In dedication to
Miemiebee 👄
******
Shima rungumeta yayi tightly tareda lumshe Ido yanajin wani abu na ratsa jijiyoyin jikinsa wani 6angare na zuciyarsa na fararin ceton rayuwarta dayayi tareda bakin cikin ganinta cikin maye wannan yasan shine sila, yayi Dana sanin barinta ita kad'ai.
Ahankali yafurta saitin kunnenta
"Am sorry Duckie..." Sam hankalinta bai jikinta bata sanin abunda ke gudana gama d'aya a sama takejin kanta.
Sake kankameshi tayi sosae wane zata shige jikinsa,ji yayi kamar tana magana
"Emperor..."ta k'irasa.
Da sauri ya cire rawanin kansa ya d'aure mata kanta inda jini ke zuba...
"Are you Prince Murad Bayero?"
Hanun murad ne ya tsaya tareda juyawa ya dubi inda mutumin ke tsaye rik'e da wayan murad a hannunsa hankalinsa gaba d'aya a tashe.
Hade fuska yayi cikeda mugun haushinsu saboda abunda sukayiwa miemie.
"Who I am, where I came from, it's none of your business..."yafad'a vexedly tareda maida kansa kan miemie inda ta kwanto jikinsa sai shirme take ta kwa6awa...
Ahankali mutumin ya k'ariso gaban murad tareda k'ura masa idanu tamkar wani sabon maye, ya sake maida kansa ga wayan yana kallo.
Duban yan uwansa yayi sukaja gefe suna tattaunawa dagani hankalinsu a tashe.
"I've settled everything with you..."ya katse musu tattaunawan su.
Duka suka d'ago suna dubansa.
"And I'll go with you guys, but only on one condition..."
Duka sukayi tsuru tsuru suna kallonsa.
"Zan biku but idan kuka fitar da ita daga cikin wannan matsalar... Ni kuke nema kuma kun samu so deal with it amma dan girman allah karku Kara sakata a ciki."
Yadanyi shiru kamar wani mai nazari yana binsu da idanu sunyi shiru suna sauraronsa.
"Since munyi settling komai tsakanina daku kun yarda zaku saketa, alfarma d'aya nakeso a gurinku shine kufitar da ita daga cikin jejin nan, I want her safe though I don't trust you but zan had'aku da Allah, idan kukq cuci baiwar allah'n nan ku dashi kuma zaku fuskanci azabarsa..."
Babban cikinsu ne ya yarda cutlass din hannunsa, ganin haka yasa sauran duk suka watsar da makaman hannunsu Wanda hakan yabaiwa murad mamaki.
Baiyi auniba sai ganin ogan yayi tsugune a gabansa kamar mai rokon gafara tareda sauran mukarrabansa suka sunkwui da kai.
"We're terribly ashamed of our actions yalla6ai, dan allah ka gafarcemu bamu shaidaka daga farko ba..."
Murad kasa magana yayi yana kallonsu cikeda mamaki, miemie na masa mutsu mutsu a jiki gaba d'aya a gigice take.
"Nasan baka shaida ni ba ranka ya dad'e, na butulce maka da hallacin dakai mun a baya Wanda nasan ba lallai bane ka iya tunawa saboda kai a koda yaushe cikin yiwa mutane alkhairi kake, halaccin dakaimun a rayuwa bazan iya sakamaka ba face maka addu'a.
Sam murad bai fuskanci inda mutumin ya dosa ba.
"Kozaka iya tuna wani sulaiman daka taimaka a hanyarka na abuja inda nake neman taimako saboda harbina da akayi a gefen ciki, ka taimaka ka mik'ani asibiti bayan na maka k'aryar yan fashine suka harbeni while police ne,ka ceci rayuwata sannan kabani dumbin kudade Wanda a dalilin hakan mahaifiyata tasamu lafiya k'anina ya koma bakin karatunsa..."
Sai a sannan murad yayi recalling incident on his way back to abuja daga gombe,cause same day ne da ranar daya fara had'uwa da miemie a rayuwarsa the most unforgettable day of his life.
"Yaune nafara nadamar aekata irin wannan aekin na fashi dukda ban ta6a kisa ba saidai na jiwa mutane rauni... Saboda nayi k'ok'arin sakawa wa Wanda yayi mun rana da sharri,dan girman allah yalla6ai ka yafemun wallahi bazan sake aekata wannan kazantaccen aekin ba."ya fashe da wani irin kuka mai cikeda nadama.
Lumshe idanu murad yana hamdala,dama duk Wanda ya rik'e allah komai na zuwa masa da sauk'i, ya tabbata dogoro dayayi da rabbani ne ya kawo masa dauki lokacin d'aya fidda rai da rayuwar gaba d'aya.numfashi ya sauk'e kana ya dubi sulaiman yace.
"Alhamdulillahi tunda ka tuba ka gode masa d'aya kubutar dakai yadauraka hanya madaidaiciya...duk abunda kuka aekata ku rok'i gafararsa allahu gafurur raheem, ka tashi na yafe maka."
Kallon yaransa yayi yace.
"Duk Wanda bazai tubaba mun raba hanya...kuma ina tabbatar muku bazan lamunci mugun iri Anan ba saidai uwarsa ta haifi wata..."yafad'a tareda take sugar in dayake sha a dazu.
Da sauri suka ce sun tuba suma.
Sulaiman ya dubi murad yace.
"Yalla6ai mai kayiwa mutanen nan suke neman hallaka ka?"
"Ban san dalili ba nima...all I know shine sunason hallakani kamar yadda suka hallaka yan uwana saboda wani dalili nasu Wanda ban saniba...we were on our way to go to the last person who can lead us to real culprits before we got trapped..."
Sai a sannan ya gane dawar garin.
"What am certain about is that ubalili yasan inda matar da mukazo nema take...he is the only person dazai kaimu gunta."
"Karka damu yalla6ai, muna tareda dakai duk runtse harsai ka samu abunda ka fito nema, yanzu kabamu dama mu kamo maka ubalili aradun allah saiya gwammaci maiyasa yayi tunanin saninka a duniya."
Kallon da murad yake masa yasa yagane yace
"Kadaina sa shakka akanmu, alk'awari muka daukar maka yalla6ai saika cimma burinka inhar muna raye,kafad'i abunyi yanzu."
"I want you to get us out of here...she's bleeding so badly and needs to be treated ASAP."
"You got a brave wife ranka shi dad'e, samun irinta a yanzu dakamar wuya saboda tabada da rayuwarta saboda ceton ka, ka gafarcemu mun azabtar da ita tareda bata kwaya mai gusar da hankali saboda tafad'i mana inda kake amma ga k'iya saboda tanada juriya da kaifin zuciya...amma karka damu zata dawo hayyacinta zuwa dan awanni kafun tasamu barci..."ya k'arisa cikeda kunyar abunda suka aekata.
Murad ya kafawa miemie idanu wacce tayi luf a jikinsa dagani barcin wahala ya sureta.
"Let's get going, guys ku dauketa."Cewar sulaiman
Da sauri su virus suka k'arisa da niyar d'aukan miemie, wani kallo da murad ya watsa mishine yasa yaja baya.
Zare beard din fuskarsa yayi kyakkyawar fuskarsa tafito a zahiri.
Sulaiman ne ya mik'awa murad wayarsa da agogo da kudin.
Amsar wayansa yayi da kudin yak'i amsar agogon.
"Yalla6ai ka amsa saboda allah zan taimakeka saboda ka cancanci hakan badan kudinka ba."
Murad ya girgiza kai yace.
"Nima har a zuciyana na baka kyautarsa..."
Baikuma sauraron abunda zaice ba a hankali ya d'agota in a bridal style kamar wacce ya d'aga babyn roba.
*******
Bayan sun isa inda su sulaiman suka parking babbar motarsu kirar van.
Sulaiman ya dubi murad yace.
"Kayi hak'uri yallabai zaka shiga bayan motarnan saboda a yanzu zakufi zama safe babu Wanda zai shaidaku harsai mun kamo ubalili."
Murad nagani sanye cikin navy blue jeans trouser da grey shirt alamar yacire rigar kodaddiyar shaddar sama, kamanninsa sak yafito na emperor.
