chapter 88

1.4K 171 10
                                        

In dedication to
Miemiebee 👄

Here's the second chapter...

*****
Rana bata karya saidai uwar diya taji kunya, ayau aka daura miemie day unknown angonta,babu wanda ya damu daya sanar da ita komai saidai taji suna kus kus, abundance dai tasani mijin nata yana da alaka da sarauta tunda daurin aurenma bisa al'ada a fada akadaura Wanda batasan na wani garine ba bayaga wannan ko sunansa bata saniba,kule kanta tayi a daki tayi kuka mai isarta harta gode Allah,yanzu komai ya kare tasan tarasa murad nahar abada kamar yadda tarasa maheer ,dama haka Allah yake tsara abunsa bata bata tunani rayuwarta zai sauya hakaba.
  Abuja za'a kaita saidai kafunnan sai ankaita gidansu mijin, kuma bata damu ta tambayi su adda abeedah da suke hirar tsarin gidan, saidai ita duk tunanin ta nakan zaman da zasuyi da mijin nata dan da alama miskili ne na karshe...
  Da misalin karfe 4 na yamma akazo daukarta, ta rukunkume Sarah sai kuka take dan ko kaya taki sawa ita adole babu inda zata yadda take kuka saita mugun baka tausayi hartasa mutanen gurin kuka...dakyar ummi ta lalla6at a mama kan kasa magana tayi tafice dan itama kukan ne yakeson kwace mata.
Fita duka akayi akabarsu daga ita sai ummi, dakyar ta lallasheta tayi shiru amma hawaye daya nabin daya,idanunta yasauka kan paper bag din da tsarabar da muneer yabata jiya tareda jawowa,wata hadaddiyar less, lokaci daya taji kayan yashiga ranta, saidai abun mamaki ina muneer yasamu less irin haka har a dinke.
Note din jiki tafara subawa taga yasa _small gift from your lovely brother,wear it on your wedding day…_
Lura da haka ummi tayi saidai already tagane da muneer yanuna mata a jiyan saidai cemata yayi gift ne zaibaiwa miemie kuma sarah ce ta taimaka masa.
   Shita saka yakuwa yimata kyau sosae...simple kwalliya akamata tafito sak amarya da ita.
  Gurin mama day hajjo aka kaita sukayi mata nasiha daga baya kuwa suka kumasa kukan ta rungumesu tsam dakyar aka jata, nan kuma gun baba aka kaita bayan samata dubun albarka dayayi Yakuma yimata nasiha tareda mata fatan zaman lafiya tareda mijinta yakuma jaddada mata akan ladabi day biyayya abba yakara da nashi, da hawaye yana karewa day aranar na miemie yakare.
Yayun ta ne suka kaita har mota ammar kuwa saida yayi kwalla, harta zauna afdaal ya riko hannunta.
"Mammy are you really going?"yafada yana shirin kuka.
Murmushi miemie ta k'wakulo tareda shafa face nasa
"Yes but for now, am coming back tomorrow okay?"
Jinjina kai yayi tareda mika masa agogon da murad yabasa yace
"Keep this with you..."
Kamar bazata karbaba saidai hannunta yakasa bada control, kissing forehead dinsa tayi tace
"Thank you..."tareda yiwa afeeq ta karbi little paladin a hannun faruk shikuwa sai idanu daya tsura mata, aekuwa muneer na karbarsa yasa kuka...
"Be happy lil fanta..."cedar khaleel yana murmushi
Itama murmushin ta mayar masa dan tuntuni yaketa teasing dinta tarasa na menene dan taga yafi kowa farin ciki day wannan aure.
Yaa hydar yace
"Do not misbehave kinga acan idan ana buga bakin tsiwa ba hajjah bareta kwaceki."cewar yaa hydar duka sukayi dariya
Yaa deeku yace
"Ancemaka kuwa mai cin zaline irinka.... Nidai duk wanda ya ta6a lafiyar gwuigwui na ya shirya zuwa prison no wanene shi."nan ma sukayi dariya.
Ta lura so suke su cheering mood dinta kuma sun succeeding sunsata murmushi, tasan zatayi missing brothers dinta sosae, tanaji tana ganin haka motocin nan suka tashi take wani sabon kukan yataso ta kwantar da kanta kan cinyar anti muneera tacigaba da kuka...a convoy motocin suke tafiya gashi gaba tsaro baya tsaro ga wata shegiyar jiniya kamar matar president.
  ******
  Busan algaita da kide kiden gargajiyane ya tada ita daga baccin da tayi kan cinyar anty muneera, a hankali tabude jajayen idanunta tareda gyara alkyabbar jikinta tareda gyara rufe fuskarta...
Busar algaitan ne ta tsananta maroka sai zuba kirari suke saidai mamakine yakamata Ashe sarautar mijin nata saidai hankalinta bai kansu balle tadago hankalinta naga abunda zata tarar gaba tareda ciwon kewan danginta ankawota inda batasan kowaba.

The next day

   Kukan sosae Tasha data tashi washagari daga ba yan uwanta, shikenan yanzu anbarta daga ita sai halinta, inda babu wanda tasani kuma batada kowa... Dan ko sunan gun da aka kawota bata saniba...
  Kurawa dakin ido tayi bayan tagama cin kukanta,babban daki ne sosae hadaddiya Dan harda sitting room acikin sa saidai komai dake cikin dakin unique ne...royal furnitures ga kayan alatu kamar na sarauta...bata ta6a ganin irin dakin reality ba sai a film...dan tsaruwa kam yayi..ta shagala day kallon dakin sosae tana tunanin kowanene mijin nata Dan sun hadda akayi sarautar tasu Babbace...tunda har daurin aurenta ma a gidansu mijin akayi wai al'ada,knocking din da akayine ya dawo da ita.
Batayi magana ba illa mikewa da tayi tabude kofar da kanta...matar jiyace data kawo mata abinci da wash ma'aikata a bayanta kusan su hudu kowacce da abu a hannunta.
Murmushi ta sakarwa matar dake kallonta cikeda fara'a...bismillah shigo.
Shigewa miemie'n tayi matar tabi bayanta tareda sauran bayin.
   "Barka da safiya _gimbiya_ da fatan kin tashi lafiya?"
kunya miemie taji sakamakon ganin matar tada duka ta gaisheta saitaji wani banbara kwai tace ta tashi itako taki saida ta amsa... Sauran ma hakan suka mata sosae abun baimata dadi ba.
  "Ni sunana jakadiya shatu...ina fatan zaki yafemun a jiya bansamu damar gabatar day kaina ba,a halin yanzu kina karkashin kulawata duk wasu abubuwan bukatarki suna hannuna...yanzu ga breakfast ankawo,Wadannan kuma suna bayinki a yanzu sazasu biya mini duk wasu bukatunki... Idan basu mikiba sai a canzasu..."
Tunda tafara magana miemie tayi shiru tana sauraronta don jin abun take tamkar mafarki... Wai itace da gimbiya... Kuma wa har bayi takeda... Kodai sarki ta aura? Tashiga ukunta ta auri tsoho don bata jin sarki saurayiba a saninta.gaba daya ta Shiga firgici.
Ganin tayi shiru yasa jakadiyar cigaba da cewa...
"Allah yaja ran gimbiya...Kodai basuyi bane a canza?"
Kakalo murmushin karfin hali tayi tace
  "Sunyi nagode..."shine kawai abunda tace smilingly
  "Wannan sunanta basmah... Wannan kuma zainabu zasuna kula da duk wasu bukatun ki na cikin gida."ta nuna bakaken ciki dasuke murmushi
  "Wannan kuma sunanta rahama..."tanuna dayar wankar tarwadar
"Wannan kuma mamee."tanuna farar wacce tafi kowa fara"a
"Sukuma zasuna kula day al'amuranki na ciki."
Duka suka sake mika gaisuwarsu duk ta bisu day fara tare appreciating
  "In bakida matsalar komai za zan iya tafiya?"
  "Babu komai zaki iya tafiya..."
Jakadiyar tafice tabarta tare dasu...
Mamee'n ce tanufi inda aka jera flask din abinci tace
"Me za'a sa mini gimbiya..."
"Bani bukata yanzu na gode..."tabata amsa a takaice da sakin fuska.
"Ko kina bukatar wani Abu?"basmah ta tambaya
"No bana bukata kowacce zata iya tafiya tayi uzurinta..."
Suka jinjina kai sauran suka fita banda mamee datayi tsaye kamar yar sanda... Kallon tuhuma miemie tamata... Murmushi tayi tareda cewa
  "Ina bisa umurni ne nacewar aringa debe miki kewa"
Seriously? Ita tace tana bukatar wani debe kewane... Hutu take bukata.
  "No...You can go...I need to rest."
Daga kai tayi cikeda fahimta tace
"Okay ma'am in case if you need anything am in your service..."ta karishe smilingly
Miemie ta mayar mata lallai she appreciate the girl... She's caring and loving gatada fara'a...binta tayi da kallo harta fita.
Kwanciya miemie tayi tunanin duniya duk ya dameta, so take ta tambayi wanene mijinta saidai tana tsoron kar a cemata tsohone, saidai tasan baba bazai ta6a za6a mata abunda zai cutar da itaba ahaka har bacci ya dauketa.

