chapter 60

2K 175 58
                                    

In dedication to
Miemiebee 👄

*****
Three(3) weeks later

Alhamdulillah murad ya samu sauk'i sosae bisa kulawar miemie tareda taimakon allah da addu"o'i, dan komai hannunta ya koma tana iyakacin kokarinta wajen basa kulawa Wanda hakan ba k'aramin dad'i yayiwa abba da hajjo ba, a sannan ne ta gane sakarcin dake tattare dashi, sai sunyi dagaske yake amsar magani ga raki.
  Miemie da sadisu na iya kokarinsu wajen karesa tareda taimakon allah,shikuwa duk kallonsu yake dan ya hiring secret detectives dazasuna kula da lafiyar miemie batare da ta saniba while hankalinta gaba d'aya ya karkata kanshi hakan yasa ta dakata daga binciken datake, basa barin gefensa saita kama.
Wazeeri da hakimi sunzo sun duba jikin murad inda suka nuna damuwarsu a fili sannan hakimi yabada tabbacin zaiyi bincike akan abunda yafaru dan bazai bari a ta6a jikansa haka kawai ba,harya gama magana miemie bata daina watsa masa mugun kallo ba itada sadi dan su kadai sukasan mugun halinsa dake  6oye,kuma sunsan shiyasa aka kawo hari wa murad amma insha allah saisun tona asirinsa gaban kowa, jalal ma kusan koda yaushe yana zuwa duba murad dan duk rashin shirin dasuke yana son dan uwansa dukda karshen had'uwarsu saida aka kwacesa hannun murad akan laifin dabaisani ba.
   Duk abubuwan datake bai hanata asalin aekin daya kawota ba,mai martaba yafara samun sauk'i har yana iya mik'ewa tsaye yayi taku d'aya zuwa biyu dakyar,tsakaninsu kawai suka sani danko murad bai saniba sunfiso saiya gama samun sauk'i kafun komai ya lafa yabayyanar da samun lafiyarsa.
Jaleelah kuwa koda yaushe cikin kuka take, sam bata iya nesa da murad dukda ba kulata yakeba,idan yayi magana to da miemie ne nan ma bai wuce eh ko a'ah, duk abunda yake buk'ata ko su zarah bai k'ira sai miemie wani lokacin sadi, Sam bai bari tayi nesa dashi,itakuwa tana iya k'ok'arinta wajen debe masa kewa wajen karanta masa newspaper, jokes da sauransu kuma hakan kesanyashi nishad'i ko baison magana saita sashi,Wanda hakan ba k'aramin kular da jaleelah yake ba saidai bata da yadda zatayi saboda ta lura kowa a gidan yana k'aunar miemie sannan babu halin tunkararta da tsaf zata tsigaleta.
  Zaman da suke tare koda yaushe yasa wata shakuwa ta kullu tsakanin murad da miemie dukda yawan fadansu, murad ba ai masa gwaninta while miemie saurin kulewa kuma basason ganin ran waninsu ya 6aci, wani lokacin su zarah TV suke maidasu dan idan suna fad'a tamkar Tom and Jerry, sosae ya samu sauk'i yana iya yin komai da kansa hakan yasa miemie cigaba da bincikenta batare da murad ya wani ba dan tasan bazai bariba, itakuwa alk"awaru ta d'auka bazata ta6a bari abunda akayiwa emperor ta tashi abanza ba, yakamata ta tona asirin hakimi gaban kowa tunkafun yasake yunk'urin yin wani abu,amma saidai babu wani clue dazaisa tafara bincikenta.
"I don't know what to do ManSadi, am afraid wani hali zasu shiga idan sukasan hakimi ne ke wannan aeka aekar...gashi bamuda wani evidence a hannu."cewar miemie tana nad'e fingers nata restlessly
"Why not mu sanar dasu komai koda wa PMB ne."
Miemie ta girgiza kai cikin sauri.
"Banason wani abun da zai sak'e tada masa hankali, as it is bashida lafiya baikamata yasan komai a yanzuba...a ganinka wakake gani zai yarda bacin a ganinsu hakimi mutum kirkine,bazan sanar dasu abba ba sai mun samu kwararan hujjojin dazaisa su yarda damu"
"What are we gonna do... Yakamata ayi wani abu tunkafun lokaci ta k'ure doctor...dan kema bai barkiba."
Shiru tayi cikeda damuwa tana nazari
"What am certain about shine that assassin was the same person who tried to kill me earlier..."
"You sure?"cewar sadi confusingly
"100% sure, kuma ta hanyarsa ne zamu samu hanyar tona asirinsu..."
"Mun riga munsan CS munafuki ne, but amfani dashi zai matuk'ar bamu wahala... Abunda ya rage mana shine binciko Waye assassin dinnan..."
  "What? Come back to your senses doctor... Taya zamu fara neman assassin dinnan,do you have any idea how dangerous that can be, besides za'a iya hiring nasa daga wani kasa ko wani gari inda baza'a ta6a tunani ba, kinga 6ata lokacinmu kawai zamuyi kuma hakan na iya jefamu cikin hatsari, think of something possible..."
"I know exactly what am doing sadi, believe me when I said assassin dinnan a gidan nan yake..."
Girgiza kai yayi irin impossible d'innan miemie tayi murmushi kad'an tace
"Come with me..."
Babu musu yabi bayanta.
Basu tsaya ko inaba sai d'akinta, bincike tahauyi cikin drawers yana tsaye yana kallonta.
Harta fara karaya da abunda take nema allah yasa ta samu, wani ajiyar zuciya tasauk'e kana ta matso kusa dashi ta d'aga tana nuna mishi.
"What's this?"ya tambaya kana ya amsa a hannunta.
"Remember that night nayi k'ok'ari bud'e fuskar sa but unfortunately ban samu Dama ba sai naja rigarsa hakan yayi sanadiyar yagewa... Duba dakyau wannan bai maka kama da uniform na soldiers din mansion din nan ba?"
"Exactly..."yafad'a cikeda mamaki.
Takarba tana dubawa kana tace.
"So do you now believe me?"
Ya jinjina kai
"We can only trace that culprit by this clue... Kuma munada wuk'an nan a hannunmu, so we can threatens him da finger prints dinsa dake jiki."
"Wow wow..."cewar sadisu yana praisingly.
  "Wait..."cewar miemie da idanunta ya sauka kan wani gu...
"Kalli nan ManSadi..."ta d'ago tana nuna masa cikeda farin ciki inda suna yafara fitowa.
" _ade_...that means sunan assassin d'in kenan...but the name is not complete..."cewar miemie disappointedly taja tsaki kad'an.
  "Damnit...soldiers sunfi dari biyu a gidan nan bandana asailin fada yazamu fara neman Wanda karshen sunan _ade_ "cewar sadisu.
"That's not possible we might get into trouble but I've an idea..."cewar miemie confidently
Sadisu yamaida hankalinsa kanta tafara
"Am sure akwai details din kowani ma'aikacin dake gidannan a computer right?"
Ya d'aga kai alamar eh...
"Then we can use scanning machine mu tracing assassin din..."
"Tayaya kenan?"yatambaya confusingly
"Zamu d'aura wannan kyallen akai am sure duk Wanda sunansa keda _ade_ a jiki zai nuno, daganan kuma sai musan abunyi..."
"Nice idea...kamata yayi kifara aeki a central bureau of investigation"yafad'a teasingly
Murmushi tayi kurum batace komaiba, addu'arta allah yabasu nasara.
  Hakan kuwa sukayi sunyi amfani da scanning machine sun tracing sunan daya fara fito musu wani katon bayaribe _muyiwa odunlade 6months of service._ ga hotonshi da komai,daga gani kaga mugu sanye da kakin sojoji.
" _Muyiwa?_ can't believe this" sadisu ya maimaita.
"Kasanshi ne?"miemie ta tambaya bayan tamaida idanunta kansa.
Sadisu ya runtsa tareda d'aga kai cikeda mamaki yace.
"A duk securities na gidan nan PMB yafi kyautatawa wannan saboda hankalinsa dakuma kula da aekinsa ga baya shiga harkar wani abun gabansa kurum yake...banta6a tunananin he would be among those criminals ba,upon all people muyiwa,unbelievable..."
Miemie ta girgiza tana mamakin mutane duniya Wanda Sam babu amana.
"We really don't have anytime to waste...ya kamata musan abunyi.

  Komai yazo musu cikin sauki yadda basuyi tunani ba, sunyi trapping muyiwa shima ya confessing abunda ya aekata, shiya attacking both murad da miemie kuma ya tabbatar musu da hakimi da CS ne sponsor'n shi bayan sun bashi kud'i mai yawa dazarar ya aekata yabar garin,but rashin mutuwar murad yasa sun tsaidashi har saiya cika aekinsa nan da dan kwanaki hakan na nufi already sunada plan nakashe murad akasa a yanzu ma...yanzu sun samu shaidu biyu a sides nasu wato mermu da muyiwa saura mutane biyu.
  Duk abunda suke basu sanar da murad ba har yanzu, Karo na uku miemie ta risking rayuwarta wajen yin gaba da gaba da chief security Wanda da farko tak'iyin hakanne saboda hatsari amma tunda yanzu akwai shaidu biyu a k'asa ta yanke shawarar yin abunda ya dace,sanda ta fuskanci gurin akwai mutane yadda bazai iya mata wani mugunta ba tajashi gefe yadda tsakaninsu ne kurum zasu iyaji.
  Kallonta yake da jajayen idanu jin abubuwan da miemie ke fad'a...
"Am the chief security of this mansion, how dare you accuse me of being a fraud..."ya tsawatar mata.
Miemie tayi murmushi face.
"Don't try to act smart with me CS,you're a force sanin kankane I wouldn't have confronted you batareda nayi bincike na tabbatar ba..."
Jikinsa ne yayi la'asar jin abunda tafad'a tacigaba.
"How could you stoop so low...meyasa aka d'auki amana da kulawa na yan gidannan aka baka? Saboda an yarda dakai Ashe kai abunda ke ranka daban, kana tunanin allah zai yafe maka mugayen abubuwan daka aekata? Banda laifin cin amana da ha'inci harda kisan kai..."
"Shut up... Would you stop lecturing me..."ya daka mata tsawa har saida ta tsorita.
"I love your courage young lady, but Listen and listen to me attentively...kinyi kokari sosae wajen gano tactics d'ina,until now no one has dare to challenge me saike..."yayi dariya yace.
"We tried so many times to kill you but kina escaping, duk da muyi niyar kasheki da farko ba but taurin kanki yasa muma bamuda za6I, okay let's do it this way zamu iya barinki da rai, but only on one condition..."
Shiru tayi batace komaiba sai kallonsa datake.
"You'd have to leave this mansion in less than twenty four (24) hours batareda kowa ya saniba, sannan ki kama bakinki dan kika yarda kika sanar da wani Abu gaba d'aya danginki kikasa cikin Matsala... Now get lost."yanuna mata hanya.
Miemie tayi murmushi tace.
"Are you done?"
Da mamaki yake kallonta.
Ta nad'e hannu a k'irji tace.
"Well da alama ka gama, now it's your turn to listen to me..."
Mamakin confidence dinta ya hanasa magana.
"LOL...kasan bazan confronting dinka ba batareda na shirya ba,You gave me no option illa nima na threatening d'inka..."
Kafun tak'arisa magana wayarsa yayi ringing,dacan aka sanar dashi wani magana nan da nan ya rud'e,yana kashe wayar yaga miemie na murmushi.
D'ago wayanta tayi tanuna masa wani video ya amsa ya gani har yafara had'a zufa, tawafci wayar a rud'e yace.
"You?"
Ta d'aga kai.
"Yes! Your children are in my custody."
"A ina kika samu children d'ina?"
Miemie tayi murmushi tace.
"Ashe soyayyar d'a da dad'i kake kashe 'ya'yan wasu?"
"Please karki yi musu komai..."
"Ehtoh! Idan kabani had'in kai zan iya kyalesu... Kuma karkace 'ya'yanka ne kad'ai gareni, harda confession din dakayi nayi recording zuwa gurare da yawa, sannan inada evidence dayawa against you...karkace kuma a gunane kurum a'ah mutane da yawa... Sannan ma'aikatan naka duk nasan dasu ko yau akaje kotu zasu iya fad'an gaskiya..."ta k'are tana murmushin mugunta.
Sosae yasha jinin jikinsa jin abun da tafad'a kuma a yadda yaga 'ya'yanshi zata iya musu komai.
"Kasan kashe yaranka ba abu bane mai wahala tunda kaima ka kashe na wasu..."
Girgiza kai yafara alamar saduda...
"Naji zanyi duk abunda kikace but please spare my children..."
"The ball is in your court... It's left for you to decide."

*******
  Komai yazowa miemie gidan sauk'i yanzu sai yadda tayi da mermu, muyiwa da CS, tasamu tabbacin hakimi ne babban munafuki followed by wazeeri daga gurin CS.
Ayanzu mutum d'aya take k'ok'arin nema cikon shaidunta uku, kuma wannan shaidan tanasan ran insha allah itace tonon asirin su hakimi, matsalar dayace yadda zatakai ga wannan matar dukda batada tabbacin tana raye dagaske  kamar yadda take hasashe amma yazama wajibi ta nemota inba hakaba komai bata zai iya rugujewa, tagama yanke hukunci tafiya nemo ta kuma sunriga sun gama shirye shirye da sadisu, Abu d'aya ya rage mata ayanzu shine ta sanar da murad shi kad'ai, dan baya gasu batason kowa ya sani.

  Knocking tayi a k'ofar d'akinshi Karo na biyu kafun yabata izinin shigowa, a hankali ta tura k'ofar d'akin ta shiga, yana kishin gid'e kan gado laptop d'auke kan cinyarsa gaba daya hankalinsa ya tattara kai.
  Ahankali ta tako tareda zama kan couch tana kallonsa, sanye yake da ¾ black da white T-shirt Wanda ya amshesa sosae.ta shagala da kallonsa komai nasa gwanin sha'awa ne.
Saita jira yagama abunda yake ya zufe laptop d'in sannan ya d'ago ya d'ago karaf suka had'a idanu dasauri ta kauda kai gefe.
D'an smirking yayi kana yace.
"Am I that handsome duckie."
Ta6e baki tayi tana yatsina fuska tace.
"Ewww! Stop deceiving yourself..."
"Really? Then why are you looking at me"ya tambaya yana kallonta.
"Wa... Ni? I wasn't looking at you emperor da na kalleka gwara naje zoo..."ta karishe tana dariya.
"Maybe you're right...idan kikaje saikice abaki d'aki ki jonasu..."
"What?"ta mik'e tsaye tareda rik'e k'ugu.
Murmushi yayi yana kallonta...baiyi auniba saijin throw pillow yayi akanshi.
"Wato nice nayi kama da wild animals ko?"ta sake wurga masa wani tana masifa.
Duk sanda ta wurgu saiya tare yana smirking Wanda ya bayyanar da dimple nasa, ganin bazata bar wurga masa pillows ba yasa shi dan sakin k'ara kad'an tareda rik'e hannunsa inda har yanzu da bandage aekuwa nan da nan ta rud'e ta k'ariso gabanshi.
"Am so sorry... Am sorry please..."tareda rik'o hannun tana dubawa harta fara hawaye...
Kallonta yake ko kyafta idanu bayayi, ganin harta fara hawaye sai baiji dad'iba yayi saurin dago hannunsa hakan yasa ta kalleshi... Girgiza mata kai yayi a hankali.
Sai a sannan tagane akwai hawaye a fuskarta, da sauri takwace hannunta tareda mik'ewa tana share  hawayen.
"Why are you crying? is it because I'm hurt?"taji tambayar tamkar saukar aradu akanta.
Ita Kanta kanta batasan dalili ba, ita ba mutum bace mai yawan kuka but tunda ta zo gidannan Abu kad'an kesata kuka musamman idan abun ya shafi murad  meye dalilin hakan kenan? Dasauri ta harareshi.
"Ba kai bane kace nayi kama da namun daji..."tafad'a cikeda shagwa6a Wanda ita kanta batasan ya akayi ta koyaba.
Dan murmushi yayi kana yace.
"Ni yaushe kikaji nafad'i haka?"
"Koma dai yayi you'd have to apologize..."
"WTH...you're not serious weren't you the one that started?"
Shiru tayi batace komaiba, ahankali ya mik'o ya iso gabanta, ji tayi kirjinta na dukan Tara Tara bayau ta saba jin hakaba, duk sanda ya murad ya matso kusa da ita saitaji musamman idan ta had'a Ido dashi.
"Am sorry..."ya fad'a a hankali
D'agowa tayi da sauri ta kalleshi dan taba ta6a tunanin zai bata hak'uri ba, meyasa yake mata haka? Meyasa sai wa ita kad'ai yake murmushi, surutu, neman tsokana, bada hak'uri ko ba shi bane da laifi, meyasa? Gaba d'aya taji jikinta yayi sanyi ta sauk'ar da kanta kasa.
"When are you leaving?"ta tsinkayi muryarsa Ashe har ya koma ya zauna bata saniba.
Da mamaki takallesa yace.
"I thought you're planning on going to adamawa right?"
"How did you know?"ta tambaya cikeda mamaki
"You really don't need to ask me that dan komai dakukeyi na sani..."
Meyasa komai game da ita yake sani, tasan sadisu bazai fad'a mishi ba,ta yaya yake wani.
"But y...
"Don't ask to much question... Tell me meyasa kikeson zuwa adamawa"
"Dubo step mother d'inku mareeya...please don't don't try to stop me"
"What? Are you out of your mind? Do you've any idea of what you're saying aunt mareeya ta jima da mutua..."
"I know exactly what am doing emperor... Aunt mareeya She's still alive believe me tana adamawa..."

******
Vote, comment. And share

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang