chapter 23

1.6K 108 2
                                        

SAUYIN RAYUWA! 👩

Written by
H. Jeeddher
 
In dedication to
Miemiebee 👄

*****
    "I don't really know buddy..."
Da mamaki hydar ke kallonshi,tunda suka a tsawon rayuwarsu bai ta6a ganin yanayin maheer hakaba.
"Why are you like this all of a sudden? Tell me exactly what you're feeling right now."
"Hydar is better if we don't talk about this anymore."
"Don't swing me around like that maheer coz you must tell me or else ummi zan samu...
"Stop insisting hydar nariga nafad'a nima bansan meke damunaba am just not feeling too good!" Yafad'a tareda kauda kai d'ayan direction d'in.
D'an guntun murmushi hydar yayi
"OK! if you're not ready to tell me I think I'll have to go meet ummi!" Yafad'a yana k'ok'arin mik'ewa da Sauri maheer ya jawo wrist nashi.
"Please please there's no need...
"You know what! Your stubbornness can go to hell for now!..." Yafad'a irritatedly.
"Why can't you understand hydar believe me I don't really know what's bothering me all I know shine bazan iya jure tafiya na bartaba!" Finally ya confessing ruefully batareda ya saniba.
"What?" Hydar yafad'a nervously
  Cigaba da magana maheer yayi not minding abunda hydar zaice.
"I can't bear the pain of leaving her hydar,how will I manage without her by my side,munshak'u sosae,I don't know what's really happening with me,I just need her by my sight and side...
"Will just just stop that maheer! What the hell are you saying? And whom are you talking abou..."
"Whom did you expect huh?..." Ya yelling masa.
  Dafe kai hydar yayi tareda dubansa.
"Yaushe kafara flirting maheer?"
"What? What the fuck hydar meka d'aukeni huh? Inma inayi agunka na koya."yafad'a vexedly yana huci.
Shiru hydar yayi yana kallon maheer kana a hankali yace.
"Don't tell me MIEMIE kake magana akai."
"Who else other than she!"
  Tsit hydar yayi yana kallonshi not believing what he said.
"What? Maheer are...
"What now huh? I know it might sound strange to you but I too cannot denied the fact besides you insisted to know..."yafad'a! Tareda komawa former state nasa.
Sunkai minti uku babu Wanda yace uffan daga bisani hydar ta zauna gefen maheer yana kallon k'ofa.
"I can't resist being without her for 3 to 4 years,her madness,silliness,giddiness and everything about her!"
"Are you in love with miemie?" Hydar ya tambaya.
"What? You're unbelievable! she's my sister as well why would I fall for her!"yafad'a.
  Abun haushi da dariya yabaiwa hydar yanzu yagama confessing but still ji abunda yake cewa.maheer yacigaba
"Why did you always think negative! Yadda muneer yake haka miemie take a guna,there's a strong bound between us two,jininmu ne yazo d'aya shiyasa."Yafad'a tareda kau dakai.
Sosae yabaiwa hydar dariya,tunda haka yace shikenan.
"Well fine! Tunda haka kace."
"Gaskiyar kenan."

*****
  Around 10:00am duka suna breakfast banda mama dake side d'in baba,hydar yana lura da miemie tun fitowarta batayi haukan data sababa, duk irin cin da d'urin miemie kunu kurum iyasha gaba d'aya tayi wani iri.
Ammar ya dubeta
"Fav twin meya faru why are you so dull?"
"Lil fanta why the sudden change yau Ko d'umamenki da ikko takawo baki ciba ko!" Cewar khaleel yana kallonta.
"Yah khaleel maybe yau agwagul baya kusa(injita da fad'a sunan aljaninta.)" Cewar faruk.
Teasing nata sukayi tayi dan ta tamka but to their surprise ko kallo basu isheta ba.
  Sadeeq dake jinsu ya ajiye mug nashi yace.
"Gwuigwui what's wrong are you not feeling well?"
Sai a lokacin tayi niyar magana da muryarta tamkar na maza.
"Ya deeku am fine!"
"Then meye matsalarki!"Cewar hydar.
"Yah maheer!" Tabashi amsa a tak'aci.
"Meh nayi princess?" Suka tsinkayi muryar maheer daga bakin k'ofa fuskarsa ba yabo ba fallasa.
  "My pladin!" Tafad'a excitedly tareda zuwa ta fad'a jikinshi saidai yayi baya.
  Sauk'eta yayi da Sauri tare da jawo hannunta suka dawo cikin falon.
Dukansu dake kan dining suka bisu da kallo.
  Zaunar da ita yayi a k'asa shima ya zauna yana facing nata.
"Tell me meh paladin baki yayi!"
Punch takai masa a shoulder nasa da k'arfi tana tura Baki."
"Aucch!" Yadafe gun.
"Ba kaine ba!"
"Ehem? What have I done?"
A hankali tace
   "Are you actually leaving today?" Tafad'a  Ruthfully abunda bai ta6a gani tayiba.
Shiru yayi yana kallonta,so take ta karyamar zuciya,shekaru uku masu zuwa bazai kafun yak'ara ganinta
"Are you really gonna miss me?" Tafad'a yana d'aga eyebrow nasa d'aya.
Tashi zatayi a zuciye yayi saurin dawo da ita.
  "Princess listen to me! You don't want me to feel bad do you?"
Ta girgiza kai
"If you really don't want me to feel bad then you've to cheer up,let go away of your sadness,remember you used to call me your pladin (hero) uhmm?"
  Ta d'aga kai
"Then you tell me how How will I leave you,even if am there my soul will be right here to protect you! I know my princess is a heroine too,she can't fight anything more less of her sadness,keep smiling I don't want you to be sad.you don't have to worry! Your pladin will always be by your side."
  "When are you coming back?"
Shiru yayi baison fad'a mata ganin ta tsura masa ido yasa yayi saurin k'ak'alo murmushi.
"Next week!" Yabata amsa.
"Really?" Tafad'a sounding delighted
"Yeah but in your dreams!" Yafad'a teasingly saboda ta d'an sake.
  Pinching nasa tayi tana zun6ura baki
"I'll be visiting you every week in your dreams." Shima ya pinching nata trying to hide his own sadness.
   Baibar tsokanartaba harsaida yaga tafara dariya,sadeeq hydar khaleel faruk da ammar suna kallon ikon Allah.Sa ammar yayi ya sauk'o da breakfast nata d'umamen tuwo miyan bushasshen ku6ewa,tare sukaci sai d'uri take yana kallonta yana dariya.
  Bayan sun gamane yashiga yai wasu mama sallama suka sa mishi albarka yasamu ikko a kitchen yai mata sallama dama tun jiya yaje gidan hajjah.
  Hydar fir yahana yace miemie babu inda zataje,shima maheer d'in baiso taje saboda wasu dalilai.
  Abunda nikaina banta6a ganin miemie nayiba shi nagani yau wato kuka,tsakaninta da allah take rantama ihu,ummi tajawota jikinta tana lallashi,ganin kukan miemie keyi yasa maheer ya tsaya cak tareda juyowa,da gudu tazo tafad'a jikinsa tareda rungumesa
"Ya maheer please don't go!"
Hawayene ke k'ok'arin cika masa Ido dan yakasa daurewa.tsugunnawa yayi a gabanta tareda girgiza kai yakeyi da sauri.
"Princess am not going anywhere! My soul is with you I told you that remember?" Yaf'ada yana nunata da yatsa.
D'aga kai tayi
Pecking nata a goshi yayi tareda saurin goge hawayenshi baisan sadda yace
"I love you princess! Keep smiling." Da sauri ya tashi yashige mota, already dama hydar yashige dan kasa withstanding abunda ke faruwa yayi, he really felt bad for his buddy and lilsis.
  Da gudu miemie taje gun sadeeq ta rungumesa
"Ya deeku tell him not to go please."
  Rungumeta yayi a jikinsa yana shafa kanta, da sauri ta k'wace taje gun ummi
"Ummina please stop him." Ta kama hannun mama
  "Mama I know only you can stop him..."
  Ummice ta jawota ta rungumeta da itama hawayen takeyi.
  Hydar yaja motan suka fice daga gate d'in.
Ammar da muneer jisuke tamkar su taya miemie kuka dan tun da suke basu ta6a ganin tayi kuka hakaba.
Allah sarki Poor maheer and miemie sai wani lokaci kuma.

******
    Acikin kwana biyu miemie tadawo wani iri, magana saitaga dama,tsalle tsalle tarage, ci ne dai ba'a fasaba lol.saida hajjah tazo ta d'auketa ta kwana biyu agunta, su ammar da muneer ke iya k'ok'arinsu harsaida ta dawo normal, kullum ne sai sunyi waya da maheer, sannan suna video call ta system d'in hydar,tayita hauka yana biye mata,hydar abun yadaina basa mamaki sai ido daya zubamusu dan shak'uwarsu ta wuce misaltuwa.