"Okay...we'll wait here while you look for him."
Barin masu guard biyu sukayi while sulaiman da yaransa biyu sukaje cafko ubalili.
A hankali murad ya k'arisa cikin van din inda miemie ke kwance.
Gabanta yaje ya durk'usa tareda zuba mata glassy grey eyes dinsa, a hankali yasa hannu tareda tattare mata gashin daya rufe mata rabin fuskarta zuwa bayan kunnenta, idanunsa ne yakai kan cute pink lips nata inda jini yad'an 6ata, index finger nashi yasa ya shafe saman lips din tareda dan sakin murmushi da a iya la66ansa kawai ya tsaya.
"Thanks _*Kia*_..."la66an bakinsa ya furta a hankali
He took what it seems like hours staring at her beautiful smiley face shikadai yasan abunda yake rayawa a zuciyarsa.
******
Murad tsaye gaban ubalili da baki da hancinsa ke zubar da mini Virus da wani sun rik'esa tsam sulaiman sai bugunsa yake gaba daya yayi laushi sai haki yake na walaha.
Ganin yayi lugwui murad ya dakatar da sulaiman kafun ya k'arisa gabansa ya nad'e hannu a k'irji kana cikin husky voice nasa yace.
"Are you ready to confess?"
A galabaice ubalili ya d'ago tareda sakin wani shu'umin murmushi kana a wahalce yace.
"Kadaina 6ata lokacin ka PMB,I would rather die than to confess..."
Kafun ya k'arisa murad ya buga masa wani nashe gefen kumatu sanda yaga wuta(abunku da gymnast Wanda ke d'aga karfe lol)
"Who's your sponsor?"ya kuma tambaya rai a 6ace.
"I'll never confess..."yakuma fad'i.
Murad ya mik'a hannu sulaiman yamik'o masa wata kakkaifar wuk'a sai shining take.
D'aya daga cikin yatsun sa ya d'ago ya danna wuk'ar kamar zai yanka, ahankali yad'aga idanu ya dubi fuskar ubalili inda gaba d'aya ya daburce sai zazzare idanu yake, batareda wani tunani ba ya datsa wukar but ba sosae ba.
Wani azababben ihu ubalili yasa kana yace.
"I'll confess wallahi zan fad'a."
Kama d'ayan yatsan yayi da niyar yankawa ubalili yakuma sa Kara Wanda har murad ya to she kunnensa dan sam baison hayaniya.
"This is your last chance... Idan baka fad'a ba I think I would have to kill you..."yafad'a tareda Kara gimtse fuska.
Ubalili yad'aga kai a tsorace.
"Who's your sponsor?"
"Hakimi..."yafad'a finally.
A zuciye murad ya shakurosa.
"You're lying you damn lied...how dare you frame my granduncle..."
K'akari ubalili yafara.
"Wallahi gaskiya nake fad'a."
Naushi yabashi a fuska yafara naushinsa ko ta ina a zuciya.
"Emperor..."ya tsinkayi muryar miemie daga bayansa.
Komai nasa ya tsaya sakamakon jin muryarta, jiyayi duk wani 6acin ransa ya gushe, a hankali ya juya ya dubi inda take tafiya rik'eda kanta kamar zata fad'i.
Da sauri yak'arisa tareda rik'ota exasperatedly yafara mata fad'a.
"What the...wayace kifito... Can't you see you're still..."
Bai k'arisa ba ta kafesa da kaifaffun idanunta hakan yasa yayi shiru yana kallonta yadda ta dan yamutsa fuska saitayi mugun kyau.
"He isn't lying..."
Curiously yake kallonta a hankali ta d'aga kai.
"Hakimi is his sponsor... Bama shi kad'ai ba da duk Wanda yake muka samu da laifi duk a k'arkashinsa suke.
"What?"yafad'a devastatingly.
****
Vote, comment. And share
ANDA SEDANG MEMBACA
SAUYIN RAYUWA (EDITING)
Cinta"What the__ what the__ what the__ He always shouts unnecessarily emperor is too much."She hissed irritatedly. "Princess if anyone tries to harm you do not hesitate to tell me...it isn't late to back out of this contract"He Sounded very worried "No...
