In dedication to
Miemiebee 👄*****
"Zamu bauchi gobe in sha Allah.... Mai martaba yace a sanar dakai."
"OMG... What is it again? Yaufa na dawo daga zazzau, am sick and tired of all this."yafad'a irritatedly
"Daurin aure zamu..."tsaki yaja annoyingly
Dazu dasukayi waya da hajjo ta sanar dashi maganar aure a bauchi and he didn't bother to ask nawane, koma wayene bazai wuci yan uwaba dan shi wasun ma ba saninsu yayi ba.
Karan sako yaji ya shigo wayar, ganin sunan zarah yasa ya bud'e
"please make sure you attend the wedding"
Ido ya kurawa sakon idanu.
Wani wedding take nufi, he wonder wani irin sister Allah yabashi, tsaki yaja tareda dialling number ringing biyu ta daga.
"Yaa murad..."
"Hold on zarah bayero... I thought kina Cyprus."
"Nope... Nayi postponing zuwa next week...."
"For what reason.... Zarah kina da karatunki."
Tura baki tayi kamar tana gabansa.
"Yaa murad ba haka bane...auren best friend ne kaga Dole na attending besides abba da hajjo sun supporting, amatu ce kurum ya wuce."
"So stupid friend yafi miki karatun ki ko?"
"I can sacrifice anything for her yaa murad please try to understand."ta fad'a pleadingly
"I don't give a damn about it zarah...karatun ki is for the lifetime."
"Yeah I know... Am sorry bro."
"Whatever... Make sure next week kina Cyprus I'll check on you idan zan wuce LA."zai kashe kenan yace.
"Yaa murad."
"Uhmm...."ya amsata alamar tacigaba
"I thought you love her."tafada softly
Squeezing face yayi confusingly.
"Who?!"
"Miemie.... I thought you love her."
"What the... I can't even remember her clearly more to talk of falling for her."yafad'a irritatedly
Zarah ta runtsa idanu cause ta lura murad cousin dinsu yake nufi yar sistern hajjo.Zatayi magana abeedah ta kirata ta fito da miemie, da sauri tace
"My attention is needed...am hanging up,See you tomorrow please make sure ka biyo abba gobe."
Batajira amsarsa ba ta kashe cikeda haushin yayanta, _I can't remember her clearly_ lallai ya cika butulu, jalal yayi mistaken but murad bai son miemie, kuma he'll surely regret it later.
Girgiza kai kurum murad yayi.
"Seriously..."ya murmuring wa kanshi.Zaiyi magana kenan wayarsa ta fara kara hakan ya katsesa tareda karawa a kunnen ganin jalal ne.
"What happen to your phone?"shine tambayar daya fara watsomai.
"Your sister broke it."yafad'a sarcastically
"Seriously... I've been trying your number for ages I th..."
"Cut it out bro... Tunda kasamu ya wuce am not the mood."
"Cocky arrogant jerk..."cedar jalal
"Kasaba ae... So bazai dameni ba."murad ya fad'a yana murmushi
"Whatever... Have you receive the IV yet."
"Ya Rabbi...wani IV kuma?" Yafada tamkar zaisa kuka
Jalal ya fahimci murad bai fahimci abunda yake nufi ba.
"Okay... But please ka tabbata ka je murad."bai saurari amsarsa ba yakashe.
Zololo Yake kallon wayar... Sun confusing dinshi, abunda ya lura shine duka kamar biki daya suke nufi.
Tunowa yayi da sadisu ya ambaci Bauchi, hajjo ma haka, shidai a saninsa basuda relative a bauchi saiko In auren sarauta.amma zarah ma kamar bikin take, what's actually going on?
_I thought you love her_ Maganar zarah ta fad'o masa, miemien daya sani Abuja take.gaba daya kansa sarawa yake yana kokarin kauda tunanin dazai tarwatsa masa rayuwa.
Kamar zararre ya Shiga dialling numbern zarah saidai bata fits da wayaba, miss calls uku ya mata bata daukaba, jalal ya kira shikuma yana tsakiyar lecture yasa wayar silent yamasa biyu bai d'auka, hajjo kuwa switch off yajita, sadisu ne ya fad'o masa dasauri tature laptop din tareda zura slippers ya fita.
Baiga sadi a falon ba hakan yasa ya nufi waje da nufin zuwa wajen abba dan shine kadai zai sanar dashi abunda ke faruwa.
Yadda yake tafiya ya kunshi tashin hankali, fargaba da kuma tsoro, bai ta6a shiga hali makamancin wannan ba.
A wannan lokacin bai fada yana hutuwa hakan yasa yanufi turakarsa, fadawan dake gurin suka Mike suna masa kirari dukda sunsan bayaso.
"I need to see my father."ya fad'a a hankali shi a Dole masifa yake.
Zasu fara masa kalula ya daga murya
"Open. The. Damn. Door I need to talk to my father."
Ganin basu ta6a ganin 6acin ransa hakaba yasa suka bude masaYana kishigede kan darduma rikeda citadel of the believer yaji an k'irasa da sunanda babu mai kiransa dashi sai murad dinsa, saidai daga amon muryar yasan ba lafiya ba hakan yasa ya dago ya dubesa.
"Lafiya murad?"ya tambaya concernedly
Zuwa yayi ya tsuguna gefen mahaifinsa yace
"Abba inada tambaya."
"Fadi inajinka."ya tattaro hankalinsa zuwa kan dansa.
"Wake aure a bauchi?"ya tambaya ahankali cikeda fargaba.
Kallonsa abba yayi nadan dakiki, ya jima yana fargabar wannan ranar, ranar da murad zai sake rasa wani farin cikin saidai babu yadda suka iya duka kaddara tariga data.
Wani kyakkyar IV dake gefen damansa ya d'auko ya mik'a masa.
Hannunsa na rawa ya amsa tareda kurawa IVn Ido yana fargabar bud'ewa gaba daya hannunsa rawa yake kirjinsa na bugawa.
At long last bayan ya karanto addu'a ya bud'e idanunsa a runtse.
Ahankali idanunsa ya sauka kan sunayen.

YOU ARE READING
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Romance"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...