chapter 96

1.2K 114 0
                                    

In dedication to
Miemiebee 👄

******

"I've been meaningless without you... I couldn't bear the thought of being without you... You'd been always there ..I'd always been there with you... I want to see you smile, hear your laugh ,hold your hands...all over again and again"ta sake damke hannunsa hawayenta na zuba akai "because your happiness gives me mine..."

Yatashi saidai bats lura da hakan ba Dan idanunta arufe suke shiko ya tsura mata idanu "even though sometimes you make me cry but that makes me fall in love with you even more.... I miss you maheer, I knew you never liked me but I didn't know you disliked me enough to completely shut me down by leaving me with broken heart..."

"Why didn't you tell me this before?"ta tsinkayi muryarsa, da Sauri ta bude idanunta ta sauke cikin nasa but to her own surprise taga murmushi yakeyi... Kokarin zama yake ta tallafa masa sai kunyarsa takeji...daidai lokacin da muneer yashigo.

"How you feeling?"ta tambaya cikeda kunya Ashe yaji confession dinta.

"Alhamdulillah"yace da ita... Daga idanu tayi suka hada idanu ya sakar mata murmushi sai abun yabata mamaki... Da kunya ya cikata tamusu sallama...

Muneer yaimata rakiya ya gargadeta karta fadawa kowa abunda tagani yakumayi alkawari...

******

   Tundaga ranar kullum babu randa meelah bata zuwa asibiti safe da yamma... Duk wani lokacinta tabaiwa maheer wajen basa kuluwa... Kamadaga basa abinci, magani, karanta masa news dasauransu... Hakan yasa wata shakuwa mai kafin bala'i tashiga tsakaninsu cikin sati uku...

A zuciyar maheer kuwa aduk sanda bata kusa dashi yana kewanta Har yanaso yafi na miemie dukda ita miemie'n bai ganta na watanni Ba amma rashin ganin meelah na hour kansashi zama restless...

Akwai randa batazo Ba kwata kwata sanda yakusa zazza6I, abinci ma kasa ci yayi dan tasaba bashi... Muneer dai yazuba masa idanu... Shikansa maheer din mamaki yake... Ya dialing number'nta kuma yaki shiga

Muneer dayayi jugum yana kallon yayan nashi can yace "you miss her?"batare da ya kallesa Ba ya daga Kai "as much I hate to admit it. Hell yes!"

"You like her?"wani kallo maheer ya watsa masa"no?!"yafada kamar sigan tambaya... "You love her don't you..." Maheer ya rolling idanu annoyingly yace "just stop it. Kai yaushe kasan wani so muneer..."

Muneer yadan 6ata rai yace "haba yaa maheer am 24 fa..."yadda yayi yaso baiwa maheer dariya saiya masge "answer me yaa maheer..."

"I. Don't. Love. Her!"ya emphasizing each word "I only love Mariam bayan ita banjin Zan sake son wata mace a duniya..."

Muneer ya katsesa "then why do you let her go..." Maheer yayi saurin katsesa "because all I want is her happiness... She doesn't love me..."

Muneer yayi murmushi yace "yaa Ba soyayyar aure kake Wa miemie Ba... Inda kanasonta na aure zaka aureta haka saika koya Mata sonka... Ahankali zata manta da Wanda takeso..."

Maheer yace "you don't know anything maheer...I know what am feeling rabuwa da ita yafi ciwon Danake zafi... But I had to let her go cause happiness dinta yafimun komai..."

Muneer ya ta6e baki cause haryanzu yayan nasa bai gane inda ya dosa Ba... "Did you miss miemie..." Maheer yace "ofcourse I do..." Muneer ya numfasa yace "what of meelah... Kana missing dinta..."

Maheer yace "badly..." Muneer yace "way more than you miss miemie KO?" Maheer yayi shiru yana nazari muneer ya cigaba "baka maganar princess dinka kamar yadda kake maganan meelah a yanzu...it's obvious the girl loves you... Kaga yadda take kula dakai."

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Where stories live. Discover now