chapter 71

1.6K 142 0
                                        

In dedication to
Miemiebee 👄

*****
  Sautin ringing d'in wayarta ne ya ta da ita daga nannausan baccin daya d'auketa,mik'ewa tayi tareda da dafe kai har yanzu zazza6in bai saketa ba,d'aga kai tayi da dubi agogo k'arfe 12:01,mamakine ya kamata tana mamakin me k'iranta a wannan lokacin, jawo wayar tayi ID caller taga Fav bro (ammar) ke k'ira da number'n Nigeria, that means ya dawo kenan but why is he calling her at this time of the night, da sauri ta receiving tareda k'arawa a kunne excitedly
"I can't believe my brother just called me..."tafad'a tana dariya
"Oh please! It was out of mistake I was trying to call muneer but unfortunately my thumb phoned you..."
"Lol...as it is "I" comes before "u" mallam so don't try to fool me..."
"Huh...so what?"ya fad'a sounding defeated
"Why don't you just admit that you were missing me and  you couldn't  wait until  tomorrow... Dan nasan yanzu kuka sauk'a."
"Allah ya sawwak'e...Me? Missing you? No way worst twin I'm just happy da bakya nan and the best thing is the remote is all mine..."yafad'a teasingly
"I hate you still the same..."tafad'a tana cije hak'ora
Dariya yasa yace
"As if I care... By the way this year the reward will be mine... Waiting for my present."
Confusingly tace
"What present?"
"Kuwt... You kidding me miemie,karkice kin manta,better run tun kafun na Iso gun."
"Kai you're confusing me more..."tafad'a impatiently
"Seriously you're a mumu... What's today's date."
"Don't know...what's so special about the d..."
"Will you just stop blabbing and check..."ya katseta annoyingly
"Yeh yeh... Naji."
Ta cire wayar tareda dubawa 31st December sa sauri tadafe bakinta.
"Subhanallahi ammar..."
"Don't ammar me... Happy death day cause I'm gonna kill you for forgetting about our birthday stupid..."yana kaiwa nan ya katse.
Dariya tad'anyi meke damunta haka dahar zaisa tamanta birthday nasu...k'arar sakon ammar ne ya shigo wayar.
_"make sure to bring along my present before I strangle you. miss you olodo head"_
  Murmushi kurum tayi dan yarjejeniya sukayi duk Wanda ya riga wishing wani dayan shi zai bada gift kuma kullum miemie ke samu bana ammar ne.
Sai a sannan taga messages din mutane, first number daya fara wishing nata is unknown,sai maheer da ammar sannan sauran family nata.
_unknown number_
   _Happy birthday *Kia.*_
   "Who the hell was that?"ta tambayi kanta.
Number Sarah ne ya flashing kan wayar da sauri ta d'aga.
"Happy birthday mumu head..."tafad'a da k'arfi
"Abeg karki fasamun kunne mumu's best friend, can't you at least once act like a lady."cewar miemie tana toshe kunne.
"Unbelievable... Miemie are you sick?"
"How did you know?"
"Hahaha... I know you're definitely not okay...You sound   abnormal,since when did you start lecturing others about how responsible they should behave?"
"Tun randa hamatan ki yafara gashi hegeya..."
"LOL... That sounds like you... I miss you besty."
"Missing you more... Coming back soon In sha Allah."
"Hope so... Please come back soon cause we've a lot to cover."
"A lot to do? Like what?"
"Shopping for wedding stuffs stupid."
"Who's marriage?"
"Ours mana..."
Kirjin miemie ne yabada wani dam, me Sarah ke fad'a.
"Ubanwa zamu aura da kike cewa 'ours' banason iskanci"Cewar miemie
Sai a sannan Sarah ta gane miemie batasan da zancen ba.
"Am...my marriage is fixed nan da two weeks kinga namu kenan cause I can't to anything without you..."
"Why are you telling me..."cewar miemie
"You're my best friend."
"I was never your best friend Sarah."ta fad'a sounding serious
"What the hell are you saying you're and always my best friend."
"No... Go look for you best friend not me...you could never have done that to me."
"What?"
"You were supposed to tell me this since not now idoit..."
"LOL! You scared the hell out of me idiot's best friend,I'm sorry I don't wanna stress you."
"Yay! Yah! That sound like you! Always caring for me I love you idiot."
"Love you too mumu...we'll discuss everything when you're back."
"Okay..."
Sukayi sallama, da mamakinta maheer bai k'irata ba which is strange than koda yaushe shike fara k'iranta.
System nata ta jawo ta shiga Skype as expected taga all family nata including mama da baba, yaya deeku, d'aya hydar, yaya khaleel, yaya faruk, ammar adda abeedah da ammah sun had'u gu d'aya suna waving mata happy birthday a tare saida taji hawaye dan farin ciki ji tayi kamar tayi tsalle taganta a gunsu.
  "Kinyi rashin lafiya ne miemie?"mama ta tambaya dan lura da yanayinta.
"Eh mama yau na wuni da zazzabi but alhamdulillah da sauki."
"First in history lil fanta tayi zazza6i dole na raba alawa."cewar khaleel
"Lol ae kuwa."faruk ya k'ara
"Kun fara ko..."cewar yaya deeku
"Wish you speedy recovery durling sis..."cewar yaya hydar
Kwalalo Ido duka sukayi suna dubanshi, miemie ta ta6a screen din dai dai goshin hydar
"Are you sick yaya hydar?"Duka akasa dariya harda shi dan sun gane abunda take nufi.
"Am I really your durling sis?"
"Hmm..."ya nodding kai smilingly
"I miss you..."yafad'a
Yay finally duka akasa dariya.
"Adda abeedah please karki haifo mai big head d'in yah faruk this time."
"Kuwt..."cewar faruk
"Anty mumu nine me big head d'in."Cewar ammah tana squeezing face
"I won't stop calling you big head until kin gyara mumu zuwa miemie."
"Na iya ae mhew mhew..."duka akasa dariya.
"That sounds perfect."cewar ammar
"Hell no! I prefer mumu."
Haka akayita hira ana dariya dab da zata katse baba yace
"You sure you're fine over there?"baba ya tambaya
"Eh baba... In Share Allah I'll be back in six to seven days dan abba is perfectly alright yace na jira sai yakoma fada."
"Allah ya miki albarka mariam..."
Ta amsa da ameen sukayi sallama cikeda farin ciki.

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Where stories live. Discover now