IN DEDICATION TO MIEMIEBEE👄******
"Sadeeq dubo k'annen ka mu wuce dare yafara nisa ga ruwan har yanzu bai tsayaba"cewar hajja tana k'ok'arin mik'ewa.
Mama dake bawa prince nono tace"hajja dakun tsagaita kadan ruwan yayi sauk'i"
"A'ah zainabu gwara mu wuce ruwan nan bana tsayawan yanzu bane!"
"Hajja ban gansu ba!" Cewar sadeeq dake shigowa
"Baka gansuba kamar yaya? Ina zasuje acikin ruwannan kuma a wannan kokacin?"tadanyi"Je dai kasake dubosu bazaka rasasu side d'in babanku ba!" Cewar mama.
Bayan minti biyar sadeeq yadawo "Mama basa gun baba kuma d'aki d'aki naduba basanan!"
Hajja data ja doguwar tsaki tace"Yarannan dani sukeyi, zasu gamu danine zanyi maganin kowanni d'an iska" tafad'a tana ficewa.Sadeeq dake dariya yabi bayanta.*****
D'akinsu tanufa tana cewa"Faruku na ina kashiga inata nemanka kazo ka karb'i fura" D'akin babu kowa ba cikinta. Toilet hajja tanufa tana kwala musu k'ira.
_flash back_Bayan sun fito d'akin baba khaleel yadubi hydar yace "Ya hydar what are we gonna do? Dan nikam I won't go back to hajja's house!" Yafad'a yana tura baki
"Ya khaleel we've no option than mu koma!" Faruk yafad'a Ruthfully tamkar zaisa ihu
"Will you shut the hell up!" Khaleel yafad'a yana hararar faruk "Ya hydar say something or kaima ka hak'ura ne?"
"What are you expecting? That I will go back to that hell, never!" Yawani rike ha6a yace "We've to make up a plan!"
"Idea!" Faruk yafad'a joyously yana d'aga hannu.Duka suka dubesa"Uhum?"
"Let's hide!"
"Mtswww" hydar da khaleel suka ja tsaki a tare.Faruk yayi sad face yana dubansu.
"Let's go to maheer place am sure babu wanda zaisan muna can" cewar khaleel
Hydar ya galla masa harara."Idan aka nememu ba'a ganmu ba gidansu maheer za'a fara zuwa nemanmu."
"We gotta go somewhere and hide inba hakaba fa sai hajja ta tunkud'amu zuwa gidanta!"
"Ain't going anywhere kuma am not hiding either!" Hydar yafad'a mockingly yana harara kamar hajja nagun.
"Kai wallahi ya hydar taurin kanka yayi yawa!" Khaleel yafad'a rai a b'aci.
"Dawa kake?""Da mutum!"Makesa hydar yayi shima khaleel ya rama.
Faruk guri yasamu yayi tagumi ya maidasu tv yanata dariya.
"Ya khaleel wallahi wannan ya shiga rama dakyau!" Faruk yafad'a yana tafe hannu yana dariya. Ganin hydar zaikai khaleel k'asa faruk yace "Wooah! Ya hydar kafi Jackie Chan k'arfi dokasa da k'asa!"Haka yayita zugasu yana dad'a tayar musu da hormone na fad'a.
Saida suka gaji dan kansu suka daina khaleel daya doku yazo gaban faruk ya taskesa da mari "Munafuki kawai!""Allah ya isana" yafad'a yana murgud'a baki.Nan fa akahau wani damben har ikko tajiyo
"Lafiya?"Tahau k'ok'arin rabasu sunk'i rabuwa.Haydar daya tsaya k'ik'al yana kallosu yace "Ikko kyalesu wanda yaji jiki zaibari"
"to babban banza!" Cewar hajja dake k'arisowa gun
"She's here again!" Yafad'a cike da haushinta
"Zaku rabu ko kuwa?"Ikko ta janye furuk dake cin zuciya.
"Zo faruku nasan cin zalinka sukayi!"
Taso k'eyarsu duka uku ta zaunar dasu gefenta tana kallon Saudi channel
Sunkai minti sha biyar ko kwakkwaran motsi sukayi sai taji dalili. Kowa yazo barka agabansu ake komai
Sadeeq daya fito daga d'akin tare da ikko kowanne d'auke da baby a hannu.
Hajja takarbi princess tanai mata wasa.
Hydar yakalli khaleel sukayiwa juna ido, suka kalli faruk
"Ouuuch!" Faruk ya rik'e ciki
"Lafiya?" Hajja tafad'a tana kallonsa
"My stomach is upset I wanna go pupu!" Dagudu yaya falfale yana rik'e ciki
"Hummmm!" Khaleel ya muttering yana toshe hanci.Duka suka dubesa
ČTEŠ
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Romance"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...