In dedication to
Miemiebee 👄******
Twirling d'inta around yafara suna dariya, gaba d'aya ta manta da duk wata damuwar datake da.
"Put me down yah maheer am gonna puke."ta fad'a in between laughter.
Sauk'eta yayi duka suna dariya,gaba d'aya mamakin miemie ya kasa 6oyuwa, is this for real?
"What a surprise."tafad'a delightfully
Nodding kai kurum yayi yana kallonta gaba d'aya ta sauya masa,dabadan tafiyarta da muryarta ba zaice ba ita bace,tayi masa kyau sosae, ji yayi Sonta na k'ara shigarsa.
"Princess kece kuwa?"shine abunda ya fito daga bakinsa.
Maimakon tabasa amsa sai sad face datayi tana kallonsa sama da k'asa, ganin da yaui idanunta yafara cika yasashi rud'ewa yana tambayarta, Sam baison 6acin ranta ko kad'an.
"What's wrong?"
"Why didn't you tell me rashin lafiyarka tayi tsanani kaga yadda kadawo kuwa."
Ajiyar zuciya ya sauk'e kana yayi murmushi.
"I didn't wanna stress you shiyasa but yanzu alhamdulillahi am fine gashi kina gani."
"But at least yakamata nasani ae ko..."tafad'a tana pouting baki.
"I apologise... Nayi laifi... Am really sorry."yafad'a yana kama kunne.
Sauk'e hannunsa tayi tana murmushi.
"Apology accepted..."
Daga sama yake hango komai tunda miemie ta kwasa a 360 ta nufi gun maheer ya tsaya tamkar statue, da sanda ya d'agata sama yana twirling d'inta sai was here baki suke tamkar Wanda aka musu albishir da aljanna gaba d'aya wani duhu duhu yafara gani, runtsa idanunsa yayi yanason controlling kansa,ko ba'a fad'a masa yasan shine maheer paladin d'in duckie.
A hankali ya koma da baya harya daina hangosu kana ya juya yanufi down floor ta zummar barin mansion d'in gaba d'aya,bai saurari sadisu ba dake masa magana illa mik'a masa hannu yayi alamar yabasa key.
Ganin yanayin murad d'in yasa bai masa musu ba ya mik'a masa ta benz.
Daga sama yake hango komai tunda miemie ta kwasa a 360 ta nufi gun maheer ya tsaya tamkar statue, da sanda ya d'agata sama yana twirling d'inta sai was here baki suke tamkar Wanda aka musu albishir da aljanna gaba d'aya wani duhu duhu yafara gani, runtsa idanunsa yayi yanason controlling kansa,ko ba'a fad'a masa yasan shine maheer paladin d'in duckie.
A hankali ya koma da baya harya daina hangosu kana ya juya yanufi down floor ta zummar barin mansion d'in gaba d'aya,bai saurari sadisu ba dake masa magana illa mik'a masa hannu yayi alamar yabasa key.
Ganin yanayin murad d'in yasa bai masa musu ba ya mik'a masa ta benz.
Sauk'a yayi yanufi parking lot batareda ya kalli direction d'in dasuke ba ya bud'e motar zai shiga.
"Emperor..."
Ya tsinkayi muryar miemie daga d'an nesa dashi,bai kulata ba zaisa kai takuma k'ira,cak ya tsaya batare da ya juyo ba sannan bai k'arisa shigaba jin takusa isoshi.
"Emperor..."ta sake k'iransa dab bayansa.
Juyowa yayi ya dubeta bayan yad'an controlling mode dinsa dan karta gane yanayin da yake ciki.
Confusion d'auke a fuskarta tace.
"Why are you in a hurry... Is there something wrong?"ta tambaya concernedly
"Yeah...inada meeting da client."yayi k'arya.
shine kawai abunda ya iya fad'a yajuya zai shiga ta dakatar dashi ta hanyar rufe k'ofar ta tsaya a gaban tareda masa puppy face d'in dake weakening masa jiki.
"Ban yadda ba."ta fad'a kai tsaye, tasan emperor k'arya yayi, shi ba mutum bane meh k'arya shiyasa ya nuna daga yanayinshi.
Shi kanshi yana mamakin yadda take reading mind d'insa a kowani lokaci.
Sake tamke fuska yayi tareda kauda kai gefe baison kallon face d'inta saboda zata karyar masa da zuciya.
"It doesn't matter,ke ba matata bace balle ya dameki Move aside...sauri nake."
"Na maka wani laifine?"ta tambaya calmly.
Yanayin yadda yaji muryarta yasashi juyowa ya dubeta har idanunta sun ciko.
Kasa amsata yayi yana kallonta yanayinsa duk ya sauya, ji yake tamkr ya jawota jikinsa.
Zaiyi magana ta dakatar dashi bayan ta goge Idonta tareda yin murmushi tace
"Silly me... It doesn't matter am nothing to you, I was worried saboda bansaba ganinka haka ba, but am sorry."tafad'a smilingly.
Kamar mutum mutumi yadawo yana kallonta gaba d'aya yaji bai kyauta ba haushin kansa ya rufesa.
Idanun miemie ya juya kan maheer gefe expression na fuskarsa ta sauya.
Had'a idon da sukayi yasa yagane akwai abunda ya sameta yanzu, baisan sanda ya k'arisa gurinba ya rik'o hannunta yace.
"What's wrong princess?"
"Nothing yaya maheer am fine."tafad'a tana k'ok'arin daidaita kanta.
Kallon da suke yiwa juna yasa miemie tsorita tasan kallon maheer na bai yadda da abunda tace ba yana tunanin murad ne yasata hawaye,murad dai bazata iya fassara nashi na menene ba,duka bata ta6a ganinsu cikin irin wannan yanayin ba.
"Let me introduce you two."tafad'a hakan da sauri.
A tare suka maida hankalinsu kanta.
Tayi murmushi tace
"Yaya maheer meet emperor...and wannan shine yaya maheer my hero."tafad'a tareda maida kanta ga maheer tareda masa Ido.
Hannu ya mik'awa murad badan yasoba yace tareda d'an murmushi
"Maheer Shareef."
Kamar bazai bada hannunta saikuma ya mik'a ba yabo ba fallasa yace.
"Murad Bayero."
Kallon yadda suke damk'i hannunta juna miemie tayi kamar fad'a kowa ya damk'i hannun dayan da k'arfi.
Bayan sun sake murad bai sake kallon inda sukeba yashige motar ya fisgeta da k'arfi suka bisa da kallo harta securities sanda suka tsorita.
Da sauri sadisu ya k'ariso yana sauk'e numfashi alamar yasha gudu.
"What's up with him doctor?"sadisu ya tambaya ba tareda ya lura da maheer ba.
"I was about to ask you,he was never like this I think you'd have to follow him."ta fad'a worriedly
"Yeah... But ya hana kowa binsa."
"But yakamata am afraid."
"I'll."
Sai a sannan ya lura da maheer, musabaha sukayi tareda introducing juna kana sadisu ya zari mota yabi bayan murad.
Duk abunda ke faruwa maheer na kallon miemie gaba d'aya yadda ta damu.
Had'a Ido sukayi tayi murmushi da sauri.
Karramawa sosae akaiwa maheer a gidan musamman mai martaba ya zauna dashi,zarah uwar surutu nan da nan suka saba, hatta Jalal sun d'anyi hira dashi hatta ga hajjo ta yaba da halayyan maheer iya awannin dayai tare dasu.
Gaba d'aya miemie she's lost in her thoughts, murad ne a ranta gaba d'aya hankalinta a tashe yake, ta k'ira sadisu yafi sau ashirin bai d'aga ba,she's very worried har bai 6oyuwa a fuskarta hakan yasa hajjo tambayar ko lafiya cemata tayi babu sannan tad'an nutsu.
Maheer dai kallonta kurum yake baice komaiba.
Around 8:30pm maheer da miemie zaune a motar sa yana driving sai tambayarta inda zasu take amma bai kulata ba sosae abun ya bata mamaki dan bai saba mata hakaba k'arshe jan bakinta tayi tayi gum.
Last fitowanta shine tafiyarsu adamawa kuma karo na biyu tunda tazo gombe.
Gani tayi yayi parking hakan yasa ta d'ago ta kalli gun alamar restaurant ne, what's up with him? Is he planning something special for her?
Binsa kawai tayi har kamar yadda yace, bayan sun zauna soft drinks kawai ya ordering musu, duk abunda yake miemie batace komaiba shima bai ce da ita komai ba, yanayinsa ya nuna kamar he's nervous or rather scared if something, bata ta6a ganinsa a wannan yanayin ba.
Kallon kallon suke babu Wanda yace da wani k'ala, shirun miemie ya matuk'ar baiwa maheer mamaki,da dane data masa tambayoyi sunfi kala dari kuma 95% silly questions ne,she has really changed komai nata a nitse takeyi, yanzu she's dressed in black abaya ta yafa gyalen a kanta, fuskarta d'auke da simple makeup, kasa d'auke Ido yayi akanta yanajin sonta na k'ara ratsa jiyiyoyin jikinsa,he can't bear to lose her,yanasonta kuma bazaiyi wasa da damarshi har wani yayi k'ok'arin k'wace masa ita, he really need to confess his feelings right now, yakamata yafad'a mata abunda ke ransa kafun lokaci ya k'ure dukda yanada tabbacin tasa ce, tsoronsa d'aya baisan a yadda zata d'auki maganarsa ba, yana addu'ar Allah sa tanajin abunda yake ji gameda ita.
"Why are we here?"ta jefo masa tambaya idanunta bisa kansa.
"Inaso mu discussing something very important."ya bata amsa yanajin zuciyarsa na harbawa wane Wanda yake job interview.
"What's so important da bazamu discussing a can ba har sai munzo nan."tafad'a kai tsaya.
Sauk'e numfashi yayi kana yace.
"I thought I'll get to treat you today...birthday d'inki ne I know you're happy... So I wanna make you more happier shiyasa na kawoki nan and I guess it's the right moment to talk to you freely without any interruption,hope you aren't offended?"
Shiru tayi kana tad'anyi murmushi tace.
"Thanks yaya maheer, you came all the way from bauchi just to please me,ganinka ma kad'ai yasani farin ciki marar misaltuwa."
"Shhh... Anything for you princess."
He can't wait to present the gift he has bought for her but no way until he propose to her.
Suna tsakiya da hirarsu Wanda mafi yawanci bayan rabuwansu ne, tad'in miemie bai wuce hirar emperor da halayyansa atimes he's fun to be with, a times kuma very rude and cold hearted,shidai kallonta kurum yake yadda take cikin farinciki zuciyarsa shi kad'ai yasan abunda yakeji.
"What is it that you want us to talk about?"ta watso masa tambaya.
Runtsa Ido yayi tareda gathering all courage d'insa take yaji wani confidence yazo masa kana ya dubeta yace
"Miemie, I Lo..."
Ringing din wayarsa shiya katsesu dan gaba d'aya kowa ya tattara hankalinsa ya koma kan d'an uwansa.
Number'n abba daya gani kan wayar shiyashi saurin k'arawa a kunne.
Daga can abba yai masa magana d'aga ganin expression d'in face d'insa zaka gane Sam abun bai masa dad'i ba, a hankali ya amsa sa da dace.
"Insha allah I'll be there in one and half hour."ya katse wayar kana ya dubi miemie with sad expression yadubi miemie yace
"Princess i've to go."
"Ina? bauchi?"ta tambaya
D'aga mata kai kurum yayi
"I thought kwana kace zakayi?"
"Yeah... Haka naso but unfortunately something urgent came up... Munada surgery da zamuyi by 9:30 yanzu abba ke sanar dani yanzu takwas ta kusa and I really need to be there in time."ya explaining mata cikin sauri tareda mik'ewa.
D'aga kai tayi alamar gamsuwa while fuskarta na nuna alamar rashin jin dad'i.
"Don't worry we'll talk about it some other time...am sorry but yanzu I've to drop you before I go."yafad'a tareda wucewa ya biya bills d'in kana suka fice.
Har cikin mansion din ya maidata, bayan ta fito ta zagayo gun window nashi tace.
"Safe journey yaya maheer allah ya tsare."tai masa Peck a kumatu.
"Ameen... Ki basu hak'uri am in a hurry bansamu musu sallama ba."
Nodding kai tayi
"My regards to everyone."kana ta d'aga masa hannu haryabar premises d'in.******
TeamMaheer I know you guys are upset already da bai samu expressing love dinsa wa miemie ba, don't worry it's a matter of time y'all will thank me later.TeamMurad I guess y'all are happy yadda love story'n su ke tafiya although bamusan abunda ke zuciyar murad ba...let's keep on rocking soon zaku fahimci komai, bawai nace teamMurad will thank me later kuji haushi ba #wink
Vote, comment. And share
OneLove ♥
ESTÁS LEYENDO
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Romance"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...