In dedication to
Miemiebee👄******
D'aga kan dazatayi ta sukayi Ido hud'u da murad dake saman terrace.
Wata ajiyar zuciya ta sauk'e dan ganinsa lafiya k'alau kana ta nufi k'ofar shiga.
Dab zata shige taga mutum a tsaye ya blocking k'ofar Wanda hakan yabata tsoro har sanda taja da baya.
"You scared me."tafad'a tana 'yar hararar shi.
Bai kulata ba illa zura hannu da yayi a aljihu tareda gyara tsayuwarsu ya sake blocking hanyar.
"Where're you from and where the hell is your remote control."yafad'a bayan ya had'e rai.
"Banida remote control sai cell phone."ta bashi amsa tana tura baki.
"I asked you something ba statement d'inki nakeso ba."
"Kai ko sau d'aya baka yiwa mutum magana politely sai ka had'a da command,where,why,how,give me this give me that, get out shut up what the what the...blah blah blah..."tafad'a sarcastically tana kwaikwayon voice nasa.
"Are you done?"ya d'aga brow sama.
Shiru tayi tana kallonsa tarasa abun cewa.
"Answer me..."ya fad'a still yana kallonta.
Sam batason kallon dayake mata yanasa jikinta mutua.
"Na barshi a ciki..."
"Saboda kintafi yawo kar a dameki."yafad'a kai tsaye tareda had'e girar sama da k'asa.
Da mamaki miemie ke kallonsa.
"Ha! ha! Now it's you who's acting like my husband...bossily as always"ta had'e rai itama.
D'an murmushi kad'an ya su6ice daga bakinsa saboda yanayin yadda ta amsa masa tana wani yamutsa baki.
"A k'ark'ashin gidannan kike yanzu, so I've every right to know duk inda zakije for your own safety."
Jin abunda yafad'a yasata yin shiru tana blinking idanu.
"Da yaya maheer na fita...basaikaji k'arashin ba."
"I know kuma nima ban buk'aci nasan sauran ba inda kukaje,drinks d'in da kukayi ordering,hirar da kikayi ban buk'aci wannan ba."ya bata amsa.
Da mamaki tasake baki tana kallon sa.
"Have. You. Been. Stalking. Me?"ta emphasizing each word.
Bata jira yabata amsaba taci gaba
"Idan ba bina kakeba ya akayi kasan inda naje iye? Since when have you been stalking me huh? How could you hu...
Batayi auniba ya rik'o hannunta tareda janta zuwa parking lot.
"Where the hell are you taking me to?"
Bai kulata ba sai K'ok'arin kwacewa take ta kasa ga bakinta yak'i shiru sai masifa take.
Bud'e mata yayi yai mata alama ta shiga ta tsaya tana kallonsa.
"Ina zaka kaini?"
"Saidaki zanyi..."ya bata amsa kai tsaye.
"Saidani?"
"Aah yanka ki."
Zatayi magana yace
"Can you please stop asking silly questions and get in, ke ko gajiyan tambaya bakya yi."
pouting baki tayi kana ta shiga ya shima ya zaga ya shiga.
Harsuka isa inda zasuje babu Wanda ya kuma magana sai zunbure zunbura take shiko Sarai ya lura amma bai kulaba causa yasan hanuna mata surprise d'in she'll freak out duk Wanda bakin sai tafi.
Wani fancy restaurant ne sai wane da wani ke zuwa gun,shiru gurin sai dan dim light dake haska gurin.
Kallonsa tayi tana neman k'arin bayani.
"Na reserving duka so no questions please."
Nodding kai tayi dukda bata gama samun amsar tambayarta ba.
Batasan ya akayi ba itadai kawai taji ansa Abu a kulle mata idanu tana k'ok'arin zillewa yace.
"Stand still I got a surprise for you."
Jin abunda yace yasa ta nutsu harya gama d'aura mata kana ya rik'o hannunta zuwa ciki.
Duk sanda hannunsu ya clashing saitaji wani shock daga tsakar kanta har k'afafunta, tanason kwace hannunta but idan tayi hakan ita zata cutu koma taje ta dungura bata sani ba.
Janta yayi tayi itadai binsa take har zuwa cikin gurin, jin ya tsaya itama ta tsaya ahankali yace.
"You ready?"
Nodding kai tayi
"Yeah..."
"Okay 1,2,3."
Daidai time d'in daya bud'e mata idanun suka sauk'a gabanta.
Kwalalo idanu tayi ta ware baki hangamgam, a hankali ta sulale k'asa zata fad'i LOL.
Da sauri murad ya tarota tareda zaunar da ita kan kujera yabata ruwa a cup.
Amsa tayi tareda kafawa a baki bata sauk'eba saida ta shanye tas kana ta goggoge idanunta a tsorace baking a ke furta.
"Emperor wake me up...i'm dreaming."ta fad'a muryarta na shivering.
K'iris ya rage dariya ya su6uce masa.
"Hello My Lady."
Muryar dataji yasata kwalla dan k'ara ta tashi zata gudu murad ya rik'ota da sauri bayan ya to she mata baki dama yasan za'a rina she'll freak out.
"Shh... Calm down Duckie, you're not dreaming."ya whispering mata saitin kunnenta.
"Korede bello fa nake gani kace ba mafarki bane."tafad'a bayan ta k'ank'ame kanta a k'irjinshi tana lek'en sa yana Mata murmushi daga gefe.
Gaba d'aya tasashi jin wani iri dakyar ya iya furta.
"Stop it duckie, ba mafarki bane it's real, he's really the one I guess shine third wish d'inki right?"
Jin abunda yace yasa ta d'ago face d'inta tana kallon shi idanunta harsun ciko,she couldn't believe emperor ya fulfilling mata duka wish d'inta.
Zatayi magana yasa hannu kan lips d'inta yace.
"Sit down."tareda ja mata kujera ta zauna tana facing KB shima ya zauna.

CZYTASZ
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Romans"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...