In dedication to
Miemiebee 👄
*******
Kafun ta gama watsakewa miemie ta sake shafa mata wani wannan Karon saida ta Idonta ya kafe.
"Me nayi doctor?"
"Au tambayata kikeyi?"ta sake wasketa da mari
"Yanzu kin samu amsarki ina... A tunaninki bansan duk wani munafurci da kike k'ullawa ba kenan?"
Shiru tayi tana kallonta.
Had'e rai tayi tana kallon yadda yatsun hannunta biyar suka fito a fuskar mermu, saida ta jira ta dawo daidai sannan ta gyara murya tace.
"Na jinjina miki mermu aekin ki na kyau...amma saida kisani ke babbar kidahuma ce jaka wawuya "
Gaba d'aya idanun mermu sun kad'a sunyi jaa jikinta sai kyarma yake, taxi saurin saukar da idanunta kasa.
"Kin bani mamaki kwarai mermu koda yake dama haka d'an adam yake...I know who you truly are since the first day I set foot into this house."
Still tana shivering takasa had'a Ido da ita.
"Da farko kinyi k'ok'arin shiga jikina kuma kinyi nasarar satar phone number na bayan na shiga wanka wajen dialing numbernki bayan kin gama kikayi saurin deleting dake ke jahila ce bakiyi tunanin akwai true caller dake tona asirin munafuki ba,a lokacin ban kawo komai a raina ba, na biyu kinyi k'ok'arin samun tsanar 'yan gidan nan nake ganin bakinsu har kina cemun karna yarda da kowa, kin d'auka ko kwakwalwar kifi gareni kamar naki da bazanyi sensing you're up to something ba, na fara yarda da hakan ne daga randa nafara samun scary messages..."tad'anyi dariya.
"Meyasa kikaga ban damu ba, saboda nasan kece munafuka mai siffan shaidanu wacce muguntane zalla aranta saboda abun duniya saidai da allah na dogara alokacin shiyasa ban yi komaiba, kinyi k'ok'arin shan cikina alokacin atunanin kowa wawuya irinki dazan gaya miki but thanks to you dakikasa nafara rik'e sirrina, ranar dakikaso kasheni I saw you Bacin kince zaki gida gaida mamanki koba ta k'ofar nan kika biyoba? Banda jakaci harda sa irin kayana dan ki cimma burinki koba hakaba? kinsamun maciji cikin dakina saboda bak'in zuciya saboda ki kasheni allah ya ku6utar dani daga tarkonki karewarta nasan duk wani tuggar dakike kullawa mermu..."
Still idanunta a k'asa.
"Ki d'ago Ido ki kalleni kibani amsar duk tambayar da zan miki."tafad'a angrily
Dariya mermu ta kwashe dashi Wanda ya matukar baiwa miemie mamaki.
Ta goge fuskarta kana ta kalli miemie with smilingly kana ta nad'e hannu a k'irji tace.
"You think you can scare me off dan kinsan wacece ni ko? To kinyi babban kuskure dakayi tunanin haka, fisabilillahi me akayi akayiki, oooo ke kike ruining duk abunda aka kullawa PMB ko?"
Shiru miemie tayi tana kallonta mermu tayi dariya.
"Doctor kasheki ba Abu bane mai wahala a gurina,na barki ne saboda zakimun amfani gaba amma kash kinyi saurin gano ni dan haka banida wani option illa na gama dake cikin kankanin lokaci.
Kuma kisani Marin da kikamun da tsoritar dani dakikayi a yau ta shirya karban hukuncin ki dan saikinyi Dana sanin dama uwarki kika Mara..."
Kafun taga miemie tasake bata wani marin tace.
"Acikin jakunan ma bansan a wani sahu zan saki ba..."
A zuciya tad'ago zata rama miemie tayi saurin rik'e hannun.
"Karkima soma dan da alama baki gama sanin wacece niba mermu dan yanzu zan lakad'a miki na jaki..."ta saukar mata da hannun ta kalleta cikin ido tace.
"Perhaps baki sani ba Am always one step ahead of you villain shaa...bazan tsaya 6ata bakina ba but I can give you option both in positive and negative way..."
Curiosity take kallon miemie.
"Unguwar arawa layin masallaci gida na uku koba nan bane gidan ubanki?"
Shiru tayi tana kallonta hakan yabata damar ci gaba.
