chapter 85

1.8K 170 49
                                        

In dedication to
Miemiebee 👄

Sorry lovelies,it's been a while hope you guys aren't upset with me?

_Two months later_

  Tun bayan mutuan maheer ankasa gane hankalin meelah, gaba daya tadawo wata iri da ita, asibitin ma bata sake zuwa ba kullum tana zaman daki, Wanda yasanta a da yaganta yanzu bazai ganeta ba, gaba daya ta susuce takoma wata iri,kullum cikin damuwa.
Hakan ba karamin damun iyayenta yakeba,ita kadai garesu basu shirya rasata yanzuba,duk sun San soyayyar datake yiwa maheer saidai kawaici na iyaye yasa suka danne, basaso Kimar yarsu ya zube a Idon mutane yasa sukayi shiru.
Ganin nema take ta kashe kanta kan Wanda ba dawowa zaiyiba yasa suka yanke hukuncin turata Indian gun goggonta kozaisa tamanta abubuwan dasuka faru.
Batayi musuba ta shirya ta tafi dan itama tanaso tayi nesa.

******
  Rayuwa ta sauyawa miemie fiyeda tunanin mai karatu,gaba daya ta tattara hankalinta ta mayar asibitin k'ashin da mai martaba yabata kyautarsa lokacin da zata dawo, saida tayi kuka bayan tabude kyautar dayai mata ko ince sukai mata shida murad, gini da komai emperor ne yayishi kayan aeki kurum abba ya zuba.Ta deciding ta resigning daga asibitinsu maheer saboda a kullum gani take kamar zata ganshi, duk lokacinda take shiri kuwa gani take kamar maheer zaiyi sallama tafito su tafi, kullum saita zubda hawaye tareda masa add'uar samun rahamar ubangiji, dan bazata ta6a mantawa dashiba.
  A yanzu ta maida hankalinta ta mayar kan aekinta bata zama a gida balle tayi tunanin maheer, ta engaging kanta 24/7 saboda ta manta da komai daya faru a baya, batada lokacin kanta, tun 6 na safe bata dawowa sai 6 daganan kuma ta kule daki bata fitowa sai washegari, no.weekend bata hutu, gaba daya rayuwarta ta sauya, Wanda yasan miemie ada yanzu ya ganta zai rantse ba ita bace.
  Hakan ba karamin damun yan uwanta yakeba, duk kokarin su wajen ganin tacigaba da rayuwarta irinta da abun ya gagara,babu Wanda yasake mata zancen aure hatta ga hajjo Jan bakinta tayi da suka tsoro tana iya birkice musu kowani lokaci, daga karshe hakura sukayi suka zuba mata idanu.

_*A YEAR LATER*_

   Around karfe shida na motarta ga shigo harabar gidan, bayan Dan mintoci da parking dinta tafito rikeda waya a kunnenta tana murmush, sanye take.
"Ya little paladin, hope zazza6in nasa ya lafa?"
Daga can Sarah ta amsata da
"Alhamdulillah da sauki..."
"Insha Allah zan shigo ABJ this weekend na dubashi."
"ya warware..."
"Nidai sainazo cause hankalina bazai ta6a kwanciya ba saina Ganshi."
Sarah bata kuma cewa komaiba dan tasan miemie bazata ta6a canza magana ba indai Akan little maheer ne to fa komai tace saitayi, last week tabar abuja gashi yanzu data kuma komawa saboda maheer Dan tasan babu tantama miemie tafita kaunar little maheer, dukda bawani wayon kirki yayiba shi kanshi yana shaidata.
"Zamuje France dasu yaa deeku vacation so zamu tsaya a abuja."
  "Allah ya kaimu...can't wait to see you"tafada cheerfully
"I too...ashafamun kan paladin."
Daganan sukayi sallama daidai sanda tayi sallama... Ganin ba kowa falon yasa tanufi daki, said a tayi wanka tayi sallah magrib kana tanufi dakin mama, ganin batanan yasa tayi kitchen saikuwa taji buruntu buruntu.
"Mama am bac..."bakinta ne ya tsaya a bude dan Dan ganin ammar.
Hannu yasa ya rufe mata bakin tareda cewa
"Surprise..."
Ihu tasa tasa na murna ta rungumesa... Rabon da taganshi yanzu shekara daya, ya kara girma sosae yayi wani bul bul dashi.
"Stupid...why didn't you tell me that you're coming back home..."
"I wanted to surprise you idiot... Instead of you to welcome me and here you're shouting at me."ya mayar mata tareda jan hancinta.
"I missed you idiot..."ta sake rungume Dan uwanta.
"Missed you too fav twin..."
"Wait! Where's muneey."
"Here I am."yafada daga bayanta.
Juyawa tayi tadubeshi da Sauri saitaga ya rikide mata ya koma  maheer sak, bata ta6a yarda da maheer da muneer suna mugun kamaba sai yau.
"Gwuigwui..."ya ja hancinta hakan ya dawo da ita.
Buge hannunsa tayi da Sauri
"Abeg don't call me that..."
Muneer yana yarfe hannun tareda hamutsa baki yace
"Ba sunanki bane...ke ko yaushe saikin nuna hali.... Kinga tafiyata tunda hakane."
Dasauri ta janyo hannunsa
"Am angry with you guys... Tunda kuka tafi kuka manta dani... Bakwa kirana awaya gaba daya kundaina sona... And you guys didn't bother to tell me kuna dawowa."ta wani hade rai.
Muneer yawani hade rai shima yadda tayi yace
"Tell me when did you start using phone... Gaba daya kindawo wata local ba waya balle social media, kin engaging kanki 24/7 ko an kira wayan gida bakyanan... Tell me how can we communicate."
Sosa kai tafara alamar itace batada gaskiya
"To naji sarkin iya bayani... Ya wuce."
"Ae damune da laifi bazai wuce agunki ba so yanzu you have to apologize."
"Seriously?"
"Ehm..."
"Okay okay...am sorry for not contacting you guys and congratulations for your graduation vet. Muneer and engr. Ammar done?"
"Yeah...ko kefa,now what matters is we are back with you."

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Where stories live. Discover now