In dedication to
Miemiebee 👄This chapyy is dedicated to all Murad fans...
The Westin Bonaventure Hotel Los Angeles
******
Yauma kamar kullum yadawo agajiye around takwas na dare saboda meeting din da sukayi, bayan ya gama daily routine dinshi yanufi harabar hotel din dan shan fresh air kozai rage masa damuwar dayake ciki,sanye yake da ¾ white da white T-shirt ya gyara sumar kansa,iPad din dake gefen side drawer ya d'auka tareda kura masa idanu na seconds kana yayi murmushin dashi kadai yasan manufarsa.
"I got you baby."yafad'a yana fad'ad'a murmushinsa wanda har shi kansa hakan mamaki yake basa,jin iPad din yake tamkar ransa.
Gefe guda can inda babu mai ganinsa balle ya damesa ya nufa,tsaki yaja karo na sha tara ganin wata babe a Karo na shida bayan fitowarsa ta nufo inda yake daga ita sai bikini kasancewar tagun pool ne.
"Hea Handsome."ta fad'a tana shafa face nashi tareda murmushin karuwanci.
Sarai ya shaidata, basau d'aya ba basau biyu ba Tasha zuwa gunsa bai kulata, she can't even recall her name dan kamar wata model ce maza ke binta amma ita take binshi, koma wacece ita tasani he's sick of her.
Wani bugu yakaiwa hannun nata ta cire ba shiru kana ya watsa mata wani mugun kallo ya ra6a ta gefenta ya wuce.
Tsabar maitanci binsa tayi har saida ya isa inda zai zauna kamar koyaushe gun zamansa kenan,baisan tana binsa a bayaba saida taja kujeran opposite dashi ta zauna tana aeka masa wani seductive kallo.
"I guess you didn't recognize me handsome."
Yadda kukasan da dutse take magana bai kulata ba illa iPad din daya kunna Wanda akullum idan yana hannunsa yake cikin annashuwa marar misaltuwa, iPad din ya zama 6ari na rayuwarsa Wanda akullum yakan duba akalla sau bakwai a rana, wata ran har a face nasa yake bari idan bacci ya kwashesa saidai yatashi yaga ba chaji,idan bai ganiba wani zazza6i yakeji har saiya kalla hankalinsa ke kwanciya.Sometimes idan yana tare da iPad din mutane har mamaki suke musamman Wandanda suka sanshi ada dama murad na dariya,gaba daya lokaci guda yakan sauya yadawo mai fara'a they wonder meye acikin iPad din dake sashi annashuwa da walwala.
Kunnawa yayi take smily face din miemie yafito kan screen din, k'urawa hoton ido yayi tamkar yau yafara gani wanda a zahirin gaskiya ya kalla yafisau a k'irga, wait ipad din miemie na hannunsa haryanzu that means he was lying sanda yace ya yar.... Emperor is a big lier.
Shima baisan meyasa yamata karya ba,shidai kawai abunda yasani bazai iya rabuwa dashi ba no matter what, shi Kadai yake iya d'ebe masa kewarta, yes yana kewarta sosae fiyeda tsammani, he missed her so much each and every second.
Bazai iya cewa ga abunda ke damunshi ba cause the feelings is so strange yet so known, idan yana tare da ita jiyake duk wata damuwarsa ta yaye sannan babu kowacce halitta a duniya saisu, it's overwhelming yet it makes him feel complete, it her no bound nor length nor depth, it's just absolute,there's a connection between the two of them Wanda yakasa fayyacewa, baita6a jin hakaba sai akanta.
Kallon hoton yake har baisan yana murmushi ba,yadda tayi a pic yasa yadan Saki daria kad'an, ta wani murgudu baki tareda juya idanu sama wani mai shirin dambe.
"She's crazy..."yafad'a smilingly.
Ji yayi an buga masa desk da k'arfi, tasaman Ido ya d'ago ya dubeta inda take tsaye tana hura hanci.
"What the hell was that huh?"
Baikulata ba tacigaba da cewa
"What so important in there that took your attention from me...I don't think you heard a single word I said did you?"
Wani kallon rainin wayo yake watsa mata kana a hankali ya furta.
"I dont remember inviting you here baby, so please I'll appreciate if you move your nasty ass off my face...and don't you ever shout at my face again."yana kaiwa nan yamaida kallonsa kan abunda yake.
"F*ck! How could you? Did you have any idea of who I am I'm..."
"Excuse me,I don't give a damn about it baby,neither am interested in knowing who the f*ck you're..."yafad'a rai a had'e yana kana yamaida kallonsa kan abunda yake.
Baiyi auni ba yaje an wafce iPad din, baigama mamaki ba saida yaji tace
"Holy crap... I've been talking to you all this while but damn it, you were busy looking at something else...and who the hell are you referring to?"
Speechless yake kallonta, seriously this bitch got nerves.
"Holy shit...so you're Ignoring me cause of this slut."
_Slut_ ya maimaita kalmar data kira duckie dashi,how dare she of all people ta kira duckie da a dirty untidy woman...bai son nuna mata other side of him cause he's a changed person now, miemie ta sauyashi daga cold hearted man zuwa soft hearted,ta sauya mai had'e fuska zuwa mai fara'a cause he smiles often,he's changed for good Wanda hakan yasa kowa farin ciki musamman iyayensa.
At that moment data k'ira duckien sa slut jiyayi tamkar ya zubar mata da hak'ora, but a matsayinsa na cikakken namiji mai amfani da hankali saiyaga kamar ya sa hannunsa jikin macen zubda girmane musamman a matsayinsa,bai ta6a sa hannu ya daki mace ba koda kuwa kannensa ne kuma bazai fara akan wannan mahaukaciyar ba.
"Well the slut is far better than you sweetheart, cause she never threw herself on men... You barely know me and you're desperate to be on my bed...that's the full definition of a slut or rather a whore."
Tafarfasa tafara jin furucinsa, babu wanda yagaya mata magana irin haka a rayuwarta, itada maza ke binta yau ita ake wulakantawa, bataga abunda wannan tafita dashi ba.
Murmushin tayi tace
"She look so innocent thou, I wonder if she satisfies you in bed."
Seriously maiyasa baturiyar nan batad kunya ko zuciya... Wani tsololon bakin ciki ya tokare masa mak'oshi, baiso a criticizing duckie ko kad'an.
Kallon datake masa yagane amsa take buk'ata, murmushinsa mai kashe jiki yamata kana yace.
"Definitely.That's why I'm marrying her."
Buga iPad din tayi iya k'arfinta akasa tana huci tana cije hak'ora tace.
"To hell with whosoever she is,nobody has dare to look down at me, the whole me Emily Harrison."tana kaiwa nan ta fara tattaka iPad din da kazamin kafarta.
Baita6a ashariya a fad'in duniya ba saiyau,wani 6acin raine dabai ta6a jin irinsa ba a duniya ya darsar masa, jiyayi tamkar duckie ake takawa, cikin azama ya fisgota tareda wullata gefe saida taci k'asa, da sauri ya d'ago iPad din ya fara gogewa da farar rigarsa batare da ya damu ba, kallon yayi yaga screen din ya dagargace idanunsa har sun sauya kala.
Mak'oro mata wuya yayi iya k'arfinsa harsaida taji tsoro.
"How could you..."yafad'a muryarsa na rawa
"How dare you bitch...how could even think of doing that."
Saiyanzu tafara Dana sanin abunda tayi ganin yanayin datake ciki, gurun ba mutane sosae balle a kawo mata d'auki.
Ji yayi hannu ya rik'o nasa yana jansa.
"Control yourself murad... Karka aekata wani mummunan laifi kaga nan ba kasarka bace."
Ba tantama muryar jalal yaji, to meya kawo jalal LA, duk da haka saiya ruguzata kamar yadda ta ruguza masa iPad.
Duk k'ok'arin jalal wajen ganin a kwace Emily dake kakarin mutua yakasa.
_Always control your temper emperor_ muryar miemie yaji cikin kunnensa, what's happening to him, a hankali yafara sakarta harya saketa, rai a 6ace yace
"Don't you ever show your face in front of me bitch."
A galabaici tafara d'aga kai kamar kadangare kana da gudu tabar gun.
Jalal ya dubeshi yanason gano matsalar sa, murad is unpredictable sometimes.
Bai kulasa ba ya ja iPad dinsa yayi gaba, murmushi kurum jalal yayi yabi bayansa.
CZYTASZ
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Romans"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...