"Uwarki nakashasshiya ubanki maroki kaninki dan rasa ko ba hakaba,trust me idan nace zan tarwatsa su..."
"Are you threatening me?"
"Not at all,you gave me no option mermu but bar wannan agefe ki saurareni, idan kika kuskura kika ta6a lafiyar wani acikin gidannan billahil azeem saina sai na d'aureki..."
"Bakigada wani hujjan dazakisa akamani doctor sannan bakida damar ta6amun iyaye batare da dalili ba..."
"Jahilci baiyiba wallahi... Kin tambayeni taya nasan kuna k'ok'arin kashe PMB? Kinga kuwa hakan ya isa ya tabbatar miki da inada duk wasu shaidu dazaisa a qulleki...karkiyi tunani aguna kawai nakeda um um bila adadin suna dashi a hannunsu da zaran sukaga kinmin wani abu to kuwa asirinki ne zai tonu,gwara tun wuri ki tattara sauran rashin kunyarki ki adana dan mariam tafi karfin yinka..."
Lura tayi da ta gama d'aure mermu da jijiyoyinta dan gaba d'aya jikinta yayi la'asar.
"Mermu shawara zan baki tun wuri ki dawo hankalinki kibani had'in kai inba hakaba ke zakiyi dana sani..."
Ganin tayi shiru tana nazari miemie tajawo wayarta tareda dialing wani number ta k'ara a kunne.
"Kubar k'ona gidan dan alama zata bada had'in kai,amma ku tsaya agun saboda idan bata bayarba ku cika aeki ina kun tabbatar kowa na ciki? Okay ku tsaya agun."tanakaiwa nan ta d'ago ta dubi mermu data zaro idanu cikeda tsoro.
"Kinshiya bani had'in kai?"
Da sauri ta d'aga kai.
"Don't even try to act silly dan yin hakan zai iya tarwatsa rayuwarki..."
"Duk abunda kikeson sani zan fad'a miki but please karki yiwa iyayena komai..."
"Naji amma saina samu abunda nakeso,zauna anan."tanuna mata kan couch babu musu ta zauna itama ta zauna a gefenta.
******
"Da dukkan alamu mermu batada masaniya kan asalin Wanda ke sasu wannan aekin itadai duk abunda take chief security ne shugabansu..."cewar miemie tana kallon murad.
Yayi dan murmushi.
"So my suspicious was right I know CS baida gaskiya since from day one."
"What's the next plan?"ta tambaya
"Leave that to me doctor I don't want you to get into trouble cause of that dan CS is a powerful man kuma yanada kaifin basira besides kinsan yanayin aekinsu..."
Ta jinjina kai
"I hope everything will go as planed dukda we've mermu on our side yanzu komai zaizo da sauk'i insha allah WYATB."
"Thanks it's gonna rain now kishiga ciki..."
Ta girgiza kai
"You go..."
Wucewa yayi abunda batare da yakuma magana ba.
Kallon sama tayi Inda hadari ya had'u sosae ana walk'iya, take ruwa ya tsinke lokaci d'aya kamar da baking kwarya, durk'ushewa tayi agun ta d'aga hannu tana rok'on allah yabata ikon kammala abunda tasa agaba tareda kariyarsa, yakuma kare duk wani rai dake cikin gidannan dan k'arfin ikonsa.
Runtsa Ido tayi tanajin sauk'ar ruwa a kanta wani sanyi yana ratsata tanajin wani Abu gameda murad a zuciyarta har batasan tana murmushi ba.
Ji tayi an watsa mata a fuskarta a tsorace ta bud'e Ido ta sauk'esu kan murad dake tsugune a gabanta ruwa ya gama jik'ashi ashe dama bai tafiba, gyara gashinta taxi daya kwanto ya rufe mata fuska.
Kafun tayi yunk'uri yasake watsa mata a fuskarta ba shiri ra rufe Ido cikeda shagwa6a tace.
"Stop it emperor"ta tura baki
Dainawa yayi yana kallonta, bud'e idonta tayi ta sauk'e akansa,kasa daina kallonsa tayi wannan karon sund'au secounds ahaka kafun ta watsa masa ruwa kamar yadda yamata kusan sau hudu babu gaggauta tamik'e tanai masa gwalo
"Kaima Kaji inda dad'i..."
Mik'ewa shima yayi ya smirkingly, Watering can dake gurin ya d'auka ya juye mata akai tareda mata murmushin mugunta.
"Do your worse Duckie..."
