chapter 65

1.5K 142 28
                                        

In dedication to
Miemiebee 👄

******
"What?"ya blurting devastatedly
"Yes...I know it sounds strange to you but that's the truth... Your granduncle is your biggest enemy."
He can't believe this, hakimi of all people mutumin da sukafi yarda dashi fiye da kowa a duniya Wanda yake ganin yafi sonsa fiyeda iyayensa... Girgiza kai yayi cikin sauri ya dubi miemie da idanunsa dasuka rine suka koma jaa cikin wani irin yanayi yace.
"Noo... Impossible you're just kidding around aren't you?"
Yanayin daya shiga ya mugun baiwa miemie tausayi, tasan za'a rina she know how it feels ace trusted person naka shine shine babban mak'iyinka.
Ahankali ta rik'o hannunsa babu musu yabita tamkar wani doll, akan bench ga zaunar dashi gaba d'aya a rikice take, zama tayi gefensa tadubeshi inda ya dafe kansa dake matukar sara masa hankalinsa gaba daya bai jikinsa ji yake duniyar gaba d'aya na juya masa.
Ahankali kamar mai rad'a tace
"Keep reciting innalillahi wa inna ilaihir raji'un..."ta rink'a maimaita masa har ya d'auka zaka gane hakan ta yadda bakinsa ke motsi.
A hankali yanayin sa ya sauya, jikinsa yayi sanyi yanajin zuciyarsa na sanyi but still kansa na sarawa, he trusted duckie, yasan bazata ta6a masa k'aryaba kuma yasan bata ta6a fad'an abu harsaita tabbatar,he trusted her with all his heart...lallai duniya abun tsorone, fuska bashi ke fayyace zuciyar mutum ba, mak'iyan ka na fili yafi mak'iyinka na 6oye, bai ta6a tunanin hakimi zai kasance daya daga cikin mak'iyansa ba, dama ace wazeeri dama tun can bawani jituwa sukeba,amma hakimi dayake nuna masa so yake kuma karesa a duk sanda wata matsala ta taso Ashe shine babban mak'iyinsa, ya abba fuskanci gaskiya...he'll be shattered..."
"Am sorry emperor...I know you're devastated right now but..."
"I understand Duckie..."yad'anyi murmushin dayafi kuka ciwo.
"No you don't..."
"Yes I do..."
Kallon sa cikeda tausayawa...emotionally ya cigaba.
"Life is unpredictable, Bakasan abunda zai faru dakai a gaba ba,meyasa mutane suka fiye son kansu? Meyasa zuciyar mutane sam babu imani da tausayi a cikinsu? Meyasa mutane basa shakkar aekata zunubai kodan gudun azabar allah? Son zuciya da rashin tsoron allah duk yarufe mana ido,abubuwa na zuwar ma mutum alokacin da baiyi tsammani ba meyasa bama tsoron duk abunda muka aekata akwai ranar k'in dillanci..."ya girgiza kai cikeda mugun takaici zuciyarsa namasa nauyi yanajin Abu na tokarinshi.
"Why? For crying out loud what have we done to deserved all this? My innocent brothers were killed for unknown reasons...is it because we're born into a royal family? Shin laifin me suka aekata da hakimi yai musu haka laifin me abba ya masa da sai hukuntashi ta wannan hanyar huh? That's why I hate everything about royal stuffs from the very beginning,I freaking hate it..."ya fad'a cikin k'unar rai zuciyarsa na masa wani mugu zafi.
Miemie ta dubeshi pitifully tace
"Let go off your anger emperor...cry as much to get rid of your anger for all these years please cry... Cry."
  Lokaci d'aya hawaye ya gangaro kan fuskarsa zuciyarsa na masa wani irin zafi,tashi tayi a hankali tabar gun.

_*Few minutes later*..._

  Zaune yake har yanzu a gun ya dafe kansa fuskarsa tayi jaaa abunku da farar data, idanunsa sun sauya kala gaba d'aya ya zama wani iri, though zuciyarsa ta rage zogin da take masa inda yake nanata inna lillahi wa inna ilaihir raji'un, a lokacin zuciyarsa ta sanyaya saidai kansa daya d'au zafi sosae, babban tashin hankalinsa a yanzu shine baisan wani hali mai martaba zai shigaba in gaje wannan zancen,da wani baki zai sanar dashi hakimin daya d'auka a matsayin uba shiya sanadiyae shigarsa halin daya ciki, wani hali hajjo zata shiga idan taji hakimi wanda tabashi matsayin uba ne ya kashe mata yara har guda uku Wanda Tasha wahalar nakudarsu, wani hali su zarah zasu shiga idan sukaji true colours din granduncle nasu,they'd all be shattered and heart broken...
"Have this..."ya tsinkayi muryar miemie cikin kwanyar kanshi.
A hankali idanunsa ya sauk'a kan bottle water datake mik'a mishi,babu musu ya amsa tareda lumshe idanu Wanda ya zame masa jiki, gefensa ta zauna har saida ya shanye ruwar tas kana yacire bottle din.
"Are you okay?"ta tambaya concernedly
Nodding kai yayi a hankali.
"Am Ok..."
"Am sorry..."ta furta a hankali
Juyowa yayi yanai mata wani irin kallo dake kashe mata jiki da sauri takauda kanta daga kallonshi tace.
"Let go off your problems and face the future, kaddarar allah bata wuce kan kowa dama tuni ya rubuta hakan zata faru, kayi tawakkali ka nemi taimakonsa wajen shige maka gaba wajen yin adalci a matsayin ka na babba cikin gidanku..."
"Am worried about my family, how'd they react after hearing this devastating news..."
"Dole ne gaskiya ta bayyana, hak'uri da tawakkali shine yakamace ku gaba d'aya..."
Shiru yayi nad'an wani lokaci miemie ma bata kuma cewa komai ba idanunta bisa k'asa.
Juyo da fuskarsa yayi ya dubeta tareda lumshe idanu ya bud'esu a kanta, kamar mai fad'a yace.
"Thanks for everything duckie..."
Juyowa tayi da zummar masa magana yayi saurin mik'ewa tareda zura hannu a aljihu yace
"Let's get going cause we got no time...hakimi needs to be expose in front of the family ASAP..."

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Tahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon