In dedication to
Miemiebee👄
**Unedited**
Hello lovelies♥ I know you guys are upset With me😁😁 Okey can we just drop this out "I'm sorry okey? I said i'm sorry" I'll make up to you Allah's willing stay tuned for more updates here's an update to cheer you up "alright. Fine. Do you feel better now? If yes please shower me with your inspiring comments.
*****
Tun daga entrance door miemie ke kallon mutane kala kala Wanda yawanci samari da 'yan matane...with a smily face maheer ya juya yana kallonta, ganin hand'a da gand'an datasake yasa maheer ya waving hannunshi saitin idanunta, blinking eyelashes nata tayi tareda maida kanta gunshi.
"Shall we?"
"Sure!"
Jerawa sukayi miemie sai kalle kalle takeyi tana waige waige wanin intaga suna kallon soyayya saita kwashe da dariya sosae, mutane sai kallonta sukeyi itakuma ko a jikinta.
Bayan sun zauna waiter yazo d'auke da murmushi a fuskarsa,maheer ya maida masa,sam hankalin miemie baigun ta tattara hankalinta takai kan masoya biyu dasuke gefensu sai soyayya suke zubawa suna aekawa junansu sak'onni ta ido,ae wannanma haukane da iskanci,ji yadda suke kallon juna kamar wasu mayu...
"What would you like to order?" Waiter Yafad'a tareda mik'a wa maheer menu...
"Ummm... I'd like to have fried rice with salad..."
"How about you ma'am?"
Kwata kwata hankalinta bai kanso tasake baki tana kallon masoya masu kallon soyayya idonsu cikin na juna ko kyaftawa basayi, ta wangale baki saura k'iris miyau ya d'iga.Maheer ya dubeta ganin alamar hankalinta bai gun abun yabasa mamaki...
"Princess! Princess!!"ya k'ira ta
"Huh? Na'am?" Ta maida idanunta tana kallonsa.
"Are you okey?" Ya tambayeta cikeda damuwa
"Yeah! Of course am fine?" Tafad'a sillily tana dariya.
"What would you like to order ma'am?" Waiter'n ya tambayeta yana d'an murmushi.
Menu ta d'auka tafara kallo tana moving lips nata, maheer ya zuba mata idanu yana kallonta.
"I'd take éba with egusi soup!" Tafad'a tareda kallon waiter'n
Da mamaki ya tsaya yana kallonta,bai tsammanin abunda zatace ba kenan...
"What would your drinks be?"
"Five alive!"
"Thank you,Your order will be ready in less than 10mnts."
Maheer ne ya maida masa,garin gilgil miemie ta buge flower vase dake tsakiyarsu, take ya tarwatse a k'asa hankalin kowa ya dawo kansu,ganin yadda mutane ke kallonta yasa tafara washe baki kamar sokuwa,maheer kallonta kurum yake, maimakon yaji kunya saima murmushi ya mata kana yadubi sauran mutanen...
"We're sorry for the in...
"I didn't do it on purpose did I? besides no body is above mistake...
"Princess...
Ta6e baki tarede kama lips nata da hannunta.
"Sorry..." Maheer sake fad'a kana yamaida kallonsa kan miemie dake zare idanu.
Take cleaners suka share gun.
Minti biyar tsakanin order'n su ya iso,miemie ta zage ciki ta narki abincinta,dukda bada hannu bane jitayi folk d'in ya takurata,saida tazo yagan kaji taga bazata iya hakuriba ta tamke fuska.
Tadubi waiter tace
"Excuse me"
"How may I help you ma'am?"
"Ehm...can you please help me with some water in a bowl?"
"Huh? Ma'am how... I mean why won't you use the knife and folk instead..."
"Excuse me please! I asked for your service not for your opinion... How did you expect me to use these weapons, I guess the animals are dead already aren't they?"
Habawa me mutane zasuyi in a dariyaba, maheer nitsewane kurum baiyiba, waiter'n daya gama dariya yace
"Sorry ma'am...I'll bring it right away"
yajuya yana k'ok'arin rik'e wani dariyan.
Miemie dako a jikinta ta dubi sauran mutanen dake kallonta wasu kuwa dariya sukeyi.
"I guess it isn't a TV you guys are watching... Mind your business."
Tafad'a tareda bakesu da harara tacigaba dacin abincinta.
Maheer daya kasa cin nashi nazuba mata na mujiya,yadda takecin abinci burgesa take dan citake tsakaninta da allah babu damuwar waidan akwai wasu mutane agun.
"Why aren't you eating?"Ta tambaye tana nuna abincin.
Murmushi ya sakar mata kana yace
"I lost my appetite...
"Huh? Why are you sick no kuma kana jin somehow nauseated" tafad'a tana ta6a goshinshi cikeda damuwa...idanu yazuba mata yanajin dama su dauwama a haka.
"Not at all,am alright..."
"Really? Then why are you not eating anything? Why are you suddenly weak"
"You're my weakness..."yafad'a batare da ya saniba...
"Huh?"
"Princess I..."
"Excuse me..."waiter'n ya katsesa tareda ajiye bowl d'in.
"Thanks"Cewar miemie tana dariya, wanke hannunta tayi ta d'auka.
"Ehn...what were you saying?"tafad'a bayan tayagi kaji tana kallonshi.
Murmushi yayi yanason tuna lines nasa dayagama practice a zuciyarsa... Runtsa Ido yayi yanason tuna ta ina zaifara, shakkar abunda zaifaru yakeyi sanin wuyar sha'anin datake dashi balls shi bai ta6a furta kalmar so ga wace maceba baimasan tayaya ake somawaba, candai ya daure ya dake yadubeta bayan ya bud'e ido.
"Ermm! Princess I wanna tell you something very important but am afraid y..."
"Ohh pladin whats this so important that you can't tell me at home sai anan? C'mon go ahead inajinka maybe zaka bani labarin crush d'inkane ina jinka."ta kashe masa ido tareda cusa nama a baki.
"Amm... Erm.. Princess..."
"Kodai ansa maka Idone ka kasa fad'i?"
miemie kuwa ganin hankalin wad'annan lovebirds d'in na kansu tak'ara volume na muryarta tace...
"Oh duniya...abun mamaki baya k'arewa..."
Da alamun tambaya yake kallonta...
"Meya faru?"
"Aekuwa nabarshi a cikina kumbura zaiyi...wato wasu mutanen suna buk'atar gwajin k'wak'walwa dan da alama ba lafiya..." Tafad'a tana juya hannunta a akanta.
Take mutane suka juya suna kallonsu.
Maheer ya zuba mata ido yanaso yaji abunda zatace.
Matsowa tayi saitin fuskarsa tareda zare idanu.
"Pladin kasan meye? I was just wondering whether these two are fine but unfortunately basuda cikakkiyar hankali... Yadda kasan tsoffin mayu suke kallon juna wai maita suke nunawa a filin Allah, basa sanin akwai mutane agun suke aewatar da iskancinsu sai sunji abun gulma, d'azu har kiss sukasoyi saida na ture wannan abun tukun sukadawo hayyacinsu sannan anjima a kad'e jiki asa burmemen hijabi aje gida ace baba nadawo saga d'aukar hadda..."
"Ke! Dawa kikeyi?"budurwar ta hayyayyak'o tamkar zata daki miemie.
Miemie ta d'ago tana bud'e hanci.
"Au dani kikeyi? Da wanda ya tsargu."tafad'a tareda sa nama a baki.
"Ahh yarinya kintaro match saina gwadamiki asalin iskanci anan Wanda gobe idan kikaga mutane bazakiyi gigin kallonsuba bare kiyi magana."
Miemie tayi banza da ita tacigaba dacin namanta.
Maheer cikin sanyinsa ya d'ago ya saurayin daya tsaya kamar soko.
"Excuse me...please take her off from here bamason hayaniya."
"Malam karka gayamun maganan banza mata,ita karuwar taka data tashi ya6a maganar baka kwa6eta sai mu zakayi wa maganar banza."
Duk hak'urin maheer jin an k'ira miemie da kalmar karuwa agaban bainar jama'a yasa ya tunzura, dashi aka zaga bazaiji zafi amma miemie'nsa kam sai inda k'arfinsa yak'are.
D'aga hannu yayi da niyar kaima shegiya Mari saiya fasa yanunata da yatsa.
"Don't you dare and ever call her with such name Dan billahil azim kikasake anan kika kuma k'iranta da banzan abun saikin kwana a cell...
Saurayin kam na gum a gefe sai tsilli tsilli yake dagani dama mak'aryacine.
"Bash kanagani Ana cimun fuska ka tsaya a gefe."budurwar ta fad'a cikeda haushi
"Ahhh! Calm down pladin ae duk Wanda ya k'ira wani karuwa yasan da Wanda yake kasan magajiyace zatabar 'yarta tayi gantali dawannan tsinannan kayan cikin dare tareda samari."
Jin hakan yarinyar tacakamo rigar miemie.
"Wayyo jama'a kunga cikakkiyar 'yar tasha!"cewar miemie tana dariya
Maheer ya raba miemie da ita tareda d'auketa da mare jikake tasss abunda bai ta6ayiba a rayuwarshi.
"How dare you touch her with ths filthy hands..."
"Aradu dakabari nagwada mata tawa haukar dan bugun tsiya zanmiki..."
Tuni manager yafito ga security.
"Security take them out!"Cewar maheer.
Tuni dama saurayin ya gudu, security yafita da budurwar sai zage zage takeyi.
Manager yazo kusada maheer
"We're very sorry sir...
"It's okey! We're done here"
"Please sir we
"Nope that won't tarnish your reputation I promise... You don't have to worry at all."
"Thank you sir!"
Payment maheer yayi danji yayi gaba d'aya gun ya fitarmai arai gaba d'aya an ruguza masa shirinsa.
Yadubi miemie
"Taso mu wuce."
D'aukar sauran namanta tayi ahannu sukafice mutane kuwa ansake baki Ana kallon ikon Allah wasun mugun mamakin miemie sukeyi itako kunya babu.
Amota bai iya cewa komaiba Dan gaba d'aya damuwa taimasa yawa, yaso confessing soyyayyarsa ayau amma hakan baisamuba, yak'i bin shawarar hydar na ya sanar da baba gani yake zai tauye mata hakki saiya sa mata soyayyarshi tukunna duk da yanaganin hakan ba abune mai wuyaba saboda shak'uwarsu, tafiyarta yafi komai d'agamar hankali Dan tunyanzu yafara jin zazza6I, saizuba miemie ke mishi amma Sam ina hankalinsa bai kanta, saida yakawota k'ofar gida yadubeta tareda mata murmushi.
"Zan wuce gida kigaida mama."
"Haa'an bazaka shigo bane?"
"Nop... Saida safe in Allah ya kaimu."
"OKey... Sleep tight" harta b'ude k'ofar taji yace
"MIEMIE" Cak tatsaya cikeda mamaki Dan bata ta6ajin ya k'irata da wannan sunanba, Karo na farko dataji jikinta yayi sanyi, juyawa tayi ta dubeshi taga alamar damuwa sosae a fuskarsa.
"I'll miss you!"yafad'a tamkar zaisa kuka.
Kallonsa ta tsaya yi batace komaiba, ganin tayi shiru yasa ya cigaba.
"I don't want you to go, I need you to stay with me now... And and forever!"yafad'a muryarsa nad'an rawa.
Miemie kurum kallonsa take kamar zombie.
"Promise me that you'll be Beck without anyone's burden, I want your heart to be clean and empty, keep it save for me...only me, promise me that you'll always and forever be my princess!"
Ganin kallon datake masa yasa yayi saurin dawowa hayyacinsa tareda kauda kai gefe.
"Good night!" Kurum ya iya cewa
Baiyi auniba saiji yayi ta manna masa Peck a cheek tareda bud'e k'ofa ta fita.
Daskarewa yayi agun ya kasa ta6uka komai, kallo yabita dashi har bandirawo ya bud'e mata gate tashige.
Ahankali yace
"I LOVE YOU MARYAM"
kana yayi horn aka bud'e masa gate ya shige gida.
_The Next Day_
Da misalin k'arfe sha d'aya driver'n fada ya Iso d'aukar miemie har gida, bayan dogon nasiha da gargad'in da baba da mama sukayi mata, abba hargida yakawo mata papers tayi signing, maheer yak'i fitowa a rakiyarta, sai waige waige takeyi tana tunzura baki.
"Yah hydar ina paladin?"Tafad'a tamkar zatayi kuka.
"Nikike tambaya yau kuma, naga kunfi kusa."
"Gidanku aliyu!" Cewar hajja.
Abba yace
"Hydar ina abokinka kasan bazata yafiba inbata ganshiba ga lokaci na k'urewa."
"Abba nayi nayi dashi ya sauk'o yak'i."
Baba yace
"Khaleel jeka k'irashi!"
Can yadawo yace baiganshiba.
Mama da ummi k'ij fitowa sukayi Dan zasu iya kuka.
Miemie gaba d'aya rashin ganin pladin agun yasa tafara d'an hawaye ita tayi fushi dashi tabisu d'aya bayan d'aya ta rungumesu suka yi mata addu'a.
Har anbud'e mata baya zata zauna kamar ance d'aga kai ta hango maheer tasaman bene window'n d'akinshi yanamata waving hannu.
Batasan sadda dariya ya su6uce mataba.
"I LOVE YOU YAH MAHEER" Tafad'a da mugun k'arfi yadda zaiji harsaida gidan ya amsa.
Baba da abba suka kalli juna suna murmushi.
Khaleel yace.
"Maza a tafi dama mingaji dake Allah kiyaye hanya."
Bata kulasaba tashige mota tana dariya, kanta ta sako ta window tana musu waving harsaida motar yafice daga harabar gidan suka kama hanya, nidai nace safe journey.
**********************
Yeeh! I manage to drop this for now look forward to next chappie soon.
Your comments are needed ooo
Miemie is on her way now.How will she cope with the royal family?
Will she be able to change her behaviors and life style,will she be able to adopt their culture and displine?
Will her mission be accomplished?
Your comments are desperately needed.
OneLove ♥
VOCÊ ESTÁ LENDO
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Romance"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...