"Stop calling me that..."tafad'a tana tura baki.
"I won't unless you stop calling me emperor..."
"But that's who you're..."
"I don't like it idan wani ya fad'amun haka but when it comes to you zan iya miki uzuri..."
"Why?"ta tambaya.
"Umm maybe dan kin iya masifa idan nace banaso you'd start lecturing me kamar yadda kikamun farkon had'uwar mu..."
"But you deserve to be lectured cause... Em.. Em."
"Banida manners right?"
Tayi shiru tana kallonsa
K'arisowa yayi dab gabanta yad'anyi dariya kad'an Wanda ya mugun masa kyau, bata ta6a ganin dariyarsa ba sai ayau ta shagala da kallonsa.
"Am I right Duckie?"
"To meye in nace eh..."ta murgud'a baki.
Ya sakar mata killer smile
"I like it when you get irritated but bazan barkiba saina hukunta ki gobe bazaki sakemun tsiwaba..."yana kaiwa nan yajawo tiyo dake gun ya saita kanta ruwa yafara mata wanka had'e da ruwan sama, take tafara neman hanyar tserawa amma duk inda tayi saiya maida gun... Haka tayita tsalle agun shekuwa kamar TV yamaida ta saida ya gama mata wanka ya isa inda take tacika tayi fam yamata murmushin mugunta yace.
"Go and take a shower karki bari sanyi ya kamaki duckie..."yanakaiwa nan yayi zai juya kenan wani tari ya taso masa alamar mura.
Me miemie zatayi inba dariya ba,itasam bata ciwon komai a rayuwarta, karisowa tayi gabansa ta k'are masa kallo har saman hancinsa yakoma jaa saboda farin fatarsa tayi dariya harda tafa hannu tace
"Quickly go and take a shower before it worsen..."tamasa gwalo tareda barin gun, murmushi yayi kurum tareda bin bayanta.
******
Anyiwa hajjo sauk'a ba adadi sannan ta sanar da su abunda ke damun mahaifiyarsu, duk wani hanya datake ganin zai sauk'ewa hajjo abunda takeji tayi, musamman akayi istihara kan lamarin angano sihiri akai mata Wanda inhar ba'a tono abunba bazai daina ba saidai wani ikon allah,saidai aci gaba da mata addu'a ana sauk'ar alqur'ani kuma alhamdulillahi abun ya lafa, su zarah suna zuwa side dinta bisa jajircewan miemie dukda bawani abun kirki suke tsinanawa ba sai zaman kurame koba komai she'd get used to seeing them by her sides.
Duk wani hanya wajen ganin sun san Wanda asalin shugaban munafukan sun kasa dukda suna amfani da mermu,murad ya sa ana spying duk wani moves na CS amma har alokacin basu samu wani hint ba, amma duk k'ananun munafukan sunriga sun ganosu amma babu Wanda yagane hakan bayaga mermu datasan sun gano ta.
Zaune miemie take a garden tana waya da mama tana tambayar ta wasu abubuwa gameda abunda takeso a kayan d'aki gaba d'aya kanta ya kulle data tambayi mama sai ce mata tayi taro sukafara ae dawwama zatayi batayi aureba sai dariya kurum datayi batace komaiba.
Bayan tagamane ta juya ta zatabar gun sai kici6is tayi da jalal d'aya hard'e hannu yana mata wani shu'umin kallo.
"Hy pretty..."yafad'a tareda k'arisowa dab gabanta.
Ja baya tayi tana watsa masa wani mugun kallo.
Juyawa yayi yakalli gefe gefe.
"Poor thing...your protector is no where to be seen..."
B'ata rai tayi tace.
"Get out of my way..."
Yayi dariya yace
"Not until you pay for what you did to me that day you owe me that... You dare to challenge me pretty so it's time for you to pay..."yasa hannu zai ta6a fuskarta tayi saurin buge hannun tamatsa baya
Yayi smirking yace.
"Oh no pretty... I don't wanna hurt you..."
"Don't you dare come closer to me..."
Matsowa yayi harsaida ta had'u da jikin flowers babu hanyar tserewa, hannu ta d'aga ta shafesa da Mari saida bakinsa ya fashe...
Shafa gurin yayi yaga jini take annurin fuskarsa ya d'auke.
"How dare you..."ya d'aga hannu zai mareta.
******
Vote, comment. And share
ESTÁS LEYENDO
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Romance"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...
