_*🏝️NAHIYATA AREWA🐄*_
*NA*
_JAMEEY_
بِسْمِ اللّٰهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِ
*PAGE 61*
Zaune yake a garden yana shakatawa kunnuwan sa sanye cikin earphone yana jin cool music din shi yana girgiza kafarsa dake cike da lallausar suma baka wulik yana sanye da three quarter sai armless dake sanye a jikinsa yayin da kansa ke makale da P cap kana ganin shi kasan tabbas hutu ya gama ratsa jikin shi idonsa a rufe ya jinjina kanshi jikin kujerar lilon da yake lilawa a hankali."Ya Sagir."Hunaisa ta kwada masa kira da karfi a hankali ya ware maidaidaitan idanunsa ya kalleta a kasalance yace."miye haka auta.?"marairaice fuska tayi tace."please ka araman car dinka"huhhh disturbance girl ko hawan motan nan banyi ba amma kinsa mashi kwakwa gashi ki kula fa."Murmushin dadi ta saki tana cewa."thank you so much wallahi ina son in kece raini ga birthday din nan."Jinjina mata hannu yayi yana cewa."the babbar yarinya da ina free dana raka ki ai"kasan kuwa akwai harka."ke har kinsan harka? kice dai akwai casu kawai"sosaima kuwa"well saikin dawo"okay bye"da saurinta ta juya a hankali ya kuma maida idonsa ya rufe."ke dan uwarki baki kallan gaban ki zaki bangajeni ubanwa ya kawo ki garden din nan."still muryar Hunaisa ta kuma tsinke mashi nishadin da yake ciki sake bude idonsa yayi dan ganin dawa take wannan kwakwazon duk da yasan halin kanwar tasa gwanace ga hayaniyar masifa."kiyi hakuri Aunty ban kula ba."a sanyaye Jummala take bata hakuri jikinta na rawa."dan ubanki waya baki izinin zuwa nan din.?"Allah yahuci zuciyar ki Momy tace nazo nabawa flower ruwa."tashi makira mai kama da aljana."jiki na rawa ta mike da sauri kamar zata kife kasa, hawaye sun cika mata ido tana kokarin mayar dasu daukar tiyo tayi tafara bawa flowers ruwa tana kuka a hankali, tunda Jummala tafara watering din wajen Sagir ya kafeta da mayyun idanunsa ko keftawa baiyi har wani lashe baki yakeyi kamar wani maye ba kadan ta tafi da imanin shi ba musamman yanda shape dinta ya kara fita ta zama babbar mace duk da abayar da tasa a jikinta tanada fadi saidai hakan bai hama shape dinta fita ga gyalen abayar ta yafa duk da haka kana ganin tashin tudun na mamanta kasancewar cikin dake jikinta ya shiga a wata na bakwai shiyasa suka kara cika duk da haka idan baka natsuba ba lallai bane kagane cikine a jikinta duk yabi kugunta kasancewar tana da fadin kugu, yafi minti goma yana mata kallan kurillar dakan iya gano duk wani qualification na 'ya mace, tana gama watering din ta juya zata tafi."Ke."ta tsinkayi muryar mutun har saida ta razana batayi tsammanin da mutun a garden din ba."zo nan."ya kuma cewa yana yaficenta da hannun shi, take jikinta ya hau rawa ita dai bata taba ganin shi ba a rayuwar ta sai yau kuma yanzun da take kallansa agabanta jiki a matukar sanyaye ta isa gaban shi ta duka duk tsoro ya kamata musamman data ganshi sanye da gajeran wondo sai shimi rabon da taga babban mutun haka tun Muhsin sai kuma yau da ta ganshi, dukawa tayi bisa guiwarta tace."gani yallabai."still wani irin shu'umin kallo yake binta dashi mai kashe jiki yace".sunan ki.?" "Jum Jum.. Khadija"wow nice name! I like you especially ur hips, boobs ur sexy eye cute and small lips I like everything from you daganinki zakiyi sweet sosai."tunda Sagir yafara magana Jummala ke kallan shi ita dai bata gane komai a ciki ba sai sweet din daya fada,cikin sanyi murya tace."yallabai walahi banda halewa Allah."cikeda mamaki yake kallanta gata dai a zahiri takai macen kece raini ashe batasan komai ba basarwa yayi yana kokarin danne sha'awarsa agareta yace."daga ina kike."rugar hubbage."Riga."ya maimaita saman labbansa gashi Allah ya hore masa da kamar 'yan kauye musamman talaka, kuma baiji zaiyi arasar kayan garar da yagani ga Jummalar."waya kawoki."yallabai Umar ne."ka fiye tausayi da yawa Ya Umar."a zahiri ya furta hakan aransa yana ayyana dan yasamu abun hutawa shiyasa ya kawo masa kyakkyawa irin wannan."najima rabona da service ya kamata in wasa alkalamina da wannan dalleliyar yarinyar."duk ta rude idanuwan ta har sun kawo ruwa tace."kayi hakuri yallabai wallahi banda rezar da zaka feke alkalamin ka."sheet."ya daura yatsantsa saman leben ta yace."kada in kuma jin bakin ki, kina jina.?"eh kayi hakuri."daga yau ke zaki dinga gyara mani da'kina kullin gobe kizo bangarena ki sameni."take tsoro ya rufeta."yallabai Hajia ta hanani shiga cikin gida."ni Sagir nace kizo."ai bansan wajen naka ba."idan kin tashi kice a nuna maki bangaren prince Sagir."toh yallabai."tashi kije ki tabbatar da kinzo."toh."da sauri ta mike har tana rabka tuntube tsabar saurin da take rafakawa.
YOU ARE READING
NAHIYA TA AREWA
Ficción GeneralThe Story of Nahiyata Arewa is the one that comprise the most important things such as Correction,Injustice,Betrayl and Revenge including Entertainment and Education, is a Falatable and testable story.