*****
  "Mamana please you only can understand me!" Sadeeq yafad'a yana rik'e da hannun mama kansa kan kafad'arta.
"Babana kafi sani cewa bana ta6a musanta babanka akan abunda ya yanke."
"Nasani mama amma am just 26 fa! How will I get married at this age, I need to settle first please do something."
"Meye dalilinka, bakada Matsala da komai komaifa yimaka za'ayi."
"That's the point mama! Ae gatan zaimun yawa,You don't have to do this for me, you've given me everything already tunda kun bani ilimi,I couldn't asked for much,I want to man up and do something for myself, nima inaso nayi abun kaina which y'all will be proud..."
"How babana...?"
"remember your son is an architecture! Addu'arku nake nema."
"Our blessings are always with you Allah will see you through aduk abunda kake nema da yardarsa."
"Nagode mamana Allah ya barmana ku..."
  "You go talk to him yourself am sure he'll understand you!"
"I hope so but I want you to help me to kisa baki nasan zaifi sauk'in yadda."
"Insha Allah but you know bazamu bari ka wuce 30years bakayi aureba."
"Mama alk'awarine nan da shekaru uku in muna cikin masu rai, I promise to marry a girl of your choice, duk wacce kika za6amun ita zan aura kowacece."
"Allah yayi maka albarka yabaka abunda kake so na alkhairi duniya da lahira."
"Ameen mamana!" Yafad'a tareda kwantar da kansa kan cinyarta.
  Yaje yamawa baba bayani tareda sa bakin mama baba ya amince da k'udirin sadeeq yakuma sa masa albarka game da tunanin da yayi Wanda su basuyiba sosae suke alfahari dashi dama sauran k'annensa,allah ya gama musu komai tunda yasansu cikin tarba mai kyau.

*****
   Ana gobe su miemie zasu koma school da daddare tasamu sadeeq a d'akinshi yana Zane.
D'anewa tayi kan gadon tareda k'arewa abunda yake zanawa da kallo tanata surutunta wani ya amsa wani yayi shiru.
  "Yah sadeeq meh field naka?"
"Art!" Yabata amsa a tak'aice.
"Ohhh!!" Tafad'a tana tunani. 
"Yah sadeeq I Want to be an architect Like you!" Tafad'a tana wak'e hak'ora.
"Dont you want to become a doctor anymore!"
"No! Architecture kawai."
Surutu tayita zuba mishi harsaida tafara gyangyad'i yaja oversized trouser nata tayi gaba.
  Washegari aka raba musu classes based on performance nasu na jsce,mask ilimi anfi sasu a science.
Miemie ammar muneer da sageer harma da Sarah da Anna science aka wuntsilasu.
Miemie ta tada dark itafa art zatayi,har office d'in principal taje itakam art zatayi.baby yadda iya Dole aka sanyata a art.
  Throughout week d'in miemie na attending Art classes Abu yafara damunta, hauka da masifa da rashin hankali duk babu Wanda tabari.
  Daren Friday ne suna zaune anata hira miemie tadubi yah sadeeq
"Yah deeku aradu nagaji!"
"Meya faru gwuigwui?"
"Satina uku ina attending art classes amma har yanzu banga ankoya mana irin nakuba ko sau d'aya."
  Habawa meh zasuyi inba dariyaba abun mamaki harda hydar,faruk harda rik'e ciki.
Had'e fuska tayi
"Toh meh haka kuke dariya?"
"Lil fanta you're too much!"Cewar khaleel yana dariya.
  Sadeeq yace
"Ya isa haka kidaina mata dariya! Gwuigwui zona miki bayani."
  Nan yahau mata bayani
"Kan ubaaa! Aradu nafara likita zan zama."
"Saikisan tayi ae dan anwuceki sosae kumani ba koya miki zanyiba."
"To Karka koyan akwai muny da sag ae."
"Hahahha aradu gwanda ni inad'an ganewa sukam worse."
"Kinemi mace 'yar uwarki ta koyamiki!" Cewar sadeeq.
"Saidai Sarah dan taxi jaaa!"
Jin an ambaci Sarah hankalin hydar ya koma kansu.
"Kawai dan hakane dabanda haka banga uwarda zai had'ani da itaba.

Jeeddah
miemjeed#OneLove

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora