"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly.
"Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried
"No...
***** Kunya ya gama dabaibaye su musamman mama. "Aradu mama jini na gani a pant d'ina Bari kigani..." Janta mama tayi ciki da Sauri ji take kamar tarufata da dukan tsiya. Haushi ya gama turnuk'e hydar wannan ae yawuce rashin hankali tsaki yaja ya bankawa ammar da muneer dake dariya harara.Maheer kuwa murmushi yayi kurum sukabar gun duka. Bayan sunshiga dak'i mama tadubeta. "Kinada hankali kuwa miemie!" "Mama aradu gaskiya nake fad'a barima kigani." Kasa magana mama tayi dan tsabar bak'in ciki. Bayani mama tayi Mata yadda zata fahimta,bayan ta gyarata ne mama ta zaunar da ita kamar koda yaushe amma nayau yasha bambam, sosae tayi mata fad'a tarage huld'a da maza da was an banza yanzu girma yazo,tana mata nasiha kamar da gaske yake shigarta sai d'add'aga kai take. Dole tasa ta sauya kaya zuwa doguwar rigar atamfa sai jajja takeyi kamar zata cire dan ya takurata. Fitowanta babu abunda ya canza tadaka tsalle tafad'a jikin khaleel tareda wafce wayarsa ko a jikinta tacigaba da hark'an gabanta.
***** _two days later_
"Ya khaleel bamu Aron iPad naka!" "Bazan bada ba!" Yafad'a kai tsaye "Please dan Allah mana na minti biyarne fa kawai." "Yanzu dan tsabar bakuda kunya you guys are expecting me to give you after what you did to my phone screen lately." "Please yah khaleel akasi akasamu kuma ae miemie ce tafasa." "Dalla rufamun baki dan rainin hankali kawai! Bakai ka wafce yafad'i ba... "Please please stop blabbing and go away coz bazan badaba."yacigaba da abunda yakeyi. Satan kallon hydar sukayi daya gama breakfast zai fita. Ammar ya zunguri miemie da kafad'a. "The show will soon begin we've to do something!" Had'asa da Allah sukayi tayi tamkar zasuyi kuka dakyar ya basu tareda kashedi karsu kuskura ko k'uda ya ta6a. "Ya khaleel we promise zamu dawo maka da ita safe and sound... Kafun tak'arisa yakusa su6ucewa, tunkan yace wani abu suka ruga waje da gudu. La6ewa sukayi cikin flowers ammar yadube miemie "Ke make it fast nah!" "Cant you see I'm looking for the camera." Bayan tashiga camera d'inne ta danna vedio recorder suka saita hydar dake Shiga mota. Bud'e driver seat yayi ya Shiga tareda danna lock,yana k'ok'arin sauk'e hand brake ne yaji kamar kukan mage,k'arar ac'n daya kunna yahanashi tabbatarwa, sharewa yayi Karo na biyu yasakeji da k'arfi,a tsorace ya juya dan tabbatarwa ta daka tsalle tafad'o kanshi.wani k'ara yasake yana k'ok'arin tureta amma tarik'e masa riga tsamtsam,ihu yake tamkar wani yaro k'ank'ani,baisan sanda hannunsa ya danna unlock ba ya bud'e tareda fitowa, still magen ta damk'e masa Riga tak'i sakinsa, tsakaninsa da Allah yake ihu yana k'ok'arin cirewa. Ammar da miemie mezasuyi inba dariya ba harda kaiwa k'asa, sun d'auki komai. Hydar dakyar yasamu ya tuge magen nan yaruga a guje yashige cikin gida a tsorace. "Yes! We did it?" Miemie tabawa ammar hannu suka tafa. "We've to hide it kar ya khaleel ya gani!" K'ok'arin 6oyewa sukeyi sukaga mutum tsaye a kansu,kallon juna sukayi tareda zare ido kana ahankali suka fara bin k'afarsa da kallo har fuskarsa. Kwalalo idanu sukayi waje sukayi sakamakon ganin hydar dasukayi tsaye gabansu tamkar bai ta6a sanin kalmar dariya ba balle ya yita.
