ta, ta saki komai ta manta duk azabar da ta sha, ya cika ta da soyayyar sa, shi yasan bai da matsala da Maryam tinda daman yasan abarsa yasan lagon ta, yasan ta da raki da son jikin ta, to ta wannan hanyar da yabi ya mantar da ita komai dai, hannun ta daga ta kamo fuskar sa, zafin da taji a jikin sa yasa ta daina kukan shagwabar da take tana fadin
"Yaya jikin ka zafi."

MATAR HAIDARWhere stories live. Discover now