💗💗 *MATAR HAIDAR* 💗💗
Page 83By
*MARYAM S INDABAWA**HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS*
HAJOW
✍🏻✍🏻✍🏻
🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
(United we stand, our aim is to educate, entertain and enlighten our readers in a adventurous manner.)Facebook @Maryam Sulaiman
Instagram @Maryam S Indabawa
Wattpad @MSindabawa*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Kwanan su Yaya Fadima biyar suka zo gidan Maryam, ranar Aliyu yini yayi a takure sai ta kai masa abinci ko wani abu yake samu ya dan rike ta ya dan tsotsotse ta sannan ya bar ta da kyar, sai yamma suka tafi wanda washe gari suka daga Kano ta dabo ko da mai kazo an fika.
A haka suka kwashe sati biyu suna shan amarcin su, a cikin sati biyun nan ba karamin kulawa da tarairaya Maryam ta samu a wajen Yaa Haidar ba, dole ta sake take biyewa Yaa Haidar suke shan soyayyar su, soyayya suke mai tsafta da fahintar juna kowa na son kowa kowa na son faranta ran junan su, yadda suke soyewa sam baki bazai fad'i irinta ba, dan wata irin soyayya sukewa junansu, kamar zasu cinye junansu soyayyace mai cike da kulawa da tattalin juna.
A haka suka cinye sati biyun hutun sa, ranar Monday tin asuba bata koma ba dan tasan ranar zai fara zuwa aiki itama kuma zataje makaranta, tsaye take a kitchen sanye da wani wando iyakar sa cinya sai yar vest wacce bata da hannu, kanta sanye da hula fara tas, tana ta hada-hadar musu breakfast, wanda shi kuma Yaa Haidar shigowar sa kenan daga massalaci sanye da jallabiya milk kala ya ji ta a kitchen, kitchen din ya karasa ya shiga da sallama, ta amsa tana fadin
"Welcome Honey."Ya karasa ya rumgumo ta ta baya yace
"Morning Noor ya aiki? Yau na barki da aiki ko?"
"To ya za'ai tinda fita zamuyi."Suyar ya amsa yace
"Kawo na karasa aiki na."
Ta sakar masa tana komawa bayan sa ta saka hannunta ta zagaye kugun sa, ta saka kanta a bayansa,
"My Noor ni dai ji nake kamar na bar aikin na mu cigaba da zaman mu a gida."Sakin sa tayi tana dariya tace
"Kai Yaya kaga daga nan nima sai kace na ajiye karatun ko?"
"Allah Baby da ace karatun ki yafi shakara daya da hakura zaki dashi."Ido ta zaro tace
"Kai Honey."
"Allah da gaske nake.""To yanzu dai a barni na karasa ko dan na cika burin Yaya da ni kaina ko?"
Ya juyo yana binta da wani kallo, da sauri tai kofa tana dariya hadi da fadin
"Karasa bari na gyaro daku nan kada ka makara."Sam Maryam bata da nawa kuma daman dakin ba wani datti yayi ba tana shiga ta gyara ta turare shi ta fito tana gyara falon da shima ba dattin da yayi, tana cikin mopping taji ya daga cak yayi hanyar bedroom din su da ita,
"Yaya ban gama aikin ba fa.""Muje kiyi wanda yafi shi samun lada, Allah yau ni kadai nasan irin missing din ki da zanyi."
"Haba Yaya awa nawa ne?""Ke kike ganin haka."
Ya fada yana dire ta akan gadon tare da hayewa kanta.8:30am
Tsaye take yana saka mata kaya sai turo baki take ya dago ya kamo bakin yana kissing nasa, wanda ya dauki minti wajen uku yana kissing bakin nata kafin ya saki, tace
"Uhmm ina fushi ka makarar damu shine kake son kara wani laifin ko?"
"Allah My Noor bana gajiya dake, kiyi hakuri danasa kika makara kinji?""Kai Honey nifa da wasa nake in kana son ka dada mu koma mana."
Riko hannun sa tayi zata jasa, ya janyo ta yana murmushi yace
"A'ah zo muje mu karya sai mu tafi."Suka fita falo a cinyar sa ya daura ta suka karya ta kwashe kayan ta wanke sannan ta fito ta dauko mayafin ta kato mai dubu ta fito, Aliyu dake zaune ya dinga bin ta da kallon har ta karaso tace
"Yaya ya dai?"
YOU ARE READING
MATAR HAIDAR
Fantasy*Assalamu alaikum warahmatullah!* The authur of Mijin Ummu nah, Wa nake so?, Ni da Yaa Fauwaz and Ni da Aminiyya ta (Samira da Ja'adah) bounces back with another heart touching love story named.... MATAR HAIDAR MATAR HAIDAR labari ne da ya kunshi ra...