_flash back_ _Khaleel na nan talon yaji kamar muryar hydar na ihu,mik'ewa yayi da Sauri tareda lek'awa ta window daidai lokacin da hydar ya fito yana kokuwa da mage._ _Kasa rik'e dariyarsa yayi,he can't believe har yanzu hydar na mugun tsoron mage,asaninsa da hydar yaci Karo da mage gwara yayi ido hud'u da maye.Dariya sosae khaleel yayi ganin har lokacin magen bata sakesa ba yanufi hanyar fita yana k'ok'arin dannewa._ _Cin Karo sukayi a k'ofa ya rantamo a guje,dariya khaleel yasake hydar ya banka masa harara rai a 6ace._ _"Ya hydar don't tell me you're still…_ _"How could you khaleel!" Yafad'a rai a mugun 6ace._ _"Wait hold it yah hydar,I knew nothing about what happened I promise!" Yafad'a yana rike wuya yana k'ok'arin rik'e dariyarsa._ _"Then who's behind all this?"_ _"Ya hydar don't think too much you definitely know who the culprits are!" Yafad'a in between giggles._ _Babu shakka ya hangesu lokacin da suke fitowa rik'eda iPad a hannunsu suna dariya Dole akwai abunda suka kitsa._ _"How could they Even ehink of doing such thing?"_ _"Ho ho ho you know very well what twins are capable of! They can do worse than this." Yafad'a still yana dariya._ _Harara ya banka masa tareda ficewa a zuciya._ _Hangosu yayi hakalinsu naga iPad d'in suna dariya.fire belt yafara tare da nufosu dan yau kam sun kaishi bango, hak'urinsa ya Gaza._ "Give it to me!"yafad'a exasperatedly. Dasauri miemie ta 6oye a bayanta suka wak'e baki atare sukace. "Happy birthday yah hydar!" "Birthday?"ya tambaya curiously cikeda jin haushi. "So yah hydar kamanta yau birthday naka!" Babu shakka gaskiyane but wannan Karin he Won't let me go just like that coz what they did was terrible! Sunaso su dodging zance sai washere hak'ora suke. Tamke fuska yayi ya daka musu tsawa. "I said give it to me!" Ya emphasizing each word Muzurai suka fara suna kyafkyafta idanu,miemie tace "Meh zamu baka iyee?" "Uwarki zakiban!" Ya laiyayo mata ashar cikeda 6acin rai. "Chabd'i jam! Ya hydar mama kenan!" Nad'e belt d'in yafara ganin haka suka tsure ammar sarkin tsoro tana i'ina yace. "Yah hydar we aren't hiding anything I prom... "If I hear any word from you guys I swear saina ninka hukuncin dazan muku sau uku." Jin haka yasasu yi ladab miemie taciro bayanta a garin gigil gigil tasake a k'asa ta fad'a screen ya tsage. Atare suka sa hannunsu a baki don tunawa da kashedin da khaleel yai musu. D'auka yayi yayi duk iya dubawansa yaga dariyar abunda suke baisamuba. Punishment yabasu na abunda sukai masa,ranar maheer bai shigoba balle ya cecesu,khaleel bugunsu ne kurum baiyiba Akan fasamai screen dasukayi,wayarsa da iPad nasa harta ga laptop nasa sanda su miemie sukai masa illa. ***** Mama ce tashiga d'akin hydar ta tardasa yana bacci,duba agogo tayi k'arfe uku saura. Zuwa tayi tareda bubbuga k'afarsa tana k'iran sunansa. "Ummm!" Ya groaning "Hydar son get up!" Tashi yayi tareda mik'a had'e da salati.Maida kallonsa kan mama dake duba agogo,murmushi yai mata "Mama lafiya?" "You were supposed to pick up sadeeq from airport and here you're sleeping while he's still waiting." "Oh no!" Ya duba agogo da sauri ya mik'e tareda fad'awa toilet mama ta fice. A hanzarce ya shirya tareda ficewa so eagerly cikeda farin cikin zaiga d'an uwansa. Da faruk sukaje kasancewar khaleel na school. A zaune suka samu bawan Allah na jiransu baima lura da isowarsu ba, da Sauri hydar da faruk suka k'arisa gunshi,Sadeeq has grown and become a handsome young man,duk sun fishi haske kasancewar baba ya kalar fatan baba ya d'auko amma kamanninsa kaf na mamane Babu abunda ya baro,yana nan so simple Wanda kullum fuskarsa d'auke da fara'a ga sanyin hali.
Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Jin tahowan mutane direction nasa yasa ya d'ago kai ya kallesu tareda sakar musu murmushi. Cikeda murna suka by rungumeshi...hydar yace "Welcome big bros!"Yafad'a cheerfully "thanks bro!" "It's good that you're back here yah sadeeq we missed you like hell!" Faruk ya fad'a tareda rungumarsa. "But here I am lil! You'll not miss me anymore!" Yafad'a yana bubbuga bayanshi. "Mu wuce ko nasan yanzu mama takasa zama she's so earger to see you after so many years!" Yafad'a teasingly "Sure! Can't wait to see everyone!!" Hydar yaja trolley nasa biyu faruk na jan d'aya d'ayan hannun rik'e da hannun sadeeq suka jera cikeda sha'awa suna dariya kamar ba hydar ba. A mota ma haka harsuka isa gida yana tambayarsu lafiyan kowa,musamman gwuigwui d'insa. Bayan anbud'e musu gate sun shiga faruk ya bud'e Booth tareda ciro kayayyakin. Sunzo dab Shiga main falo saiga ball yayiwo saitin su sai bumm a goshin sadeeq,rik'e gun yayi cikeda azabar zafi...baigama wattsakewa ba saiga miemie tabiyo ball nata a 360. Ganin sadeeq tsaye dafeda goshi yana Mata murmushi batasan sadda ta kurma uban ihu ba tareda tanewa jikinsa ta mugun k'arfe saida hydar ya taresu da sun zube. Jin ihun miemie ya tabbatarwa mama ikko da maheer _dayashigo some while ago_ sadeeq ya iso.
***** After all the welcome welcome miemie tafara masa zuba,abunda ya faru tun tafiyar tafara basa labari ya k'osa yatashi ya watsa ruwa. "Gwuigwui ta girma!" Sadeeq ya fad'a teasingly "Eh mana ya sadeeq harna fara mensura... Da sauri mama ta mangare bakin. "Auuch tasake k'ara. "Miemie can't you see he's tired already surutun ya isa haka he needs to go freshen up haba!" Jin mama ta tsawatar mata yasa tabarshi ya huta. Ranar ta yaye maheer da har k'arfe goma takai a d'akin sadeeq tahanasa bacci waisaya bud'e akwatunansa tagani. Dakyar ya lalla6ata taje ta kwanta kafun yayi 6angaren baba.
***** Sadeeq ya sai masu twins wayoyo Samsung s4,ranar murna ba'a cewa komai,kowa yasha gori musamman faruk dake musu rowa.khaleel ma yasha nashi. Sosae haukan miemie kebawa sadeeq mamaki Ana girma Ana d'ad'a wauta. Bayan dawowarsa da kwana hud'u maheer zai koma Jordan,Ana washe gari zai tafi tamkar mai rashin lafiya, kwata kwata baida kuzari a jikinshi. Ranar wuni yayi tareda miemie ko ina suna mak'ale da juna, ta d'ane jikinsa ta naushesa ta mutsineta duk yana kallonta, duk wani haukanta biyemata yakeyi suyita wasa. Har dare yayi yashiga yaiwa mama da baba dasauran 'yan gidan sallama.Hydar na lura da yanayin abokinsa. Bayan ya rakasa gidani suna shiga d'aki maheer ya zube rubda ciki Akan gado tareda kifa kai. Hydar ya dubesa tsawon minti biyu kana yace. "Buddy what's bothering you all this while I've been noticing you for the past few days you've not been yourself!" Yatambaya cikeda damuwa. "Nothing!" "When did you start lying to me! For how long will you hide it from me for goodness sake maheer!" "Hydar I don't know! I really don't know!" Yafad'a ruthfully tamkar zaisa kuka.