chapter 59

1.5K 163 13
                                        

In dedication to
Miemiebee 👄

******
Goge idanu tayi dan tabbatar da abunda ta gani, babu shakka the assassin is heading towards emperor's balcony.
"Where are the securities?"shine abunda tafara tambayar kanta. _you must be stupid kinmanta CS ma munafuki ne, maybe he's behind this_ wata zuciyar ta raya mata.
Da sauri ta d'ago wayarta a rud'e ta shiga contacts tafara scrolling.
"Damn it!"ta yards wayar dan tunawa da tayi batada numbern PMB.
"What am I gonna do?"duk tagama rud'ewa.
Wayar ta dogo tafara neman Layin sadisu but unfortunately yasa cemata not reachable, K'arshe tura masa voicemail tayi.
_Miemie you really have to stop this right now, you shouldn't let anything happen to emperor...he risk his life to save yours kema ya kamata ki ceci nasa_ take taji wani tsoro duk yafita a ranta, k'ofa tanufa tareda bud'ewa ta lek'a hallway, babu motsin komai sai dim lights daya haska gun, k'ofar d'akin murad ta nufa tashiga knocking.
Zaune yake kan sallaya alamar idar da sallarsa kenan yafara jin knocking a k'ofarsa, mamakine ya rufesa ganin 1:05am,mik'ewa yayi yanufi k'ofar tareda lek'a spyhole, ganin miemie yasa yadanji sanyi, but meya kawota at this time of the night, allah sa ba wani abun bane.
Da sauri ya bud'e k'ofar,ganinta a rud'e yasa hankalinsa tashi.
"What's wrong duckie?"ya tambaya worriedly.
Stammering tafara tanaso ta masa bayani.
Jawo hannunta ciki yayi ya rufe k'ofar nervously yace
"Calm down Duckie, calm down and tell exactly what's going on."
"Emperor someone's here to kill you..."
"What? Why? Ya akayi kika sani."ya fad'a sounding unserious
"I saw an assassin heading towards your room, I saw him emperor you really need to hide somewhere,please mubar nan yanzu..."
Taja hannunsa dak'arfi tanason tafitar dashi yayi saurin kwacewa.
"I don't seems to get you Duckie, what assassin are you blabbing about...anya ba mafarki kikayi ba."
"What?"ta fad'a unbelievably
"Am telling you your life's in danger and you're taking it as a joke...am not dreaming emperor maybe you're the one who's dreaming, come back to reality..."takuma Jan hannunsa zata fitar dashi
"Why'd I believe you upon all the securities da muk dashi...
Da sauri ta katseshi irritatedly
"You really don't have any time to waste...Your life is in danger believe me."
Dan guntun tsaki yaja yace...
"Duckie you..."kasa k'arisawa yayi sakamakon turasa da miemie tayi ya fad'i gefe guda ita kuma tayi saurin tsugguna wa bullet ya sami k'ofa.
Sake saita kan murad yayi da bindigar yayi saurin kaucewa hakan yasa bullet din ya sami wani gun daban.ya sake harbawa unfortunately kafun murad yayi wani Abu bullet d'in ta samesa ya saki wani k'ara.
A inda ta tsugunna idonta ya hango mata inda medals din murad suke d'aya ta d'aga ta saita hannun assassin dake rik'e da bindigar ta buga Wanda yayi sanadin fad'uwar bindigar tayi wanni hanya Wanda dagasu har assassin din basu saniba.
A rude miemie ta k'arisa gurin murad tana jijjigashi gaba d'aya ta gama rud'ewa hawaye har yafara zuba a idonta.
"Emperor! Emperor please get up...please don't do this..."ta sa wani kuka tana jijjigashi.
K'ok'arin daurewa yake yana runtsa ido sai a sannan ta lura bullet damtsensa na dama yasamu.
"Duckie run for your life... Karki damu dani just go..."
"Shut up you're bleeding..."tafad'a cikin muryar kuka irritatedly
Da sauri ta janye dankwalin kanta ta shiga d'aure masa gurin.
Assassin d'in jin murad na magana ya tabbatar masa da yana numfashi.
