In dedication to
Miemiebee 👄
It's better to be late than never... Am sorry guys please bear with me, remember I'm a student and I had to squeeze my schedules before updating... But soon everything will come to an end IN SHA ALLAH... Stay tuned cause there'll be more update today. thank you lovelies
******
Ya jima runtse da idonsa yana perceiving kamshin turaren da har yamutu bazai manta da kamshinsa ba,take yaji zuciyarsa na bugawa so Yake yaga mai turaren...hakan yasa ya zagaya ta dayan side din...Hangota yayi tsugune tana kokarin daga yaro ga wata mata a gabanta sai masifa take, Dan guntun tsaki yaja saboda haushin da abun ya basa,sam mutane ba hakuri said son hayaniya baisamu damar ganin fuskartata dukda yaso hakan ya juya da zummar komawa inda yake daidai yajuya yayi muryarta ya daki dodon kunnensa har cikin kwakwalwarsa.
"Shegiya mai kan kwakwa..."
Cak ya tsaya yana kokarin daidaita nutsuwarsa a tunaninsa gizo ne, Hausa yaji anyi da kuma muryar kia dinsa...what's going on.
Juyawa yayi daga inda yake yake hango bayanta, tsintan kansa yayi da takawa a hankali domin ya gaskata abunda yake gani...bata kula matar dake mata surutu akai ba illa tsugunawa datayi ta ajiye turaren hannunta tana kadewa afdal Riga
Yana dab da gefenta kamar mai shirim mata magana saidai yakasa yatsaya cak kamar statue saidai bai samu ganin face dinta ba.
Komai tsaya masa yayi sakamakon dagowa datayi tadubi matar.
"Idan agarinku ba'a koya miki hakuri day rashin sanin yara ba ki karata ke kadai."ta fada tareds zuba mata harara data juya matar tayi saurin rikota.
Idanu tabi hannun matan dashi saidai kafun tayi yunkurin wani abu taga hannun yasa yakai na matar tareda zarewa a hankali, da idanu tabi hannun cikeda mamaki har zuwa fusakar mamallakinta, numfashinta ne yakusa daukewa sakamakon ganin fuskar murad da idanunsa ke bisa fuskar Parisian dinnan.
Apologetic murmushi yayi kadan kana yaceda matar
" _*excusez moi! je suis désolé de cequi s'est passé, c'est in enfant*_ (excuse me! I'm sorry about what has happened, he's a kid.)"yafada politely.
Nodding kai matar tayi alamar gamsuwa tace
"Please teach your wife how to apologize to people."daga yadda tayi maganar zakagane turancin bata zauna mata ba.
Nodding kai yayi fuskarsa expressionless... Kana yadubi miemie data dawo kamar statue ta tsura masa idanu... Tama manta day akwai wasu mutanen bayan murad dan shikadai take kallo.
"Apologize to her..."yafada a hankali more like a whisper looking anywhere but her...ya dauke idanunsa akanta.
Tsintar kanta tayi da bin umurninsa tadubi matar ahankali tace
"I'm sorry..."
Murmushi matar tayi kana ta dubi murad tace
"I like this... You got a good wife..."ta shafa kan afdaal data rike hannun murad kurum Wanda hakan yabasu mamaki duka tace "and a nice kid..."
Murmushi kurum murad yayi zuciyarsa na masa wani daci dakyar la66ansa ya iya furta
"Thank you."
Nodding kai tayi ta wuce...har a lokacin miemie kallon murad take shikuwa koda wasa yakasa sake kallonta, don kallon daya mata a yanzu ya tuno masa da farkon haduwarsu, tsiwarta na burgeshi take tsumin soyayyarta ya taso mata, yasan idan yasake kallonta zuciyarsa zata iya bugawa, ballantana kallon matar wani da niya haramun ne...
"Uncle..."afdaal ya jaa hannun murad yana murmushi
Tsugunawa murad yayi gabansa tareda sakar masa murmushi wanda dagani kasan na ciwone, idanunsa ya ciko yana kokarin maidasu.
"Thank you...that aunty is so mean,she shouted at my m..."cewar afdaal yanadan taba sajen fuskarsa...
Brushing gashin kansa murad yayi...bayan ya katsesa yace
"She isn't... She's trying to make you apologize and apologizing issa good quality of a brave boy like you... Next time apologize if you bump into someone by any chance...and also tell your mum to do the same"
Murmushin afdaal ya fadada...yace
"Thanks uncle... You're also a brave boy...HiFive!"yabasa hannu suka kashe.
Hakan yadan baiwa murad dariya har miemie saida ta murmusa amma kallo daya zaka musu kasan hawaye yataru a idanun kowannensu.
"Your watch is beautiful uncle."
kafun yayi magana muryar muneer ya katsesu...
"Meya faru twinning... We've been looking for you?!"
Hankalinsu yakai Kansa yana rikeda hannun afeeq...
Da sauri murad yamike jin kansa na barazanar fashewa ganin mijin miemie tareda dayan danta...ya yiwa afdaal murmushi tareda cire agogon ya daura masa cikin sauri yace
"Bye... Don't forget to tell mommy."
tafiya yafara batare da ya kuma kallon kowa ba, duka suka bishi da kallo...
Miemie ta dubi muneer ta masa alamar tana zuwa tabi bayan murad da sauri inda yabi...saidai bat ya 6ace kamar aljani, wani zazzafan hawayane ya gangoro mata ahankali tace
"I couldn't get the chance to thank you...Thank you emperor!"
Duk abunda take yana kallonta saidai he need to hide from her sight...
ESTÁS LEYENDO
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Romance"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...
