chapter 12

2K 122 1
                                        

In dedication to
   miemiebee👄

you give to me, anything everything that I could dream,and at least that what is seems, could it be I don't know what's good for me? I'm notorious for thinking you're full of beautiful instead hollow, sugar on your lips is hard to kill jagged like a pill,so hard to swallow__
   
                 ~The feeling~

*****

    Faruk ya kallesu da mamaki"Don't tell me you guys are behind all this!"

"Oh no ya faru... "

"Enough! Babu ruwana karku kuskura ku had'a dani in aka kamaku,kuma I'll tell mama myself,sarai kunsan ya hydar yadawo shi zaiyi maganinku."

"Haba ya faruk mufa babu abunda mukayi."

"Ae banida idanu,kokuma banida hankalin dazan fahimci abinda kukeyi."

"A'ah fa mufa__"

"Ya isa nidai saina fad'a tunda abun naku yadawo rashin hankali da mugunta."Kafun suyi magana yayi shigewarsa rai a bace.
 
*****
  Isowarsu gida faruk ne gaba,ammar da miemie sai baya sukeyi suna muzurai.Ganin hydar sukayi tareda mama a falo,faruk ne yayi hugging nasa cikeda farinciki."Welcome back ya hydar,we missed you so much."

Bubbuga bayansa hydar yayi cikeda shan k'amshinsa yace"Thank you bro missed you as much,good to see you guys again."

"Mama ina wuni"

"Lafiya faruku ya makaratar?"

"Alhamdulillahi mama."

Dube dube mama tafara tana duban k'ofa"Faruk ina k'annen ka?"

"Assalamu alaikum." Cewar miemie dake sand'a kamar 6arauniya ammar na biye da ita.Dariya yakusa su6ucewa faruk dan sarai saboda ganin yah hydar ne yasata wannan nutsuwar.

Mama kuwa sake duba hanya tayi ko akwai Wanda ke biye dasu dan bata gaskata miemie ce tayi ba dan al'adarta da mugun gudu take shigowa babu sallama balle su samu gaisuwa har gwanda ammar.

Har k'asa suka tsuguna atare sukace"Ina wuni mama."

"Lafiya k'alau ya makaran..."

Wuf sukace"Lafiya k'alau babu abunda ya faru komai lafiya."

Duk abunda suke hydar bai d'ago ya kallesu ba balle ya tanka.
"Toh masha bakuga yayan ku bane?"

"Ina wuni yah hydar yah hanya?"

  Batare da ya kallesu ba ya amsa aran miemie tace _kaji dashi_.

"Mama dama akwai abunda nakeso nafad'a miki" cewar faruk

"Meh kenan?"

Kallon twins yayu yaga sunata rarraba idanu suna muzurai tareda kad'a masa kai."Dama..."

"Enough! Je kucire unifoam first."Hydar yafada fuska a tamke

"Tohfa! Andawo kenan." Miemie tafad'a batare da tasani ba, ganin idanun kowa akanta ga hydar na zabga mata harara yasa ta wayen ce tare da wak'e hak'ora."Kai fav twin am so happy yah hydar is back gi..."

"Shut up." Yadaka mata tsawa.

"Yo yah hydar daka bari na k'arisa ae murna nakeyi."

"Wuce kibani gu kafun ranki ya 6aci."

"Ae dagudu ma wake son zama dakai dakai." Tafad'a ahankali.

"Ke zonan"Dawowa tayi tana tura baki "Meh kikece?"

"Nifa babu abunda nace." Tafad'a kanta tsaye

"Wallahi ko ki maimaita ko namiki shegen duka an__"

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin