IN DEDICATION TO MIEMIEBEE👄
*****
Baba, hajja, ikko da sadeeq zaune a k'ofar labour room kowa yayi zugum sai karanto addu'a sukeyi, kusan awanni shida kenan da kawota amma har yanzu shiru, idan yalafa anjima ya dawo sukuwa sunanan sallah ne kawai ke d'agasu, sadeeq har yagaji da kukan yayi bacci a jikin hajja.
Baba yakasa tsaye yakasa zaune sai to and fro yakeyi, duk addu'ar datazo bakinsa yi yake.
.1:25am
Dr ne yafito daga d'akin yana share gumi. Dasauri suka nufoshi suna tambayarsa.
"I need your attention alhaji" shine kawai abunda ya iya cewa kafun yayi gaba.
Baba zaune a office d'in Dr. Hussain.
"Alhaji we've tried our possible best muga cewa tahaihu da kanta amma abun ya gagara" ya fad'a sounding worried."Kamar ya Dr banganeba? " baba yafad'a cikin rashin sanin gun daya dosa. Dr. Hussain ya numfasa yace"I mean to say it wouldn't be possible for her to deliver by herself coz ta wahala sosae batada k'arfi ajikinta."
"yanzu Dr meye abunyi?" baba ya tambaya cikin tashin hankali.Dr ya numfasa yace "there is only one way out!"
Baba ya kasa magana cikin tashin hankali."we must have to undergo an operation kafun acire baby'n, I mean to say zamu mata CS.""CS!" baba ya nanata...Dr hussain yace "Yeah and that's the only way out!"
Papers Dr. yamik'awa baba nufin yayi signing. Hannun baba na rawa ya amsa yana tunanin sa hannu.
"You must have to do this if you really want both the mother and the child to be alright" Jinjina kai baba yayi kana ya sa hannu.Duka suna tsaye aka shigar da itacikin theatre room. Hankalin kowa a tashe musamman ma baba da duk jikinsa yayi sanyi.
Hannu yaji akan kafad'arshi, juyawa yayi yaga hajja ta dafashi."don't lose hope! Keep on praying, insha allah everything is gonna be alright, babu abunda yafi k'arfin addu'a"Bai iya cewa komaiba sai jinjina kai kurum yayi.Globe ya turning on alamar an fara.Baba ficewa yanufi masallaci don yin nafila ya rok'a wa matarsa sauk'a lafiya.Hajja hawaye take zubarwa tana addu'ar Allah ya sauk'e zainab lafiya, haihuwarta na biyar kenen amma kowanne saiyazo mata da wahala dukda da kanta take haihuwa amma wannan yafi wahalarwa,Ita batada buri irin taga tasamu jiki mace amma ahalin yanzu addu'arta Allah yabawa zainab abunda yafi alkhairi yakuma sa ta saukeshi cikin sauk'i,har a kullum zasuna gode masa hakan yasa ba'a tab'a mata scanning anga abunda zata haifaba saidai in lokaci yayi agani.
2:30am globe yamutu alamar angama. Nurse ce tafito da murnarta zata hau zuba. Ganinta yasa duka suka mik'e harda sadeeq daya farka.
"Congr..!"fitowar Dr hussain ne yasata yin shiru tana muzurai.Su hajja da ikko an babbaza kunnuwa dan jin mai sister zatace.
Da fara'arsa ya mika'wa baba hannu."congratulations alhaji! "
"tell me! Is she alright? " baba yafad'a cikin damuwa.Ya bai wa Dr. Hussain dariya. Saida ya dan dara kana yace."She's absolutely fine saidai ajira lokacin tashinta. "
Sauk'e numfashi baba yayi kana yace."How about the child?""Your adorable kids are also safe and sound"yafad'a yana fad'ad'a murmushinsa.
"Kids?" baba yananata in shockingly
"Yeah of course__" Baba yace "Can't believe this! Are you telling me that she she she.... "yama kasa k'arisawa sounding delighted
Hajja da tun dazu taketa hamdala tace"Yo likita kamana bayani gwari gwari mana!"Dariya yayi yace "maida wuk'ar hajja! Just get ready to welcome the prince and princess into your wonderful family!"
"Alhamdulillahi! Allah ya raya mana prince and princ..." iyee! Bakinta ya tsaya ya kasa k'arisawa.Cikin zumudi tace "Meh kace likita? Prin... meye?"
"Princess!" Dr. Hussain yafad'a in between laughter.
KAMU SEDANG MEMBACA
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Romansa"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...