In dedication to
Miemiebee 👄*****
Tsaye yake ya k'urawa ruwan dake gudu Ido,gurin zuwansa kenan duk sanda yake cikin damuwa Shiyasa babu maizuwa gurin inhar yana nan,duk sanda yazo gurin kan d'ebe masa kewa kuma ya manta da damuwarsa ko kuma yasamu hanyar warwaresu shiyasa idan yana gun babu mai gigin zuwa,fuskarsa kamar kullum expressionless bazaka gane yanayin dayake cikiba, idanunsa nakan ruwan amma kallo d'aya zaka masa kasan hankalinsa yatafi wani gu daban, yakusa awa agun kafun daga bisani ya fiddo da wayarsa yayi dialing number'n sadisu.
Bai jira sallamarsa ba yace.
"Is she alright?"
Dagacan akayi magana ya lumshe idanu kana yace.
"Karkasake d'igon hawaye ya kuma sauk'a a Idonta, make sure she's perfectly alright kafun ku isa..."ya fad'a bossily.
"And wait...you shouldn't let her know I was the one that called kagane."yanakai wa kan yajuya da zummar barin gun amma ya dakata ganin zarah a bayanshi fuskarta a kumbure dagani tasha kuka.
"Are you satisfied?"ta tambaya disappointedly tana girgiza kai.
D'aure fuska yayi zai wuce tayi saurin shan gabansa.
"Why yah murad?"tafad'a with a teary voice.
Shareta yayi yakauda kai gefe tareda runtsa idanu.
"Why?"tarik'o hannunsa pleadingly.
Sai a sannan ya kalleta tareda rik'o hannayenta duka biyu yana kallon fuskarta.
"Am sorry zarah but I had to do this otherwise..."yayi saurin yin shiru.
"Otherwise what? Huh yah murad."
Saurin sakin hannunta yayi yayi gaba.
"There's no other alternative zarah... Ki manta komai and move on kiyi tawakkali"
Saurin rik'o hannunsa tayi ta dakatar dashi daga tafiya.
"Shin dalilinka yafi farin cikin 'yan uwanka? Meyasa bazaka fad'a mana dalilin korar miemie dakayi ba?"
Shiru yayi dan shima baida amsa.
Kallonsa tayi tareda girgiza kai cikin takaici.
"Ka umurcemu da mu shareta and we did batareda ka fad'a mana daliliba saboda mun yarda dakai but yanzu kasa nafara kokontonka yah murad..."ta sakar masa hannu.
"Me kike nufi?"ya tambaya bayan ya tamke fuska.
"Lokacin da miemie takenan na samu hope rayuwar mu zata sauya,farin ciki zai sake bayyana a gidannan,kowa zai kasance cikin walwala but komai ya ruguje a yanzu,ya murad kasa na fidda rai da samun ingancacciyar rayuwa kamar sauran mutane..."ta share hawayenta.
"Now that she's gone are you satisfied huh? Kana farincikin ganin k'annenka da mahaifinka cikin matsanaiciyar hali uhm? Allah sarki yah safwan da..."
"Enough zarah..."ya daka mata tsawa har saida ta ja baya dan tsorita.
"Enough..."ya maimaita tare da zare mata idanunsa da suka sauya kala.
"How could you've said that to me... Since when nafara exchanging words dake dahar kike gayamun magana irin haka."
Shiru tayi tana muzurai dan tabbas ta manta da murad take magana bada wani ba.
"Did you think na enjoying ganin tafiyarta ne huh?"
Kallonsa take da mamaki
"Babu yadda na iya Fatima I had to do this... I really had to..."yafad'a brokenly tareda juyawa yabar fuskantarta.
"Why?"ta tambaya a hankali.
Maimaitawa takuma yi da sauri ya juyu.
"I don't really know...but lafiyarta yafimun komai a yanzu,I did everything for her own safety and protection."yanakaiwa nan yawuce yabarta a gun tsaye ransa a 6ace dan anta6o masa inda ke k'aikayi.
Shashin mai martaba ya nufa kai tsaye.
Hangosa yayi kan wheelchair ya k'urawa waje Ido tajikin glass wall, da sauri yak'arisa gunsa tareda tsugunawa ya d'aura kansa kan cinyarsa cikin raunanniyar murya yace.
"Am really sorry abba,I really..."
Mai martaba yayi saurin dafa kansa
"Shhh ya isa Muhammad, duk abunda kayi daidaine karma d'aurawa kanka, _la yumunu ahadukum hatta yuhibbul akhihi ma yuhibbu linafsihi_ ina alfahari dakai daka kasance d'aya daga cikin mutanen nan, dama life is all about sacrifice, you did the right thing son allah ya maka albarka."
Shiru murad yayi bai iya cewa komaiba, ayanzu yasan mahaifinsa ya loosing hope akan komai, ya hak'ura da komai na rayuwa Wanda ba hakan yasoba.
"Abba I don't think I can ever forgive myself for what I did."
Ya d'ago ya dubeshi
"Instead of na gyara komai saigashi na complicating, na ruguza farin cikin damuka fara samu cikin gidannan, abba na kawar da murmushin dake fuskarka tun zuwan doctor gidannan, na ruguza komai,am really sorry."
Mai martaba yayi murmushin takaici yace.
"Duk abunda kayi daidaine murad, nariga a yanzu na sallamar da komai wa allah na amshi k'addarata hannu bibbiyu, allah yayi 'ya'yana bazasu amshe sarauta daga hannuna ba,mak'iyanmu sunci galaba a kanmu rayuwar al'umma zata sauya ahannun azzalumai Wanda shine babban takaicina, kakanninmu sunyi k'ok'arin d'aura k'asarnan kan tarbar islama Wanda Muke fatan ya d'ore amma yanzu komai ya k'arshe, lokaci yazo daya kamata nayi amfani da shawararka tun farko murad, zan sallamar da komai nazauna gefe kuma ina fatan allah yasa hakan ya zama alkhairi."
"Kamar ya abba."ta tambaya yana kallonsa.
"Murabus zanyi."
Ahankali murad yamik'e daga tsugunon da yayi yana kallon mai martaba jiki a sanyaye.
"Shine kad'ai mafita a yanzu idan har inason zuri'ata su zauna lafiya, murad kai kad'ai gareni a yanzu kaine magajina, tun kafun lokaci ya k'uremun yakamata nayi abunda ya dace Wanda kaima nasan zakayi farin ciki da hakan."
Saurin girgiza kai yayi yasake tsugunawa ya rik'o hannunshi.
"Abba a da nayi tunanin yin hakan shine gujewa duk wata matsaloli amma a yanzu nagane wani Abu a rayuwa, kamar yadda mak'iyanmu keson cin galaba akanmu, muma karmuyi k'asa a gwuiwa wajen yak'arsu saboda al'umma..."
Da mamaki mai martaba ke kallon murad jin furucinsa.
"Kaima kayi k'ok'arin fahimtar dani hakan a baya, har a yanzu bana k'aunar mulki amma zanyi yak'i saboda kai dakuma al'umma dad'in da'awa 'yan uwana dabasa duniya, tsattsaura bincike,taka tsantsan da kafiya shizaisa muci galaba akansu da taimakon Allah."
"Murad wa ya fahimtar dakai haka?"
"Mariam..."da sauri yayi shiru dan shi kansa baisan sanda ya fad'aba.
Abba yayi murmushi yana kallonsa yayi saurin kauda kai gefe cikeda jin haushin abunda ya fad'a.
"Allah ya sakawa mariam da aljanna datayi k'ok'arin kawo sauyin rayuwa cikin gidannan...
Da sauri murad ya tareshi.
"Babu murabus din dazakayi abba, albarka nake buk'ata daga gareka dan bazanyi k'asa a gwuiwa ba wajen ganin na tona asirin mak'iyanmu kowanene su,mutuwan 'yan uwana bazasu taxi a iska ba da hannunka zaka hukunta Wanda suke k'ok'arin guzuwa mana farin ciki"
"And I can help you do that..."suka tsinkayi muryar Wanda basu ta6a tsammani a lokacin ba.
