chapter 83

1.6K 177 44
                                    

In dedication to
Miemiebee 👄
 
  ******
   "Miemie dear, go home take a shower we can stay here with him."miemie taji muryar ummi daga cikin baccinta, bude idanu tayi taga har yamma lis tayi.
   Dada kankame hannun maheer tayi cikin muryarta data dashe tace
"No I'm not leaving until yaa maheer does."
"Miemie c'mon I'll drive you home... Kina bukatar Hutu."Cewar muneer
Already mama ta wuce itada da sadeeq... Sauran ummi, khaleel muneer sai ammar da hydar dashima yaki tafiya.bayan ta gama binsu da kallo idanunta ya sauka na maheer dake mata murmushi, har an cire oxygen din.
"Princess please, you too buddy."ya juya yana kallon hydar kana ya cigaba
"Go home, take a shower and relax, am sure you two would like to sleep your bed..."yayi kasa da murya saidai yadda hydar zaiji ya kashe masa Ido yace
"Ko ka manta yau za'a kawo maka amarya..."
Abunda bai Saniba already ankawo Sarah, babanta da kansa ya kawota ya damkata hannun surukanta, shiba mutum bane Maison bidi'a yahana kowa zuwa kuma ya hadu da abunda ya faru gameda rashin lafiya da fasa daura auran maheer da miemie.
  Maheer ya dubi miemie data kafesa da idanu batason tafiya tabarshi tsoro takeji kar wani Abu ya kuma faruwa dashi, murmushi ya sakar mata kana yace
  "Princess promise me one thing..."
Daga kai tayi alamar tana jinsa.
  "Promise me hawaye bazai sake zuba a idanunki ba daga yanzu."
  Batason tayi alkawarin da bazata iya cikawa, hawaye bazai taba daina zuba ba harsai randa ya samu lafiya, da kuma randa ta manta da shafin murad a rayuwarta.
  "Please... Am begging you."yafada softly
Duka dakin suka zuba musu idanu kowa da abunda yake sakawa a ransa, tausayin maheer da miemie ne cike pal a zukatan kowannensu, ummi bazata iya juraba da itama hawayen take hakan yasa tafice da Sauri.
"Can I count on you?"ya tambaya in a serious tune.
Nodding tayi tana kokarin maida kukan da ya tokare mata kirji.
Murmushi ya sakar mata yace
"Princess you're a mighty special person in my life don't forget that... Ever."
  Still daga kai take kamar kadangare tana toshe baki dan kar kukan ya kufce.
"Muneer take her home... And you najuya naganka gefenta I won't hesitate to punch your nose."yafada yana kallon hydar.
  Duka suka yi murmushi suna mamakin karfin hali irin na maheer.
"I'll go since you insisted... But kasani I'll be back later."
"Whatever... I just want you out of my sight."ya fada stubbornly.
Miemie ta riko hannun maheer hakan yasa ya juyo yana kallonta.
"Yaa maheer promise me that you'll be fine by tomorrow... I want you back home."
Dan dariya yasake kadan yace
"Lafiya ba a hannuna takeba princess just keep on praying for me... I also wish I could go home with you."
  Badan tasoba hydar yana hannunta suka fice tana waigan shi shikuma yana waving mata with a smily face.

*******
  *_MAFARKI_*

Tsaye take cikin dungurmin daji gaba jeji baya jeji... Ga hadiri ya hade ko ina baki kirin sai walkiya ake, tsorone fall ya cikata sai waige waige take tana kiran sunayen yan uwanta su kawo mata agaji, wani tsawa akayi Wanda ya bala'in tsoritar da ita, gudu tasa dan neman tsira yayin da take kuka, tsayawa taji cak ganin wani haske a gabanta Wanda yayi sanadiyar rufe idanunta nadan wasu lokuta kana a hankali ta budesu, murad tagani yana miko mata hannu murmushi dauke a fuskarshi, cikeda farin cikin ta mika hannu batakai ga rike hannunsa ba maheer ya shawo gabansa, hakan yasa tadan dakata...shidinma miko mata hannu yayi hakan yasa ta Shiga rudanin nawa zata kama sai binsu da idanu take...
"Princess hold my hand I'll always lead you to the right path."maheer ya fada da double murya.
"I'm the right one for you duckie... You'll never regret holding my hand."murad ya fada
Take voices dinsu suka cika mata kunne ta toshesu dasauri tareda runtsa ido.
  Bude idanun tayi bayan yaji muryar ya lafa, still suna tsaye a yadda suke.
  "C'mon princess...I'm your hero remember"maheer ya miko mata hannu... Batareda ta kalli inda murad yake ba tayi saurin mik'awa maheer.
Heartbreakingly Murad ya juya zai taxi maheer ya riko hannunsa, duka kallonsa suke cikeda mamaki shikuwa sai murmushi yake musu.
  Hade hannunsu yayi gu daya kana yace
"Take care of my princess...she's a very special to me, I won't forgive you if you let any harm come to her."
  Yana kaiwa nan yasakesu ha juya yanufi wani duhuwar jeji...
"Yaa maheer where are you heading to?"
Juyowa yayi ya kallesu tareda muta murmushi.
"Far away..."
"Please don't go..."
"I've no choice either..."nan ya juya cikin azama zai shege tasaki hannun murad da karfi tabi bayanshi.
"Yaa maheer... Yaa maheer. "Ta Shiga kwala masa kira amma bai juyoba, saida yazo daidai wani makeken rami sannan ya tsaya tareda juyowa yana dubanta da murmushi tareda yin baya baya.
Daidai zai fadi ta riko hannunsa cikin azama sai kuka take, shikuwa sai sullub'e hannunsa yake.
"Yaa maheer please don't...don't please."
"Always be happy."yace da ita daidai da sullubewar hannunsa gaba daya yafadi ramin da ba'a hango karshensa.
  Wani razananniyar ihu tasa

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Where stories live. Discover now