"Damnit!"ya furta Wanda har kunnen miemie.
K'ok'arin nemo bindigar yashiga yi amma ya rasa hakan ya sashi zaro wuka ya nufi inda suke miemie hankalinta gaba d'aya ya tattara kan murad.
Batayi auniba saiji tayi murad ya rungumota yamaidata k'asan sa ya mata rumfa daidai lokacin da assassin d'in ya zurma masa wuk'a a tsakiyar baya.
Dai dai lokacin da hajjo,zarah da amatullah suka shigo tareda sadi suka nufi kan su murad batareda sun lura da assassin din ba.
K'ok'arin guduwa yayi yake danya gama cimma k'udirinsa miemie tayi k'arfin halin maida murad gefe ta mik'e tareda bin bayansa ta samu nasarar jan rigarsa ta baya Wanda yayi sanadiyar yagewa.
Cafkosa tasakeyi suka fara kokuwa tana k'ok'arin cire mask na fuskarsa shikuwa yana hana hakan faruwa, da sauri sadi ya nufo gun dan taya miemie but unfortunately ya gulli miemie a ciki Wanda yayi sanadiyar faduwarta kafun sadi ya iso tuni yayi wani sufa kamar spider man ya tsallake ya dirka har k'asa, kafun su samu isa jikin balcony ya 6ace kamar aljani, da sauri sadisu ya fita while miemie ta koma kan murad sake kwance helplessly hajjo ta d'aura kansa kan cinyarta tana tapping face nasa cikin kuka tana cewa karya ruf'e idonsa.haka sauran ma.
Daidai fuskarsa miemie tanufa hawayenta na d'iga kan fuskarsa tareda damk'e hannunsa.
"Please look at me... Don't don't close your eyes please..."kukanta ya tsananta.
A hankali yake kallonta yasake damk'e hannunsa cikin nata dakyar bakinsa ya iya muttering
"Are you okay?"
D'aga kai tayi kamar kadangare tana hawaye yace.
"Am fine... Please ne brave, karka kulle idonka... Please Someone should call a doctor..."tafad'a da karfi dan tagama mancewa itama likitace.
Kuka take sosae.
"Emperor look at me..."yakuwa kalleta tace.
"Am here nothing will happen to you insha allah...be strong and stay still karka kulle idonka, am right here besides you, ga hajjo tananan please..."tafad'a duk tagama rud'ewa.
Sunanan cikin situation d'in murad idanunsa kan miemie dazarar yafara k'ok'arin rufe idonsa take hanasa, hawayenta dake d'aga kan fuskarsa yakesashi jure duk wani azaban dayakeji...hajjo kuwa sai kwararo wa d'anta addu'o'i take while su zarah na kuka sosae idonsa ya rufu kirif hakan yasa hanakalinsu tashi.sadisu ne yashigo biye da likita a bayansa.
Likitane tashigo biye da nurses biyu a bayansa, yadubi inda suke ya musu umurni su fita.
Babu Wanda ya kallesa agun balle suyi abunda yace, saida ya maimaita hajjo tayi k'arfin halin mik'ewa ta umurcesu su fita, zarah da amatu suka mik'e banda miemie da har alokacin hannunta na cikin na murad.
"Madam ya kamata ki bada guri..."cewar likitan bayan su hajjo sun fita.
"Would you please stop blabbering and save his life...am also a doctor you've no right to send me away."tafad'a sarcastically cikin muryar kuka.
Ganin abunda tayi yasa likitan yin shiru yasoma abunda ya kamata,bullet d'in yafara cirewa miemie ta runtsa Idonta tanaji kamar a jikinta ne,sannan ya cire wukar.
After an hour an gama komai kuma duk abunda ake murad yak'i sakin hannun miemie dukda baisan inda kansa yakeba.
Bayan yagama yace sai an maidasa clinic duk sukace babu inda za akaisa musamman a halin da ake ciki yanzu kuma ana buk'atan jini batareda 6ata lokaci ba,hajjo ce tafad'i BG na murad unfortunately duk cikinsu babu donor ba saina mai martaba kuma a halin da yake ciki bai kamata yayi donating jiniba, k'arshe miemie ta donating cause nasu yazo d'aya.
Bayan an sa masa likitan ya tabbatar musu he's out of danger kuma zai iya farkawa in no time.

*******
Throughout the night babu Wanda ya runtsa,kowa idanunsa kan murad dake kwance a ruf da ciki shirtless an kanainaye masa jiki ba bandage damtsensa na hagu ma haka.
Hajjo kwana tayi kan sallaya tanakai kukanta ga allah, zarah da amatu na zaune kan couch kowacce taci uban tagumi idanunsu sunyi luhu luhu alamar sunci kuka harsun k'oshi.
Mai martaba na zaune kan wheelchair idanunsa kyar kan murad cikeda jimami yaniwa d'ansa addu'an samun sauk'i.
Miemie kuwa na durk'ushe saitin fuskarsa idanunta dasuka zama abun tsoro tsabar kuka ta zubasu kan fuskarsa har alokacin kuma hawaye take.
Ahaka suka kwana saida aka k'ira sallar asuba kana abba ya umarci kowa yawuce turakarsa dan gabatar da sallah abarshi da sadisu.
Har ya gama magana miemie batasan yayiba saida ya maimaita.
Kunyace takamata badan tasoba ta fara kokarin mik'ewa amma saidai me, murad ya rik'e mata hannu gam kamar wanine ke janta, duk suka zuba wa hannun Ido, mai martaba ya sauk'e numfashi hajjo tace.
"Da alama baison kiyi nesa dashi mariam."
Jin haka yasa wani kunya ya dabaibaye miemie tafara k'ok'arin kwacewa amma takasa.
Babu Wanda yasake magana suka fita ya saura daga ManSadi sai miemie saikuma unconscious Murad.
Miemie tadubi ManSadi tace.
"Am really confused sadi, who could've done this to him...what I felt to understand shine ina securities har assassin yasamu damar shigowa.
"Sanda abun ya faru all the securities were sleeping..."
"Sleeping? That means CS yanada masaniya akai."
"Kwarai kuwa... Sanda na fitan k'iran naga bottle na Chapman a hannun kowannensu inaga ansanya maganin bacci a ciki saboda asamu a attacking PMB cikin sauk'i."
Jim miemie tayi kana tace.
"Am hundred percent sure that hakimi is behind all this..."
"Hakimi?"sadisu ya tambaya cikeda shock.
"Yeah and we really have to prove to everyone shi ba mutumin dasuke tunani bane...he's a green snake under a green grass."
"When did you start suspecting him?"
"Since the first time I saw him nasan ba mutumin arziki bane kamar yadda kuke masa kallo."
"Then how are we gonna prove that?"sadisu ya tambaya.
"Through this assassin..."
"Amma ae bamu samun ganin fuskarsa ba."
"Yeah... Zamu bincika kuma insha allah komai zaizo mana da sauk'i, what matters yanzu shine lafiyar emperor..."
Ahaka conversations dinsu yakare sadisu yafita masallaci.
Anan miemie ta gabatar da sallah'n ta tajima cikin sujjada tana nema masa samun sauk'i gurin ubangiji,har gari yafara wayewa tana Abu d'aya.
Dawowa tayi inda yake tana kallon fuskarsa ahaka bacci yafara dan surarta,duk wani motsi inataji saita bud'e Ido.
Tarin da murad yafara shiya fargar da ita, da sauri ta mik'e tareda tsiyaya ruwa cikin cup... Cikeda dabara tafara bashi yanasha batareda ya bud'e Ido ba,tana cikin haka su hajjo suka shigo.
Duk abunda take hajjo na kallonta tanajin son miemie har cikin zuciyarta, acikin mutanen duniya dawuya asamu 10% irinta Wanda suke sadaukar da rayuwarsu wajen kawo wa wasu farinciki,zuwan miemie alkhairi ne a rayuwarsu ta kawo murmushi kan fuskar kowa, ta uniting uwa da da, ta had'a kan yan uwa, ahakan take k'ok'arin tona asirin munafukai Wanda su basuyi hakan ba saboda basuda karfin yin hakan a lokacin miemie ta Sauya rayuwarsu gaba daya wanda Allah ne kawai zai iya biyanta.

******
Vote, comment. And share.

SAUYIN RAYUWA (EDITING)Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang