chapter 94

1.6K 145 1
                                    

In dedication to
Miemiebee 👄

******

   _Few months later_

"I don't know what to do little fanta... Kaina ya gama kullewa."ya sighting yana kallon gilmawan mutane a waiting room na airport na Ethiopia.

Miemie tayi dariya tace "of all people yaa khaleel... I thought kaine ba za'a samu Matsala gurin kawo mata ba."daidai sanda  take zuba spices cikin miya

"Ah! You know when it comes to women I sucks..."ya girgiza kai kaman tana ganinshi yace "kece abokiyar shawarata menene mafita... Kinsan baba 2 weeks yabamu already faruk harya fitar da nashi."yakarishe tamkar zaiyi kuka...

"Don't worry yaa khaleel just keep on praying am sure there's some girl waiting for you out there... Baba kuma barshi dani I'll try and talk to him..."daidai sanda taji an rungumeta ta baya and it's no other than her husband

Khaleel zaisake magana tace "I'll call you back later... Have a safe flight."tafada tareda hanging call din tareda cire earpiece din kunnenta.

"Welcome sweetheart..."tafada tareda pecking dinsa a lips so ya longing ta janye... Pouting baki yayi kamar yaro yace  "baby am hungry." Murad da fitina tasan bawani yunwan dayakeji dan daga gun Jalal yake.

Duba agogon kitchen tayi quarter to twelwe tayi murmushi tareda girgiza kai tace "just give me 10mnts and it'll be done...how's your replica (babyn Zarah Fadeel)?"ta tambaya excitedly.

"He's fine...but he miss you."yafada daidai sanda yake kashe gas din...kallon mamaki tamasa yace

"Let's go and have lunch outside sweetheart..."ya daura hannunsa a kafadunta yana kallon face nata yana murmushi...her face shine Abu na farko daya cheering dinsa duk stress din daya kwaso..."kinga saimuje mugaida su yaa hydar saikidawo kiga babynki..."jin haka yasa tayi murmushi tareda hugging dinsa.yasan princess dinsa nason baby sosae gashi Allah bai basu...ga dan zarah yakai one month yanzu harda kwanaki suna addu'ar Allah yakawo musu mai albarka

"Baby?"ya kirata a hankali

"Ummm!"ta amsa cinkin kirjinsa....

"I love you..."ya kissing saman gashinta..

"I love you too..."

*******

  Miemie na hanging call din daidai lokacin da wata budurwa Tazo wucewa tagabansa cikin shigan abaya...baikai hankalinsa sosae gurinta yacigaba da danne dannensa... Can kamar ance ya daga kai ya ya hango wani dan kararramin wallet peach a kasa... Yasan dai dazu babu agun yanzune aka dropping.

Tashi yayi ya karisa tareda dauka... Waigawa yayi yaga kowa na harkar gabanshi babu wanda ta damu balle yayi cikiya... Budewa yayi ahankali yaga important cards ne ciki sosae...harya juya zai sanar da wani security dake can gefe ya hango budurwar dazu tanata caje jakar hannunta da alama Abu take nema.

Batareda wani tunani ba yakarisa tareda mata sallama... Dagowa tayi tareda amsawa... Seconds suna kallon juna kamar wacce tasanshi... Ganin yana bata lokaci yace

"I think you drop this..."ya mika mata...murmushin jin dadi tasake tareda sauki ajiyar zuciya tace "Allah na godema."

"Thank you so much."tace dashi tana murmushi... Shiko kallon mamaki yake mata jin ta iya Hausa "Nigerian?"

Ta nodding masa kai... Haushin tambayan daya mata yayi meye gaminsa da inda tafito...murmushi yadan kakalo yace "be careful next time."

"I'll thank you..."tace dashi tana murmushi shiko yajuya yatafi..

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora