SAUYIN RAYUWA! 👩
In dedication to
Miemiebee 👄Justin bieber; subjected to my system, reflecting to my days, when we used to be just friends, protected both our interest our trust was in a bank, that's where our hearts were safe, and then we got closer, separated from my ex so we got closer, oh in every visit, feelings got stronger now this is out our hands our love is here to stay, so get used to me checking all day, get used to me falling through just to see your face, there ain't a moment I won't need your brace, get used to me #get used to it
******
Two weeks laterA cikin kwanaki sha hudu dasukayi gidan hajja harsunyi k'iba injita da fad'a,babu mai takura musu suyi abunda sukaga dama babu mai tsawatar musu,su cakali wancan su bugi wancan kuma su kwana lafiya,tundaga randa hydar yaje taimasa caa baisake zuwaba,maheer kuwa kullum ne sai yaje sunyi hira da hajjansa amma a zahirin gaskiya saboda miemie yake zuwa tayita zuba masa surutu da hauka, he can't get enough of her madness,kullum idan yaje tana mak'ale dashi suyi football tare su buga Ps2 tare su kwa6a faten indomie tare lol,hauka daban daban takeyi a gabansa iface iface tsalle da wasan banza ammar k'ara burgesa takeyi, gaba d'aya ta yaye ammar da muneer dashima ya taro gidan acewarsa baiga uwar dazaije yayi a school ba tunda su miemie basa zuwa.
Sau tari da yawa idan yace wa hydar suzo cewa yake bazashi ba koya Hausa da masifa harsuyi baran baran ammar kuma gone bashi zaisashi yasake magana ba,akwai ranarda suka fita bai samu yazo gidan hajjah ba har dare, miemie daru ta tayar wai gida zata koma taje taga dalilin dayasa paladin d'inta baizoba,lalla6ata hajjah tayi dakyar bayan ta k'ira maheer d'in yace yana zuwa komin dare.
Shak'uwar maheer da miemie taci uwar nada,d'aya baya samun sukuni inbaiga d'ayaba saboda tsananin shak'uwa,hajjah dai ta zuba musu ido dan acewarta har yanzu yarane basu San komaiba haryanzu miemie ba wayoba maheer da sauran yarinta akansa,kullum miemie ta zauna batada zance saina paladin d'inta maheer shima kuwa haka,bahali su zauna da hydar sai yace princess kaza abun k'ular da hydar yake sosae, su kenan bahali su sauna suyi hira saiya sak'o fitsararriyar yarinya, sunsha fad'a akan haka amma maheer bai fasaba dan ya Riga yabi jikinsa koda kuwa a gaban mama ne ko umminsa.*****
Yau Sunday zasu koma gida da yamma,maheer ne tazo d'aukarsu dan hydar cewa yayi bazashi ba dan har yanzu bai sauk'oba,d'aukin ganin mama, yah khaleel daya faruk suke dukda suna zuwa gidan ammar murnar zuwa gida na dabanne,murna had'e sa fargaba dan sun Riga sunsan baba yasan komai,don zuwansa gaida hajjah suna islamiyyah bai nuna mata komaiba,baba baya duka amma punishment da fad'arsa saika gwammace dama laftarka yayi,suna mugun shakkarsa idan ransa ya 6aci,saiya tsawatar sannan yadawo nasiha cin ruwan sanyi.
Cikinsu yad'uri ruwa ganin sun kusa isowa gida,sunsan definitely baba yana gida yanzu haka tunda Sunday ne, Sunzo dab gate d'in gidan su maheer d'in miemie tayi wuf tace.
"My paladin I wanna alight here!" Tafad'a ruthfully.
"Why the sudden change of mind mind princess? ba yanzu kika gama d'aukin ganin mama ba!."
"Aradu na fasa ummina zanfara gani!"
"No princess mama is eargerly waiting for you guys yakamata kimata oyoyo kafun kusa hira da ummi!"
"Chapd'i Ana jira a kilemu kenan! Ya maheer sauk'emu anan nida muneer" Cewar ammar.
"Nikuma mama nakeson gani!" Cewar muneer yana hararan ammar.
Maheer yayi murmushi
"Enough of the agreements! Mama za'a fara gani and that's final."
"O oo my paladin liftarmu za'ayi aradu fad'an baba yadda kasan sauk'ar aradu aka!"
"Jibeki agun,if you really don't wanna get punish then meyasa kikayi abunda zaijawi hakan from the first place!" Cewar muneer yana harararta.
"Muny shut the hell up before I strangle you!"tafad'a vexedly tana dunk'ula left hand nata.
"Ooo there you go again! Puppy,pussy and mouse! Princess ya isa yace, muny dont you dare utter a word inbahaka ba dukanku mun kunce."
Shiru sukayi duka dan basusan 6acin ransa ko kad'an.
"Princess put your mind at ease coz no one is gonna bully you,believe me baba isn't mad at you anymore so cheer up and keep smiling coz it suite you!" Yafad'a teasingly
"Really?" Tafad'a still not believing what he said.
"Yeah Trust me princess baba ya yafe ya manta,bet me idan aka dukeku kizo kaina!" Yafad'a smiling cheerily
Wangale baki tayi tana dariya.
"Promise?"
"Yeah pinky promise!" Yafad'a yana bata yatsan.
"Pinky promise!"
Ammar da muneer dasuke baya sun zuba uban tagumi suka dubi juna atare suka ta6e baki.
Bayan yayi packing Motan duka suka fito,miemie wani super tayi ta dirk'a tareda rugawa ciki da mugun gudu, murmushi maheer yayi yabita da Ido.
Tazo dab k'ofa ta tsaya tareda juyawa ta kalli su ammar dake bayanta.
"You go ahead!"
Banka mata harara yayi.
"Why should I? Weren't you the one running and shouting earlier go ahead!"
Muneer ya tureta.
"Commot for road abeg! Saikuta tsayuwa"yafad'a tareda shegewa.
Miemie tajuya takalli maheer dake tahowa.
"Princess! Ammy kushiga mana!"
"Ya maheer am scared!" Cewar ammar
"LOL! I can see you're sweating already!, trust me nothing is gonna happen!"
Shigewa yayi suna binsa a baya,faruk suka tarar kwance kan couch yana kallon battle of the year khaleel ba zaune kan rug hankalinsa naga laptop.
Da sallama ya shiga twins na la6ewa a bayansa kamar wad'anda sukayi sata.
"Yah maheer sannu da zuwa!"
"Yauwa faruk!"
"Who are those hiding at your back?" Khaleem yafad'a
Maheer ya matsa sai gasu nan,Rarraba idanu suka fara.
"LOL I can see coke and fanta sun fara missing namu badly gashi sun dawo! Then why are you hiding come over and give me a hug" Khaleel teased
"Stop teasing khaleelB can't you see they're upset already."
"It supposed to be like this ae yah maheer! Sunsan abunda zaifaru ne shiyasa." Cewar faruk muneer sai gwalo yake musu, babu Wanda yayi gigin tankawa cikinsu
"Whatever! Ina mama?" Yatambaya.
"Tana kitchen!"
"Oh you guys should be ashamed,she's in there cooking and here you're kowa na aekin gabansa babu Wanda yake tayata." Yafad'a so annoyed.
"As you can see assignment nakeyi yah maheer, tund'azu nakema faruk magana but tunda gaka you go help her instead." Yayi saurin maida kansa ga laptop yana dariya.
"Chai yah khaleel you aren't saying the truth are you? Yah maheer auuch tun d'azu cikina..."yafad'a yana rik'e ciki.
"Wow! Nice where did you get the script from? I must say you're a fantastic actor!"
"Belie...
"Shut up! Basaika fad'a ba! Kunji kunya"
Kitchen ya nufa suka bishi da dariya dan sunsan yanzu za'a jiyosu,tarar da mama na yanka alayyahu,batare da ta luraba kawai taga mutum a gefenta ya rik'ota tareda spinning nata around yana dariya.
"Mama sannu da aeki you shouldn't be here go have rest" Yasa hannu zai kar6a.
Ya tsoritar da ita dan batayi tsammani ba,d'an Jan kunnensa tayi
"What the hell maheer! Can't you see am cooking you should at least give me a little warning rather than scaring me off like that!"
"Aucch mama am cowie!" Yafad'a teasingly in between laughter.
"Yaushe nafara wasa dakai!" Tasake murd'e kunnen.
"Aucch mama was it a crime to spin my mother around!" Yasake fad'a yana dariya.
Murd'a kunne tasake.
"Idiot! Can't you see I was chopping vegetables! What cut my finger off!"
"Oh no! Am sorry mama!" Ya folding hannunsa.
Sakar masa kunne tayi tareda kima Mar rank'washi.
"Auuch dama sanda suka fad'a!" Yafad'a yana tura baki.
"They were teasing you right?"
"That's what everyone does here after all!...
"Aww! ls my baby angry?" Tafad'a tareda rik'o face nashi
Tura baki yayi
"Nope! How can I be Angry with my queen mother!" Yafad'a yana dariya.
Itama dariyan tayi tareda dan buga cheek nashi
"Good! I know my son wouldn't be angry with me! D'an albarka Now can you help you maa!"
"Of course ya fad'a tareda nad'e hannun Riga ya kar6I wuk'an smilingly
Hiransu suka fara yake fad'a mata twins sun dawo,dariya kurum tayi dan tasan za'a rina hakan.*****
Miemie da ammar gark'ame sun kulle kansu a d'aki.
"Ammar what are you gonna do? We we're stuck in here for 3hours had yanzu inajin muryar baba!"
"I'll stay right in here until kowa yayi bacci dan yau baba yaganmu k'uli k'uli zai maidamu!"
"Kai nika fitarmun a d'aki katafi naka what if kayi bacci anan!"
"Stupid! Wani k'azamin d'akin! Kema kinsan inbanda dalili banga abunda zai kawoni cikin akurkin nan ba!" Yafad'a yana k'arewa d'akin kallo yadda yayi kaca kaca kaya kota ina.
"Mtsw awanmu uku anan aradu yunwa nakeji!"
"Ae dama rumbu kawai bakinci abinci kafun muji muryar baba ba! Kisan yadda zakiyi!"
"whatever! I can't get impress with technology until I can download food!" Tafad'a tana shafa cikinta.
Dariya ammar yayi ta banka masa harara, wasa wasa yunwar ke shiganta tayi lugub, abunku da 'yan uwantaka nan take ammar yafara jin tausauyinta.
"OK you stay at the door saboda tsaro I'll go get the food for you!"
"Ohhh tankiu fav twin you're the best kai bangode ba saina gani tukunna."
Tsaki yaja suka unlocking k'ofar a hankali saida suka lellek'a sukaga babu kowa sannan yafara sand'a zuwa kitchen."
Fried rice ya d'ebo mata a plate yayiyo sand'a ahanki kansa na kallon corridor'n baba saiji yayi yaci Karo da mutum a daidai k'ofan d'akin miemie.
Zaro idanu yayi baisan sadda yasake plate d'inba kamar yasake fitsari.
Jin fad'uwar plate miemie tayi saurin bud'e k'ofan atunaninta ko mishkila akasamu yayi Sauri ya shigo.
Bud'e k'ofarta keda wuya taga ammar da shivering baba na tsaye yana kallonsa.
Da Sauri dan mugunta zata danne k'ofar baba yace
"Kika kuskura kika rufe zan sa6a miki! Kubiyoni."Kneeling sukeyi agaban baba suna rarraba Ido dan ba k'aramin fad'a ya musu ba miemie tana Allah Allah ta had'u da maheer.
Saida yagama kallon news nashi yadubesu
"Ku matso nan!" Yanuna musu gefensa dake Akan rug yake kishingid'e.
Nasiha ya fara musu sosae sai sussune kai suke suna kad'awa kamar k'adan Garu ammar ya shiga tanan ya fita tanan.
Daga nasiha suka sake sukafara wasa da dariya.
Ganin mama tashigo d'auke da coffee nasa yadubesu.
"Is already 10 you guys should go to bed akwai school gobe."
Pecking nasa a cheek sukayi atare sukace.
"Good night baba!"
"Sleep tight autan baba!"
Suka fita suna murmushi.
Ahanya saida suka ta6a hali niko nace baba tunba'a kwanaba nasiharka ta watse.Hope y'all are enjoying? Comment please! Jeeddah Love y'all #OneLove❤
Jeeddah
Miemjeed#OneLove❤
YOU ARE READING
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Romance"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...