chapter 91

1.8K 182 14
                                    

In dedication to
Miemiebee

Am truly very sorry guys....I really don't know how to explain.

******
Idanu suka kurawa juna...haryanzu kansa a kulle... Dagaske Mariam yake gani gabansa saidai haryanzu yakasa gaskata hakan... Miemie'nsa tayi aure harda twins dinta... Yatabbata ita yagani tareda mijinta a Paris...there's no how ace matarsa ce a yanzu.

  Ahankali yatako har gabanta kirjinsa na bugawa...
"Welcome back..."jin muryarta ya tabbatar masa da itance baby tantama duckie'nsa ce... Muryar dayakeji kullum cikin mafarkinsa.
Gefensa taraba data wuce da Sauri yasha gabanta...yarasa tayaya zai fara...farin cikin ganinta ne ko nadamar abubuwan daya Mata na kashima ya fita daraja... He never bothers to check on her a matsayin matarsa.

    yasan shi Mai laifi ne a gurinta kuma bashida wani kwakkwaran hujjan dazai kare kansa "Duckie..."

"Dont..."tasa hannu da sauri tabuge nasa dake kokarin ta6ata...bai daddaraba yasake kai hannu ta sake bugewa da karfi... Baidamu ba yasan he deserve worse than this...da dahali ma tamaresa ko tayita naushinsa bazaidamuba all he want is to hug her and tells her everything's gonna be fine.

"Don't you dare touch me..."

"Duckie plea..."bai gama karisawa ba ta ra6a tagefensa ta wuce...

"Mariam...mariam wait please..."yayi saurin shan gabanta.
  
Wani kallon mamaki cikeda da takaici take masa cikeda masifa tace "Wait? Seriously? Did you hear yourself... Did you just tell me to wait?"takarishe cikeda takaici tana girgiza kai.

  Daga kai yayi a hankali cikeda fargaban abunda zai biyo baya.
  Wani dariya takaici tasake tareda girgiza Kai ta maimata kalmar
"Wait...why would I wait for you? You left without saying goodbye and that hurts...I wondered where did you went though ,were you alright? I wanted to know if you're doing fine... That's all...what have I done to deserve all this.. Is it because I love you, is it because I am a burden to yoj... Is this to show how much you despise me...huh? did you know how long I've been waiting for you?...even though bancan canci kasanar dani inda zaka ba at least you could have told me...kwanaki bakanan and I was very worried...am I that burden to you?"
"Please hear me out..."

"Why would I huh? Did you think my heart is a puppet that you can just play with it anytime you wish..."ta girgiza kai tacigba "Not anymore...I can understand if you don't want me murad... You don't have to punish me..."Zaiyi Magana ta dakatar dashi "am tired of waiting for you to notice me murad...am tired cause you never will...i was wrong thinking that you still love me... I was such a fool to believe that...i can't continue living like this I think we should go our separate ways...after all you were not set for this marriage to begin with...ina jiran takarda ta daga yanzu cause am leaving right now..." Tana kaiwanan tawuce da Sauri tabarshi agun...

Batasan yanabinta abaya harsanda ta jawo akwatinta yareda nufan closet cikin azama yasa hannu ya fincikota tareda mannata jikinsa cikin azama ta fincike jikinta tana huci... Idanunsa ta kalla yadda suka sauya kala suka koma jaa saidai bata damuba... Itama tanada pride..."Duckie please listen to me..."

"Take your hands off me murad..."tafada da karfi daidai sanda yake kokarin tabata...

Cak yatsaya yakasa tabuka komai... The more he tried to explain the more she gets mad at him..."Get out..."tafurta a hankali kanta na kallon gefe...

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang