chapter 78

1.7K 157 48
                                    

In dedication to
Miemiebee 👄

******
  Abeedah ta k'ura mata Ido kana tace
"Text him."
Da sauri ta d'ago kai tadubeta, abeedah tad'aga kai tace.
"I heard everything miemie, naji duk abunda maheer ya fad'a miki, you're still young shiyasa bazaki fahimci abunda yake nufi ba..."
Kamar sokuwa haka miemie ke kallonta.
"He can understand your feelings saboda it's obvious, he love you so much miemie to the extend that he cannot bear to see you hurt in anyway koda kuwa hakan shine nasa farin cikin,you doesn't love him kuma hakan zai iya affecting auranku...So Maganin bari kar a soma."
Can kamar mai tunani tace
"Don't let your mind overrule your emotions, kamar yadda maheer yace it's never to late for you to decide... You love someone so it's better to bear the  consequences than ki cuci rayuwarku gaba d'aya."
Nodding kai miemie tayi saboda a yanzu gani take duk shawarar da abeedah ta bata shine daidai.
"Ki kunna wayarki kiyi masa text...Bawai nace ki confessing love dinki ba no...that will be awkward, what I mean shine ki confessing in a unique way yadda reactions nashi ne zaisa ki gane yana sonki ko a'ah... What I mean shine ki masa SMS zakiyi auri in 5 days time."
  A hankali miemie tace
"What if he doesn't reply...ko kuma ya Wishing dina HML."
"hakan na nufin baya sonki...then you can go on with the wedding, Idan Allah yayi maheer ne mijinki babu mai sauyawa... But right now kiyi abunda nace."
  A hankali ta zaro wayarta wanda tunda ta dawo bata kunna ba sai yanzu.
Kamar yadda abeedah tafad'a haka tayi.
_I'm getting married in five days_ ta danna send.
   D'ago kai tayi tasubeta alamar ta gama, abeedah ta dafa kafad'arta tace.
"Sometimes you just can't have what you want, but that doesn't mean that you can never have it, everything takes place at the right time...komai ya faru just acknowledge it kidauka hakan a matsayin kaddadar ki kawai and don't worry...just wish for the positive answer."
Nodding kai kurum tayi.

******
  Kwance yake gaba d'aya damuwa ta taro taimasa yawa,yanason miemie yana son farin cikin sannan yana tsoron rasata,kullum. Burinsa shine ya confessing love dinsa in a romantic way but it turns out to be opposite,shi kansa baisani ba whether he's doing the right thing or not... He need someone whom he can can talk to banda haydar dan shi saiya forcing dinsa yasanar dashi komai.
_Meelah_ itace wacce zuciyarsa ta fara k'ira masa, tsaki yaja yanason kawar da thought din saidai zuciyarsa ta sticking da wannan sunan, at last ya following heart dinsa tareda d'ago wayarsa.
Kokonto yafara ko yayi saving number'nta ko a'ah, luckily yaga yayi saving da _sister Jamee_ saida yayi dialing kusan sau goma sha takwas yana rejecting daina sha Tara ne ya yanke hukuncin k'ira.
Missed calls biyu yamata bata d'auka ba kuma ya kasa hak'ura shi kansa ya rasa dalili ana ukunne ta d'auka da muryar bacci tace.
Batareda ta dubi sunaba ta Kara a kunne.
"Hello...who's disturbing my peaceful sleep can't you see it's midnight already."tasan ba daga asibiti bane cause she's off duty.
  Sai a sannan yaduba agogo yaga pass twelve.
   "Ghost..."yabata amsa kai tsaye.
Da sauri ta wangale idanu tareda dagowa ta dubba ID caller, sunan maheer ne radau akai, take ta sauk'e ajiyar zuciya cikeda farin cikin maheer ya k'irata for the first time in her life saidai tana mamakin kiransa a wannan lokacin kuma bata ta6a tsammani yanada number'n ta ba.
"Well... Saidai bana tsoron fatalwa, idan tsoritar dani kakeson yi to plan dinka ya ruguje saika sake sabon shiri."
  Murmushi ne ta su6uce mai ba shiri, baita6a sanin meelah nada baki hakaba sai kwanan nan,she's very childish and matured at the same time,hakurinta har mamaki yake basa, kullum fuskar ta dauke da fara'a koda cikin zuciyarta akwai damuwa...ga iya magana da zama da mutane,she's beautiful in her on ways.
  "I didn't plan to scare you miss critisizer...thou nasan a tsorace kike."ya karishe yana 'yar dariya.
Seriously mamaki ne kama meelah, what's up with maheer these days, he often talk and laugh with her...
  "Why are you calling at this time?"ta tambaya thinking ko wani abu.
"Nothing I just feel like talking to someone and kece kika fara zuwa raina"yafad'a sincerely
Bai jira amsarta ba yace
"Sorry for the disturbance, na katse miki bacci, anyway goodnight."
  Saitaji guiltiness yakamata, ba manufarta ba kenan, she shouldn't have asked him in the first place, har tafara enjoying hira dashi sannan yace zai kashe, kuma muryarsa ta sauya kamar yana cikin damuwa, she can understand him very well.
  "No...tunda ka tasheni kaima bazakayi baccin ba..."tafad'a mockingly.
   "Seriously...am sleepy idan hira kikeji call adeel he can keep you company."shi kansa baisan yafada in a sarcastic way ba.
"Why would I call him Since I have no business with him."ta mayar masa yadda yamata.
Baisan meyesa ba shi kwata kwata haushin Adeel dinnan yakeji.
"Geez... You're sounding as if he isn't your boyfriend."
  Baki ta sake tana sauraron maheer... Lallai ma gayen nan, meye gaminsa da personal life dinta.
  "Meyasa zan denying idan hakanne, besides you don't have a problem with that do you?"ta fad'a sarcastically.
Haushin kansane ya kamasa, why would he even care idan adeel saurayinta ne, he has no business with them after all.
  "I don't...am just concern as a good brother nothing more cause that guy is an asshole."yafad'a sounding normal.
"Then trust your sister."
"Okay...sorry."yafada kai tsaye without second thought.
  Idanu ta zaro, did she heard him right ko imagination dinta ne, ji tayi kamar maheer yace mata sorry, ikon rabbi dad'i kashe meelah.
"Sorry too... But Adeel isn't my boyfriend besides am not into this love thing."
  Mamakine ya kamasa,although yasan tanada dan guntun crush akansa har yafara overreacting but he never thought batada saurayi.
  "You kidding me?"
  "Ain't."tafada sounding serious
  "That's sounds weird...as beautiful as you are ace bakida boyfriend."kafad'a teasingly
  Murmushi tayi kurum tace
  "There's no need to rush if something is meant to be, I believe Allah has plans for me, I just pray for the direction to follow patiently, and am willing to acknowledge it when it comes..."ta karishe emotionally ranta na mata zafi.
  Sosae yagane maganarta, sosae yake mamakin k'arfin halinta da maida komai ba komai ba, kuma ya d'auki darasi cikin kalamanta musamman inda tace _there's no need to rush if something is meant to be_ he should have thought about that tun a farko, ya yarda over thinking is the biggest cause of unhappiness.
  Numfashi ya Sauk'e bayan ya gama nazarin kalamanta kana yace
  "I agree with you, you do not get to choose the events that come your way nor the sorrows that interrupt your life, they will likely be surprised to you, catching you off guard and unprepared...You just have to accept it open-mindedly."shima yafad'a yana comparing da emotions na zuciyarshi.
Batagane inda maganar tasa ta dosa ba a tunaninta ya k'ara akan point dinta ne.
   "Anyways stay hopeful cause we never know what tomorrow may bring,be kind to yourself."
  True talk... But what does he mean da 'be kind to yourself' batada amsarwa kuma takasa tambayarsa saboda ya 6allo wata magana daban.
Ta 6angaren maheer kuwa ya samu duk amsar abunda yake nema a conversation dinsa da meelah, she's always sincere and understanding, duk abunda zai fito dga baking a magana ne mai k'unshe da ma'a noni shiyasa yake enjoying magana da ita har bayaso ya k'are, Atlast dai sukayi sallama.
"Goodnight..."yace da ita
"Goodnight, I hope you've the best dream that will make you wake up with a smile face, and that you always, always know you're loved... That's my wish for you."bata saurari abunda zaice ba ta katse kiran.
  Rik'e wayar yayi a hannunsa yana murmushin da bisan dalili ba, kalamanta m karshe sun mugun masa dad'i.Baijin dadin jikinsa hakan ya haifar masa da rashin bacci, k'arshe tashi yayi ya dukufa gaban ubangiji yana neman za6I mafi alkhairi a rayuwarsa.

*****
   Sketch pad din ya bud'e  murmushi dauke a fuskarsa, flipping pages din yafara Wanda ke dauke da zanen miemie kala kala tundaga randa yafara ganinta a duniya har zuwa last moments nasu,pencil ya d'auko tareda runtsa Ido, fuskar miemie yake hangowa sanda ya ganta na k'arshe tana bacci peacefully, yadda gashin kanta ya rufe mata rabin fuskar, yadda eyelashes nata sukayi zara zara ga cute lips dinta sun dan bud'e kad'an, baisan sanda wani murmushi ya su6uce mai ba,Zane yafara yana tuna fad'arsu, wasan su da yadda take carefree,craziness da silliness dinta sunfi komai burgeshi,he enjoyed every moment they had together, baisan sanda sonta yamasa mugun kamun da bazai iya rayuwa ba itaba, he love her so much and he can't wait to confess his feelings.
Rufe sketch pad din yayi daidai sanda flight nasu yayi landing, bai sanar da kowa dawowarsa ba sai sadisu, yakasa koda kwana uku a Los Angeles ya realizing feelings dinsa, yayi rushing projects nasa in two days Wanda hakan ba karamin mamaki ya baiwa mutanen ba gashi komai yayi to their own standard,sunso rik'eshi cause he has inspect the project yabasu excuse da father'n shi na son ganinshi he'll be back in one week dahaka suka barshi.
As expected sadisu shi kad'ai yazo d'aukarsa kamar yadda ya buk'ata, shi kansa sadisu yayi mamakin dawowar ogansa but he has no right to question him.
  Kayansa yakarba yakaisu inda ya kamata tareda bud'e masa owners corner,kamar yadda yayi tsammani murad ya bud'e mai zaman banza ya shiga abunsa yakan rasa gane murad wani sa'in, nan ma baice zaiyi driving ba, zagawa yayi tareda Jan motar, ya lura yau murad ya cikin annashuwa sai fara'a yake wanda bai ta6a ganisa da itaba.
  Asalin cikin fada suka nufa wannan karon,direct gun abbansa yaje, sosae mai martaba yayi mamakin dawowansa said I farinciki ya take mamakin, yadan jima agunsa yana basa labarin yanayin aekinsa,nan abba ke sanar dashi yaji dad'in dawowansa at the right time cause akwai taron princes da za'ayi a zazzau and he need to be there yashirya gobe zai wuce, bazai iya yiwa mahaifinsa musu ba hakan yasa ya yarda kwana uku ba komai bane, Sam hirar auran miemie bai had'asu da abba ba d'ansa yasan murad dinsa kuma yasan yana kaunar miemie amma babu yadda ya iya bazaiyi son kai ba, insha Allah his his will get over it in need  time kuma zai aura masa jaleelah, insha Allah he'll be happy.
  Sanin hajjo batanan yasa yawuce quarters dinsa don hutawa batareda ya shiga cikin gidan ba.
   Labari yajewa jaleelah murad ya dawo cikeda farin ciki tanufi quarters dinsa biyeda ma'aikata rik'eda abincin data shirya masa, tundaga gate aka fara bubbud'a mata hanya kasancewar sunsan ta sarai sannan matar da PMB zai aura sai wani cika take tana batsewa...hannunta rikeda Invitation din auren miemie Wanda hajjo ta ajiye dominshi dukda ba lallai bane yasamu auren.
  D'aga bakin zaurensa ta dakatar dasu ita tashiga cikeda annashuwa.
Har uwar d'akinsa tashige tana doka sallama jin ba'a amsaba yasa tashige dukda tasan idan yafito yaganta bazaimata dakyau ba amma she don't care, she just want to see him, tayi missing dinsa sosae.
K'aran ruwa dataji ya tabbatar mata dayana wanka, Ido tabi dak'in dashi komai yana kimtse inda ya kamata kamar na d'akin namiji ba, ga wani kamshi dake tashi Wanda constantly kamshinsa kenan a ko ina.
  Idanunta yakai mata kan gado inda laptop, phone, 2 ipads da sketch pad ke ajiye, da zumudi ta k'arisa gun tareda d'aga iPad din ganin pouch din, mamaki ya kamata tareda kunnawa, abunda tagani ne ya kad'ar da ita, meya kawo iPad din miemie gunsa, da sauri ta ajiye tareda d'aukan sketch pad din, zuciyarta ne ke harbawa da sauri da sauri, zarginta ya zama gaskiya murad nason miemie, shikenan tata ta k'are, wasu hawayene suka zubo mata, invitation din dake hannunta ta mutsutssuke tareda yagawa tasa a dustbin, tabbas idan tabari murad yasan miemie zatayi auri tata ta k'are, saboda she believe komai murad yakesa saiya samu musamman a matsayin dayake.
  K'aran sak'o taji ya shigo wayarsa, shiba mutum bane mai kulle waya hakan yasa tasamu access to his SMS inda taga sako na reto a sama.
  _*Kia*_ taga anyi saving number'n dashi, who the hell is kia, da sauri tabude abunda ta gani ya tabbatar mata da miemie ce.
_I'm getting married in Five days_
  Haushi, kishi da zafin zuciya suka rufe mata ido lokaci guda ta sauri ta tura sak'o kamar haka.
_Am happy for you duckie,wish you happy married life_
ta danna send tareda buga wayar a k'asa tayi daga daga, daidai time din ya fito d'aure da bathrobe,ganinta a d'akin tareda ganin abunda tayi yasa ya d'aure fuska.
"What the hell was that."yafad'a shi a dole yana masifa.
"Am really sorry yaa maheer su6ucewa yayi a hannuna."
"Mai yakaiki ta6amun phone in the first place."
Muzurai tafara tareda matso hawaye, Sam baison ganin kukan mace hakan yasa zuciyarsa ta karye.
"Am sorry..."
"Get out... And wipe those tears off."yana kaiwa nan yashige closet.

******
Pheeeew! I managed to drop two pages today,I did a great job didn't I?

I no understand Maheer and meelah these days ooo... TeamMaheer abeg what's going on?

TeamMurad,jaleelah messed up  once again,poor murad your leelah complicated everything for you,Who wants to strangle her to death? LOL

Vote, comment. And share

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Where stories live. Discover now