*****
  For the 9th time jalal yadubi murad dake danne danne a waya ya hada girar sama data kasa.
"Won't you go and see your bride?"yakuma tambayarsa na goma
"I've no business with her...kaima ae groom ne go to your bride and let me live in peace please"yabasa amsa finally
"Seriously murad? Weren't you the one who agreed to this marriage at the first place...idan kasan ba auren kakeso meyasa ka yarda da auran yar mutane."
Dago jajayen idanunsa yayi ya dubi jalal yace
"I married saboda farin ciki abba more like a punishment Akan laifin danayi...na yarda anyi auren anwuce gun... If she's tired of staying here she can go back to hee fathers house all I know is that I fulfilled the promise of making my dad happy...done!"yadda yayi maganar zaka gane iya gaskiyarsa kenan.
"Banta6a tunanin bakada hankali ba saiyau... Like seriously bro da iliminka fa da sanin akan addini kuma nasan kasan hakkin aure... Da tauye hakkin aure day zakayi gwara baka amince da aurenba tun fari..."
"You know am not ready for all this right now..."
"I don't give a damn about it! How did you make him  happy tell me? Na rashin zuwa kaga matar da aka za6a maka bayan yace kaje, kokuma na rashin attending daurin auren naka bayan ya umurceka da hakan, kokuma na rashin zuwa kaganta bayan umurceka...huh?"
Shiru murad yayi baice komaiba don yasan duk bai aekata komai daga umurnin abba ba,baije yaganta ba,kuma bai je daurin aurenba,karewarta ko sunanan matar bai saniba.
"the only thing you did was accepting this marriage nothing more... You have to comeback to your senses murad... Try to make this man proud, he's trying his best to make you happy and why wouldn't you do that for him... For his happiness... You know bazai ta6a za6a maka abunda zai cutar dakaiba, day Kansa yayi tattaki yanema maka aure saboda farincikinka... He was sad seeing you devastated... He only want the the best for you... He want you to move on..."
Duk maganar dayakeyi murad na abunda yake bai dagoba maganar duk bayan kunne suka shige yananan akan bakarsa...
Jalal zai sake magana sadisu yayi sallama Wanda Jalal ne kurum ya amsa.
  Bayan ya zauna yadubi maigidan nasa Wanda hankalinsa naga abunda yake... Yadubi jalal tareda kwashewa da dariya.
Jamal yafara tayashi kamar mahaukata, iya kuluwa murad yakai basusan abunda ke damunsa bane shiyasa, a zahirin gaskiya shikansa baisan meyakeyi a wayarba, tunanin incident din Paris yakasa fita a ransa... Yakasa mantawa da ita duk yadda yaso gayin hakan.
"What's funny?"ya tambaya annoyingly
Dakyar sukayi shiru sadisu ya gyara murya yace
"It's nothing..."
Gajeriyar tsaki yaja yamike zaishigw daki sadi yayi saurin cewa
"I've message for the both of you."
Kallonsa suka tsayayi hakan yasa yacigaba.
"Mai martaba nason ganin by 4pm...akwai meeting."
"I've meeting by that time..."yanakaiwa nan yashige bedroom
Duka suka bishi sake da baki...

*******
  Who's happy already? If yes please

Vote. Comment. And share

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin