chapter 81

2K 174 40
                                        

In dedication to
Miemiebee 👄

******
So take ta samu guri ta zauna a kasa ta rinka zunduma kuka kozata samu sassauci daga kunan da zuciyarta keyi amma ba hall, so take tayi nesa dashi sosae, shaidan na rinjayarta data bishi su tafi inda babu Wanda zai samesu su sauna tare saidai zuciyarta na gargadinta man hakan, iyaye sun wuci komai a fad'in duniya biyayya a garesu tamkar samun aljannarka ce, ta za6I iyayenta sau dubu akan murad, bazatabi son zuciyarta ta Shiga halaka ba, ta yarda ta amince da za6insu takuma rabu da murad rabuwa ta har abada, bata fatan tasake ganinshi a dunia dan ganinshi tamkar kara mata sonshi ake.
Ji tai tayi karo da mutum da Sauri ta d'ago dan batayi tsammanin ganin mutum a inda ta nufa ba, a tsorace take duban maheer da shima ya kura mata idanunsa da suka sauya kala zuwa ja. Da sauri ta goge hawayen fuskarta dan karya game,Tunda take a duniya bata ta6a ganinsa cikin wannan yanayin ba nan danan Tasha jinin jikinta,batayi auniba taji yajata cikin kirjinsa tareda k'ank'ameta sosae tamkar Wanda za'a kwace ta.sosae ya kankameta Wanda dakyar take iya shakan numfashi, mamakine da tsoro suka kamata dan makamancin haka bai ta6a shiga tsakaninsu ba.
"I love you princess."taji ya fad'a a hankali.
Shiru tayi takasa cewa komai, take confession na murad ya dawo ya tokore mata wuya, so take tayi kuka kota huta a kunan da zuciyarta ke mata saidai ba hall dan kar maheer ya fahimci wani Abu.
  Dishi dishi taji a gadon bayanta kamar ruwa Wanda hakan yasa tadan tsorita,tunda take a rayuwarta ta duniya bata ta6a ganin abubuwa uku gameda maheer ba, bacin ransa, fushinsa uwa uba hawayensa.Shi mutum ne Wanda baya nuna 6acin rai ko fushinsa, kullum fuskarsa dauke da murmushi koda kuwa ransa a 6ace yake, saidai yau yasha bam bam dan babu shakka maheer hawaye yake rungume da ita.
  Kokarin dagowa take yasake matseta sham muryarsa na rawa pleadingly yace
"Stay still please."
Lamo tayi a jikinsa, tsoronta days kardai maheer yaji komai,abunda yasashi kuka take son sani dan ba karamin tada mata hankali yayi ba, so take itama tayi kukan ko zuciyarta tayi sanyi.
Bata gama tunani ba taji a hankali yace
  "Cry as much as you need miemie, please cry your heart out, I promise I won't expect or misunderstood anything...please cry."
  Lamar kuwa jira take ta sa kuka sosae hawaye daya nabin daya, majina daya nabin daya sai shessheka take shima ya jonata suka dinga cisgar kuka rungume da juna babu mai rarrashinsu.
Sunkai minti talatin a haka kana maheer yayi shiru yafara rarrashinta kamar yar baby yana shafa bayanta, candai tayi shiru sai sauke ajiyar zuciya take.
  Maheer ya dago fuskarta yana kallo gaba daya tazama pale,kwalliyar gaba daya tafita sai idanunta dasukayi Lulu luhu.
  "Look at me."yace da ita
Babu musu ta dago ta dubeshi da mamaki saitaga yana murmushi kamar bashi ba.
"Are you okay?"
Daga masa kai kurum tayi.
"Are you sure? If yes then smile...."
Murmushin dabaikai zuciba da ta sake masa kana taji ya sauke ajiyar zuciya yace.
  So yake yasata dariya idea ya fad'o masa...idan har tana damuwa the only way to calm her shine yai mata wak'a especially na jaybee ko Christ nan danan take washere baki tanai masa dariya dan wani lokacin bai iyawa saidai yaita yin kwa6e.
  "You've got that smile,That only heaven can make.I pray to God everyday,That you keep that smile.Yeah, you are my dream,There's not a thing I won't do.I'd give my life up for you,Cause you are my dream.And baby, everything that I have is yours,You will never go cold or hungry.I'll be there when you're insecure,Let you know that you're always lovely.Girl, cause you are the only thing that I got right now.One day when the sky is falling,I'll be standing right next to you,Right next to you.Nothing will ever come between us,Cause I'll be standing right next to you,
Right next to you."ya karishe yana kallon idanunta shikadai yasan abunda ke cikin zuciyarsa... Baisan meyasa shi yin wannan wakarba shidai ya tsinci kansa da yine.
   Saikuwa gashi tana murmushi tace
"This the first time dakayi waka batare da 6ata ba."
"Yeah... Tun can ma da gayya nakeyi dan na Saki dariya."ya mayar mata da murmushin.
Shirk sukayi nadan dakiku can taji a hankali yace
   "Princess stay hopeful cause we never know what tomorrow may bring...Everything takes place at the right time...I believe Allah has plans for the both of us so just pray for the best...."yafada still yana murmushi.
"Keep smiling..."yace da ita bayan ya gwada mata smile da hannunsa yana murmushi.
  Yadda yayi yasata murmushin itama, a rayuwa aka cire iyayenta da tanaga babu mai sonta sama da maheer shiyasa take basa matsayi babba a rayuwarta, tana mugun ganin girma da darajarsa.
  Yana kaiwa nan yaja hunnunta yana janta da wasa har suka koma cikin taron itadai binsa kawai take da ido takasa cewa komai...da wuya a samu mutane irin maheer kashi goma a cikin dari.
"Here comes the couple."cewar muneer daya fara ganinsu dan da alama su ake nema.
"Ya mahee we thought ko hakurinka ya Gaza ka saceta... Don't worry ehn...zata zama mallakinka in less than twenty four hours you can have her to yourself...you don't have to steal her"cewar teemah teasingly.
Maheer yayi murmushi still yana rikeda hannun miemie da ke murmushin Dole.
"Ya son ranki... Ina matata ce bana wani ba..."
Hydar dake gefe yayi gyaran murya yace
"Kardai a Saki layi gaban surkai ake..."
"Waya gaya maka ni nasan wasu surkai... Duk nan iyayena ne da yan uwana mallam ka gyara zancenka."
  Ammar ya dubi miemie yace
"Fav twin... Ada babu Wanda ya kaiki surutu amma yanzu kindawo kurma...seriously abun na damuna."yafad'a sounding serious.
Abeedah data gama karantan miemie tsaf tace
"SAUYIN RAYUWA yana zuwa wa kowa so karkayi mamakin sauyawarta girmane yazo."
  Daganan dai maheer yace
"Whatever... Ni banison mutane masu sa Ido suji da kansu."
Muneer da ammar suka hada idanu suna murmushi.
"Lovey dovey..."cewar teemah kana ta jawo hannunsu ta had'a
  Wait for me by Johnny drille yafara playing,maheer taba daya hankalinsa naga miemie Wanda mutane suka dauka soyayyace, itakuwa kanta a kasa takasa hada idanu dashi.yana karewa Pom pom by Elvis grey nafara playing nan friends suka kewaye miemie ganin haka maheer ya janye batare da ya Samar da kowaba yabar gurin gaba daya zuwa only God knows.

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Where stories live. Discover now