Epilogue

2.6K 212 57
                                    

In dedication to
Miemiebee 👄

_*I DEDICATED THIS LAST PAGE TO EACH AND EVERY READER OF SR... I LOVE YOU GUYS SO MUCH…*_

*****

   *_FIVE YEARS LATER..._*

    Sati daya kenan da daura auren muneer da ammar... Gidan ya saura su kawai sai a washegari zasu Fara wucewa....ayanzu yaran yaa deeku da adda abeedah hudu bayan Zainab (ammah)  Mai shekaru goma sha biyu sai anas (afdaal)  da usman (afeeq) masu shekaru shida da rabi sai autansu haleemah (waleedah) Mai shekara uku.

Hydar da Sarah yaransu uku maheer Mai 8years Mai shine farko sai fateemah (batool)  5years da autansu Ahmad (waleed) dake 2years yanzu.

Maheer da meelah nada uku suma... Bayan aliyu haidar dake 8years yanzu... Sai Mariam (miemie) dake 5years yanzu sai auta ameenah (meenah) dake 2years itama

Murad da miemie nada uku bayan abubakar sadeeq da Aisha (sahresh) akwai namiji mai sunan abba AbdulMaleek Wanda yakeda shekaru biyu.

Jalal da zarah nada biyu har yanzu... AbdulMaleek (fadeel) dake 7years da khadeejah (nanah) dake 5years

Khaleel da jaleelah sunada twins duka mata khadeejah (kubra) da kalthum(Amal) dake 3Years yanzu

Faruk da ameerah yaransu biyu Anas (imam) mai 4years  da jeeddah dake 2years.

ayanzu duka suna gidan hajjah ancika full house kowa yananan including murad da Jalal  saidai ayanzu sun fita da maheer Wanda da suka baro gombe zasu wuce da matansu abuja a washegari...

Hajjah ta dubi mamah data Kafa wa yayan idanu suko babu Wanda ya kula da ita dan a shagala da hira...

"Lafiya zainabu?"hajjah ta tambaya mama dake share kwallah...

"Lafiya qalau hajjah... Hawayen farinciki kurum nake waiyau gashi yarannan duk sun giggirma sun Tara iyalai..."

Hajjah ta murmusa tace "yo banda abunki zainab Ana wasa da ikon Allah ne...komai lokaci ne gashi Allah ya albarkace su duka... Kedai cigaba da musu addu'ar da samusu albarka a matsayinki na uwa zakiga abunda zai biyu baya... Maza share hawaye ki..."

Khaleel ya matso gefen hajjah yace..."wai ni gidanki ba abun kallo ne daga news shikenan..."khaleel dai bai fasa shakiyanci...

Hajjah ta banko masa harara... "Yo daka kukkunce duka decorders na gidannan ka kawo wani ne..."yace "kai hajjah tun shekaru aru aru baki mantaba..."

"Chab... Ina zan manta da abunda kukayi... Musamman haydar ko ka manta sanda ka farfasa kayan gidannan lokacin da palor na ya dawo football field..."

"Hajjah abunda ya wuce ko kinmanta akwai yaranmu anan..."bai idasa ba sakamakon wurgo ball da akayi saitin kansa... "Ahau... Alhaki da Rabon kaima za'a maka." Duka aka kwashe da dariya.

"Apologize to daddy"meelah ta tsawatarwa haidar... Ya make kafada...alamar oo oo...saida muneer ya tsawayar masa kana ya kama kunnensa yace "sorry daddy..."haidar yajawosa jikinsa yana rada masa karya sake... Sosae jininsu ya hadu Kodan sunansu daya oho... Waleed ne yafara kuka ganin haidar jikin maisunansa hakan yasa ya bar6esa...

Kukan dasukaji yasa hankalinsu yayi kan kofa... Nanah da imam ne suka shigo suna kuka...sai afdal dake rikeda hannun jeeddah...

"What happen?"sadeeq yajawo shi jikinsa.... Afdal ne yace "papa it's twins..."

"Me sukayi?"faruk ya tambaya...

"Football suke playing sahresh da bubbuga musu ball akai..."

"Ina deeku?"muneer ya tambaya...

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Where stories live. Discover now