chapter 86

1.8K 178 15
                                    

In dedication to
Miemiebee 👄

******
  Mikewa yayi kamar Marar gaskiya ya kariso gaban jalal tareda masa manly hug irin yaji dadin ganinsan nan, dasauri jalal ya turesa daga jikinsa tareda gimtse fuska.
  "Stop pretending I know you aren't happy to see me."
  "Seriously! How did you trace me."
  "I know...wh"
"Have a sit please..."ya gesturing masa
"Am not here to be seated answer the damn question PMB."ya fada exasperatedly.
"Could you please have a sit..."yafada politely yana kallonsa.
Zama yayi still bai daina fuming ba, girgiza kai murad yayi tareda ficewa daga dakin.
Sai alokacin jajal ya kare masa kallo, murad has turned to something else, he's totally a changed person, gaba daya ya rame sai Kara haske da yayi karan hancinnan yasake fitowa ga idanunsa da sukayi wani luhu luhu kamar marar lafiya, da a Dane ya kuskura yadagawa murad murya tuni dayasan matsayin da yake but a yanzu yankoma kamar ruwan sanyi, kallo daya zaka masa kasan rayuwa ta sauya masa.
  Idanunsa ne yakai ga bangon dakin inda angle gaba daya sketch din miemie ne, wani gun tana dariya, wanin tana murmushi, wanin fuskarta yanuna kamar tana shirin masifa, gaba daya dakin ya cikata da memories na miemie wani sketch wani ainahin hoto, akan gadon yaga wani karamin frame yasa hannu ya daga still pic din miemie ne, haka bedside drawer sa akwai frame din hoton  da sketch pad da iPad dinta akai, take yaji tausayin Dan uwan nasa ya mamayesa, jiyayi duk sani bacin ran ya gushe tausayi ya maye gurbi.
  Shigowan murad ne yadawo dashi, stool ya jawo gabansa tareda daura masa lemo da ruwa akai, tsiyaya masa lemun yayi a cup tareda mika masa, jajal dake binsa da kallo ya amsa.
  Saida ya shanye kana ya ajiye, murad yayi murmushin da shi kadai yasan manufarsa yace
"You alright?"
  Nodding kai jalal yayi
  "Now you can go ahead but in a calmly please..."
  Jalal ya ajiye cup din ya tsura masa Ido for seconds kana yace
"What the heck was that murad... Did you know how worried we were because of you...you ignored everyone, and the worst  part of it shine you didn't even bother to call any of us nor do you pick ours karshema kashe wayar kayi... For morethan a year muna jimaminka... We have no access to contact you hakan ya dace huh? You make our parents sad especially hajjo... Fiyeda shekara muna tunanin halin da kake ciki... What's the meaning of all this huh?"
Tunda jalal yafara murad na dafe da Kansa idanunsa a runtse.
"We all know that what happened to you was unbearable but you can't just ignore your family especially at the time you need them the most... What are family for iye? Yes we all agree that you were heartbroken and hurt that time thats why mai martaba ya baka damar tafiya hoping that komai zai dawo normal in just a few months saidai baisaniba kuskure yayi tunda hakan damuwa ya haifar masa, ka kuwa San tashin hankalin da suka shiga saboda kai."
  Sai a sannan murad ya dago ya dubi jalal da jajayen idanunsa don jin yayi komai ya dawo masa sabo.
"I know I made a mistake by abandoning you guys... But I have a  reason for doing that bro... And ka sani I don't need to bring it up again."
  A tausayance jalal ke kallon murad daya mike tareda juyawa yana kallon sketch din miemie dayayi a bangon dakin
"Everything about Nigeria reminds me of _her_ I couldn't take her off my mind no matter how I tried... She's has occupied all of my heart and soul...I... I... I couldn't stop thinking about her, including her smile, laugh, giggles... Everything about her is unforgettable... Crazy huh?"ya juyo ya kalli jalal da teary eyes dinsa dake shirin saukowa.
  "You can call me mad or whatever jalal...I know she's now a married woman is not proper for me to be thinking and staring at someone else's wife... I wasn't thinking straight... No matter how I tried to forget her I just couldn't, it makes me want her even more... I keep on loving her unstoppable... I love her with every single breath I take in... I love Marian with all of my heart and soul..."daidai sanda wani zafafan hawaye suka zubo masa, bai damu da sharesuba ya cigaba
  "And the reason why I switched off my line shine I was thinking that abba zai nemini da maganan auren jaleelah... Am sorry am talking about your sister... I couldn't bring myself to forgive neither do I want to marry her, she's a bitch and I hate her... She's the reason for whatever situation I am in today... I just hate her."
  Tunda ya fara jalal baida kallonsa cikeda tausayi ba, already ya rigada yasan abunda kanwarsa ta aekata dan haryau fushi yake da ita, shi kansa bazai bari murad ya auri jaleelah ba saboda they weren't meant for each other, only If he know mijin miemie yarasu tun kafun daurin aure he would have never suffered like this... Anyway tunda yanzu sun locating dinsa everything has come to an end insha Allah, saidai bazaiji komai daga bakinsa ba shidai sakon abba zai isar.sauke numfashi yayi kana yace.
  "Whatever happens has passed let's consider the future... Miemie's now a married woman you have to take her off your mind and move on murad... Nasan jaleelah tamaka laifin amma kaima Karka manta kayimana laifi,you can't just ignore everyone because of her mistake including your own parent... Idan kace bazaka aureta ba that's fine no body's gonna force you, muna bukatarka karka manta you have to come back to us."
"I can't go back to Nigeria jalal..."
"why?"
"Because I know she's there... It will keep reminding me of her."
"Idan tana Nigeria sai akace gari daya kuke ko gida daya... You need to come back to your senses murad...she's moved on a long time ago why not you? You've to force yourself to forget about her."
  Jin kansa yayi yana sarawa jin abunda jalal  ke fada.
"Haba murad... Remember you've parents that need you, meyasa zaka gujesu akan mace, did you once imagine how much pain they went through saboda rashinka? Kakuwa San inda mukaje nemanka... I went to more than 6 countries searching for your through your clients har Allah ya kawo ni nan..."
"Am sorry bro... But I've meeting to attend to... If you'll please excuse me..."yanakaiwa nan ya shige bathroom da Sauri.
Baki sake jalal yabi bayan murad da kallo tareda girgiza kai, baison sanardashi komai kamar yadda abba ya umurta, wayarsa ya dakko tareda Kiran abba sukayi magana na mintoci kana ya katse daidai sanda murad ya fito cikin shirinsa yana kokarin saka tie da reddish eyes dinsa kallo daya zaka masa kasan yana cikin damuwa.
  "I'll be back in no time so Make yourself comfortable please..."yana kaiwa nan ya fice da Sauri Dan ko kadan baison jin zancen jalal.
Da murmushi jalal yabi bayansa a hankali yace
" _AKWAI LOKACI_ (by biebee isa) no condition is permanent."

*******
  Tunda ya isa hall din meeting din hankalinsa bai wani jikinsa tunanin miemie ya dawo masa sabo bayan lokacin daya sauna wajen fighting damuwarsa gaban mutane, data yanayin yadda ya presenting project dinsa zaka gane akwai damuwa saidai komai ya tafi successfully da ikon Allah.
  Bai saurari maganar da sauran ma'aikatan ke Masaba ya fice abunsa dan tambayane bayaso... Daganan mota ya Shiga da zummar komawa gida dukda yana tunanin zaije ya tarar da fitinan jalal, harya shiga kwanan gida ya tunada he need some stuff to buy kuma yanason kashe time a waje saboda jalal hakan yasa yayi u-turn dukda gabansa na faduwa.

*****
*_Montparnasse Rive Gauche _Shopping mall Paris…_*

Around quatre to five motarsu tayi parking a cikin tangamemen shopping mall din, Ammar, muneer, miemie, ammah da twins afdal da afeeq (kannen ammah takwaran baba da abba)  dasuke gudunsu ko ina suka fito kowanne cikin gayunshi, miemie sanye da trouser da blouse tareda daura maroon kimono akai da black veil tayi rolling da flat ballerina shoe black. Miemie ta dafe kirjinta dake bugawa for the 5th time tareda runtsa ido tana salati
"What's wrong twinning?!"muneer daya lura ya tambaya
"Nothing...!"
"Kauyanci dai ya motsa."cewar ammar teasingly
Bata kulasa ba tarike hannun afdal sukayi ciki tana cewa
"Kowa yayi hanyarsa."
Muneer ya saba afeeq a kafada yayi gaba, ammar ya ja hannun ammah sukayi gurin game.

   Ta tsaye shashin perfumes tana dubawa afdal na daga gefenta yana yar wasansa, numfashinta ne ya kusa daukewa jin kamshin turaren dabazata ba6a manta mai irinsa ba, da Sauri ta waiga bayanta bataga kowaba kamshin ya wuce ta dan gefenta ta dubi wani mutum rike da irin turaren a hannunsa yanajin kamshin...
"Sir can I get this please?"ta tambaya batareda tasan me zatayi dashiba.
Da alama mutumin bawai yanajin turancin kirkiba amma yadda tayi ya nuna masa kanufarta hakan yasa yayi murmushi tareda mika mata.
Tayi murmushi tareda sa hannu ta amsa.
  Juyawan dazatayi taga babu afdal ba dalilinsa, da Sauri tanufi dayan side din jin kukansa, akasa ta samu afdal daram alanar ya fadi ga wata mata sai zare masa idanu take... Take ran miemie yakai kololuwa takarisa tana kokarin daga afdal matar kuwa bata daina magana da yaren France ba yanzu da kamar da miemie take a zuciye ta juyo tace.
"Shegiya mai kan agwagwa..."

*****
Vote, comment. And share

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Where stories live. Discover now