Da sauri suka juya dan ganin wanene, miemie dake idanunta luhu luhu alamar taci kuka.
K'arisowa tayi ta tsuguna gefen murad tana kallon abba da haryanzu mamaki ya hanasa magana.
"Mariam...
"Karkace komai abba..."ta katsesa bayan hawaye ya cika mata idanu.
"I've heard the whole truth about this palace and am willing to help in anyway, karkayi k'ok'arin hanani saboda bawakai zanyiba saidai dan al'umma, jihadi zanyi dan kaina dan allah karka hanani."
"Are you out of your mind? Why are you back? Kinkuwa San me kikeson aykatawa?"murad ya Mik'e yana kallonta.
Mik'ewa tayi ta tsaya gabansa tana kallonsa bayan ta had'e rai.
"Meyasa baka fad'amun ana threatening d'inka akaina ba huh?"
Saurin kauda kai yayi tareda lumshe idanu.
"You shouldn't be here doctor, your contract is over nafad'a miki tunba yanzuba bama buk'atar ki anan, kina k'ok'arin kai kanki inda baikamata ba this isn't the safest place for you, your family needs you..kina cusa kanki inda bai kamace kiba"yafada distressfully.
"You're right emperor, my family needs me kuma nadawo,abunda nakeso kasani babu ruwanka da decisions din dana d'auka a rayuwata, so am not on contract anymore,duk abunda ua sameni ba damuwarka bane"tanakaiwa nan tamik'a masa blank check din daya bata.
"Bana buk'atar kudinka, abunda zanyi dan allah ne, idan kaga dama kabani damar taimaka maka through this battle inbaka damaba I can do it myself batareda taimakonka ba, abunda nasani abba zaisamu lafiya da izinin Allah no matter what, kuma da hannunsa zai hukunta mak'iyansa, duk sanda kake buk'atan mu had'a I'll be there for you."
"Mariam wannan ba abunda ya dace ba kenan, mekike tunanin iyayen..."
Tayi murmushi ta tsuguna gabanshi.
"Kaima kafad'a abba ni mariam ce ba doctor ba am more like your daughter and I can do anything for my father,okay since am here kubarni na enjoying abunda ke cikin palace din nan about my family zasuyi farin cikin jin haka sannan bani kad'ai garesu ba inda yayya biyar abba kaifa uku kadai suka rage maka acikin bakwai."
"Why are you stubborn doctor."cewar murad rai a 6ace.
"Hea please cut it out... So you're only one allowed to be stubborn ni bazanyi ba?"itama tamayar mai rai a 6ace.
Da mamaki murad ke kallonta dan ta basa tsoro (the old miemie is back).
"Babu ruwanka da abunda zan aekata, kayi naka nayi nawa you shouldn't care about me anymore I can take care of myself and I'll surely exposed the people behind all this conspiracy."tana kaiwa nan tadubi abba.
"I need some rest... Zanshigo anjima muciga gaba daga inda muka tsaya,you must get well within a month."
Sannan tadubi murad.
"I need my luggage back to my room, and here's your blank check bana buk'ata."ta ajiye masa agun tareda yiwa mai martaba murmushi tafice.
Murad Ido yabita dashi cikeda mamaki, babu Wanda yata6a gaya masa magana kamar yadda miemie tayi kuma baita6a ganin mutum mai mugun taurin kai irinta ba.
Duban mai martaba yayi Wanda tunda suka fara yake kallonsu murmushi d'auke a fuskarsa.
"Abba why didn't you stop her,she..."
"Nothing can stop her murad not even me...Sakai yafi bauta ciwo, ka kyaleta kurum allah ya muku albarka."
Ficewa yayi ransa babu dad'i kwata kwata abba yabisa da murmushi.
_FLASH BACK..._
VOCÊ ESTÁ LENDO
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Romance"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...