In dedication to
miemiebee👄
And baby everything that I have is yours, you'll never go cold or hungry I'll be there when you're insecure let you know that you're always lovely girl,coz you're the only thing that I got right now,one day when the sky is falling I'll be standing right next to you, nothing will ever come between us coz I'll be standing right next to you.
~next to you~
________***
Tsuru tsuru kowa yayi yana kallon ta,babu Wanda ya isa ya kai k'aranta dan cin ubansa zatayi, ammar, sageer da muneer suka kewayeta.
Sarah ce tafara lallashin Anna tareda goge Mata jinin da handkerchief ta jata suka yi waje, miemie harara ta zabga musu tacigaba da shek'yancinta itada su ammar.
Ana cikin haka saiga wani k'aton student ya shigo class d'in Anna da Sarah na binsa a baya,miemie na cikin kyalkyalar dariyarta harda buga k'afa a k'asa alamar hira yayi dad'i ammar kuwa sai zuba yake yana basu dariya.
Jin alamar mutum tayi akanta,a hankali tad'ago kai tana kallonsa sai huci yake wane ana hura ballon,ga anna abayansa itama tana nata hucin.
"Toh! kunga abunda nake gani agaba na kamar volcano na shirin tsagewa?"
"Exactly" Cewar muneer
"Who's father is this?" Tafad'a while pointing at him
"I guess he's one of the staff here"cewar sageer.
K'are masa kallo miemie tayi daga sama har k'asa daga bisani ta kwashe da mahaukacin dariya harda rik'e ciki sauran suna tayata,duk hankali ya dawo kansu.
"Can't believe this! Don't tell me wannan basamuden is also a student" tafad'a in between laughter tana nunasa da yatsa
"Exactly! At first I thought he's one of the securities working here!" Cewar ammar yana dariya shima
K'uluwa iya k'uluwa ya yi sai huruwa yake kamar zai fashe "Enough of this! How dare y'all!"Yadaka musu tsawa.
Duka suka sake baki suna kallonsa da mamaki"Is she the one?" Yaron ya tambaya
"Yeah she's" tafad'a tana hawaye.
Miemie tab'e baki tayi tana kallonsu"LOL you're a cowardice I guess,so you called your brother to fight back for you,well! If that's the case so be it! You only have this thing as a brother right? LOL! I got five brothers I'll also call them..."
"So you've the guts to lay your filthy hands my sister right?"
"Yes I do have the guts, then what can you do about that?" Ta tambaya in an I-dont-care manner.
"Oh! I can see you also have the guts to answer me back besides who the hell are you? What did you think of yourself huh?"
"You should have asked me that earlier before blabbering on my head,by the way I am Mariam Anas,the girl that fears no one not even a soldier more to talk of a coward like you"
"How dare you!" Ya hayayyak'o mata.
"And who give you the right to talk to my sister in that tone?" Ammar ya tambaya shima a masifanci.
Mamakine ya mugun cikasa dayaga rashin kunyar dasuke zuba masa, a girme zai basu shekaru biyar, ss3 yake, sannan official ne.
"See me see trouble!"
"Touch me touch fire!" Cewar miemie
"How could you? did you know who...?"
"Oh yes! David Nkoye the labour prefect of course! Whats the big deal?"
"I can see! something is definitely roaming through your heads! Y'all put your kneels on the ground before my temper rises..."
VOCÊ ESTÁ LENDO
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Romance"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...
